← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 243 OF 268

Sashe 243

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Bintu makalewa tayi a jikin fajz shims ya riketa Amma Sam heart dinshi Bai Nan, it's with Amira, he is wondering what she's doing right now he knows she's waiting for him, daddaure face yayi yayinda yake rubbing jikin bintu, he wants her to sleep, he wondered wane irin ciwo ne temperature din jiki Bai zafi at all, her body is normal, kou Dr dazun Bai ce ga exactly abinda ke damunta ba, kawai he is so lonely dukda ga mutum jikinshi hannun bintu yaji Kan Tummy dinshi tana rubbing kadan kadan zuwa kasa maranshi, faiz dake cikin damuwa Because be didn't see half of himself today ya maido tunanin shi Yana sauraron abinda bintu take mashi,bintu dake cikin blanket tana kallon skin dinshi da chest dinshi suddenly feel horny, ji yayi ta tura hannu cikin towel dake kugunshi, ahankali ya daga blanket din Yana Kallon hannunta, Daman kanta da jikinshi ke ciki shi nashi Kan na waje,
"Meye Haka..." Ya fada Yana Kallon hannunta that is already on his manhood,
"Meye?.." itama ta fada cikin tsantsan shagwaba, kallon hannunta yayj ya kalli face dinta yace
"Wannan ne damuwar ki?...kou Baki da lafiya..." Ya tambayeta
"Am sick fa...."
"Kou dai Yunwar d**k kikeji..."ya fada sounding a bit naughty but angry, banza bintu Tayi dashi tana sake tura hannunta cikin holding abun, da sauri ya zabura ya cire hannunta daga jikinshi Yana cewa
"Ke van son iskanci...kice Baki da lafiya ki hanani zuwa office Sai yanzun ki dinga min iskanci..." Ya fada Yana sauka daga kan gado Yana daure towel dinshi, kuka bintu ta farayi tare da lafewa Kan gado ta rungumi pillow tana cewa
"I know ba don ka so kake zaune Dani ba... just go to your office tunda da akwai your VIP chan..."Bata karasa ba yace
"So this is what it's all about kou..."
"No... it's not...am sick Kuma bazaka iya Zama Dani ka bani abinda nake so ba..." Ya fada Tana kuka
"Oh ni...ni wallahi ban son wannan kukan.... it's what I hate the most... yanzun dai don't touch me...I am here to see you get well..." Ya fada Mata Yana komawa ya zauna a bakin gadon Yana harde hannuwanshi Kan chest dinshi, he feels so imprisoned, baison yayi abinda zai Zama Kaman Bai damu da ita ba da ya bar gidan Nan yaje office, he just wish his dad will call him now yace yazo office, ya rasa yanda zaiyi, bintu sake matsawa tayi kusa dashi ta rungumeshi, Haka dai ya zauna har karfe 12 daga baya bacci ya daukeshi tare daita.

Amira Kam yau Sam office babu Dadi,
"Auren me Mata da takaici..."ta fada sounding so bored and angry, she knows in ba kaddara ba she's not the type da zata auri mijin wata, she's the type that hate sharing balle Kuma Sharing the person she loved, kwata kwata office baiyi Mata Dadi ba, tana da file da zata duba da Kuma some other things to do Amma rashin faiz yasa Sam Bata son yin komai, she she's totally in love with him now and she knows it, she just feel she want to go back to when dayazo da Kar yazo duk daya ne, yanzun Kam she feels in Bai Nan the whole company is empty, she loves him that kou da Bai Nan she feels his presence, wannan abun da takaici yake kou irin ya kirata ya fada Mata yau he is not coming because of this or that Amma shuru, har karfe Sha biyu Babu Kira sannan Bai zo ba, she wants to call him Amma she can't, she won't because shi ya kamata ya Kirata ya fada Mata dalilin daya sa bazai samu zuwa ba,
"In na kiraka ai rainani zakayi...tunda baka damu Dani ba aje a hakan..."ta fada sounding so Angry, yau ya kamata su leka gidan gona sai Bai zo ba,
"Let me do it without you..."ta fada tana Mikewa, tasan in Bata je ba he will be feeling it's because he is not around,.
"Baka San halina ba....if na kulle ka shikenan ka fita Raina Kuma..." Ta fada sounding so pissed off, laptop dinta ta tura gefe sai Kuma ta tsaya Tana tunanin why did she even do that, gyara Vail din kanta tayi ta dauki wayarta xaga saka cikin bag sai Kuma tace
"Let me drop it here yanda kou ka Kira I won't peak...Kuma I won't call you..." Ta fada cikin bitterness, she's not mad that he is not at the office or that suna Chan suna Jin dadin rayuwar su kawai she's mad that be won't just call her to tell her dalilin daya Bai zo ba, har ta Kai Bakin office dinta zata fita driver ya kaita gidan gona Sai Kuma ta tsaya, kawai sai ta Fara kuka, she couldn't hold it any longer so she have to shed some tears, ahankali ta koma ta zauna Kan seat din da mutane ke Zama in sun shigo office dinta sai ta Fara kuka,
"Allah yaisa Habib...ban yafe maka ba..." Ta fada Tana kuka, duk sanda zata shjfa wani serious damuwa sai ta yiwa Habib Allah yaisa,. He is the foundation of all her pain he made her who she is today, Amira Bata tashi taga mahaifiyar ta da kishiya ba so koy sau Daya bata taba tunanin zata zauna Bayan wata ba Amman yanzun gata Nan zata vayan wata, watan Dan take ganin ta fita da komai, she's so sad right now, crying zai taimaka Mata ta rage nauyin dake zuciyar ta, she feels inda ba cikin shege tayi ba there's no way da zata Fara kallon Mai Mata, what she's feeling right now is Bai ma damu daita ba that all he is telling or showing her is lie, she feels inda ya damu da ita kaman yanda yake nunawa babu kamanta he should have just called her instead of leaving her like this.
"Can I do this?.."was abinda ta fada cikin kuka,
"Can I be his second wife?..." Ta sake adding
"Tun ban shjga ba baj gan tsaraici na ba yakr iirjn wannan Abu...in na shjga ya kensn..."ta sake Fada, sai da taji zuciyar ta ya rage nauyi ta Mike ta Shiga bathroom ta wanke face dinta ta dawo ta gyara face dinta before ta fita looking so ok like nothing happened. Tana fita ta shjga Motar company aka kaita gidan gona bayab ta bar wayarta office, in ta dawo ta gan miscall dinshi kou daya ne she will be ok.
Chapter 243 · 0% Book details