← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 268

Sashe 48

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Amira Kam duk jikinta yayi sanyi da maganr da Ahmed ya fada Mata,she Sense anger a muryar shi dazun, he is calm Amma he is angry, she wants to call him back Amma me zata fada mashi, what will be her excuse for not given him a chance to have a relationship with her, kou sau Daya Bata taba bashi dama ba and it's because of Habib, Habib yayi dominating rayuwarta that ba kowa takewa magana ba especially if he is watching, saboda shi ta dinga wulakanta duk wani namiji daya nuna Yana sonta, sai yace zai iya kashe kanshi saboda ita, he made it clear she's his and his hers, Bata San Ahmed is this kind ba, da ta sani da ta bashi Daman dukda she's so much inlove with Habib don kou yanzun she's really ready for him to come back and marry her, tasan babu irin kindness da Ahmed zai nuna Mata that will make her love him like she loves her Habib, Habib with the most magical touch, yanda yake tabata is something nobody can do,daman the relationship started with tabe tabe, ita dai tasaj yanda cousins suke, she knows how evil cousins can be, duk sanda zai tarda ta it's kadai ba kowa sai ya taba wani part na jikinta, in kitchen ya Shiga yaga babu kowa sai ita sai ya latsa chest dinta, at first Bata yarda ba but when he shows it's love and she gradually fall for him, irin son da batawa kowa take mashi, son da take mashi ya fada Kan nasir, kou sau Daya Bata taba tsanar shi kou jin haushin shi ba, she calls him habibi like she always calls Habib habibi. Duk ta rasa abunda ke Mata Dadi.
Bayan tayi sallah magrub tana zaune dakinta looking very dull as she's suppose Tobe happy Amma the reason for her happiness is sad, and she's becoming sad too, bawai she's inlove with Ahmed ba Amma zuciya ba son Mai kyautata Mata, ya Zama very important person a rayuwar ta yanzun that slightest change in him will affect her, da sauri tayi picking wayar ganin he is the one calling
"Yace Ana iya saka jallabiya zuwa office..."ya fada Mata atakaice,
"Ok...Yaya..." Ta fada mashi, zata bude Baki tayi magana yace
"Have you started checking goggle Kan secretary?.." ya tambayeta Kai tsaye
"Aa Yaya...banyi ba tukun..."
"What are you waiting for..."ya sake asking dinta
"Ba komai...zanyi..."ta amsa mashi cikin sanyimurya savkda yanda yake magana kasan he is not ok
"Then kiyi...make it fast don kilan zuwa jibi sai ki Fara zuwa...gobe in Allah ya kaimu Zan nemi school inda Nasir zai dinta zuwa yanda da safe zaa kaishi in kin taso Kuma zaki dinga daukanshi..."
"Am sorry..."Amira ta fada mashi jikinta na rawa
"Sorry Kuma.??for what?..." Ya fada calmly
"Dazun...kace..."Bata karasa ba yace
"Forget about what I Said dazun... it's a just a joke... nothing more .."
"Yaya... wallahi ban taba kinka ba...kawai ..." Ta fada mashi despite he said it's a joke she's not a child she knows he is serious about what he said dazun
"Nace maki it's a joke kou... why are you still talking about that...I mean it it's a joke Kar ka damu kanki pls..."ya fada Mata sounding ok than dazun
"Aa Yaya... you're not joking...nasan da gaske kake... wallahi I never rejected you...kawai dai..."
"You have a boyfriend kou...Habib...well ba komai... yanzun tell me vamu sake wata new costumer ba?.." ya fada Mata sounding very free yanzun, ajiyan zuciya ta saki tare dacewa
"Eh Yaya... mutane biyu sunce zasu turo kudi...na Basu account number din....in kagan alert sune..." Ta fada mashi cikin sanyimurya still feeling disturbed
"Ok Allah Yasa su turo...and pls ..ba Wai because you have a job zakiyi wasa da business dinki...keep doing both...ki dinga ware time for your business...Kinga salary dinki is just 55k..." Da sauri Amira tace.
"Yaya 55k din ne just?.."
"Eh mana... it's just Mana...in kina business dinki Zaki dinga samun extra money...so Kar kice Zaki daina business don with time Zaki gan wanna kudin Bai isan ki..." Ya fada Mata
"Daman Yaya vazan fasa business ba tunda it's online...Zan dingayi both insha Allah.."
"Allah ya sakawa abun albarka ki zama babban hajiya..." Ya fada Mata with a smile
"Amin Yaya..." Ta fada mashi sounding glad
"Yauwa meye size din jallabiyarki...."da sauri tace
"Yaya ..Kar ka damu...pls...Ina da wasu Nan da Zan iya using before in Fara amsar first salary dina..."
"See your mouth...who told you ke Zan sayawa jallabiya...ni wata babe Dina nake son sayawa Kuma ban iya tambayar ta size don Kar tace Bata so...Naga tsawonku daya so tell me your size..." Ya fada Mata Yana Dariya itama dariya ta Saki tace
"Yaya don't forget I sell those items oooo....kou lefe zaka hada am here you can shop from me..."ta fada tana Dariya
"Lallai business lady... you have started talking like people in business...Kar ki damu... Wajenki Zan hada lefe... yanzun dai it's urgent ban iya jiran ayi delivery so pls tell me.. " ya fada mata sounding very serious,.
"Ok 56..."
"Ok gotcha... seeing tomorrow in na dawo daga office Amma pls make sure you search what I told you..."
"Ok...Amma Yaya maganar saka Nasir school...I think a barshi tukun mu nemi inda zaa..."
"Good night..." Ya fada katse ta kawai tare da kashe wayarshi.

Thanks
1/5/21, 8:22 PM - Ummi Tandama: 21🧡💛❤💚�
Damata ta biyu
🧡💛❤💚💜�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣1️⃣
Chapter 48 · 0% Book details