← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 247 OF 268

Sashe 247

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

mom said yake ganin in har ya fada Mata what Amira Said Ana iya fasawa don mum dinshi tana da irin Wannan zuciyar itama, sannan he wants to follow her home Amma Bai son abinda zaisa ta sake fada mashj wata maganar shima ya Rama abun yayi worst, right now Bai son ganin kowa har bintu, he feels bintu intentionally stop from coming to office, Yana zaune Kan seat dinshi sai juyawa kawai yake looking so confused, duk workers sun tafi gida amma sai masu gadi, the place is very quiet, karar wayarshi ya maidoshi hayyacinshi, ahankali ya Mika hannu ya dauki wayar yaga it's Ahmed, da sauri yayi picking da sallama, "Wai what's happening ne tsakanin ka da amira.."inji Ahmed bayan sun Gama gaisawa da faiz "Hmmm...Amira Bata kaunata....ta nuna min Bata Sona...."faiz ya fada sounding so disturbed, Amira lumshe idanuwa tayi kanta kasa, "Me ya Faru...she told me some stuff and I want to know abinda kayi Mata..." "Babu abinda nayi Mata... asalima itace tayi min laifi...I didn't get to come to office because bintu Bata da lafiya har hospital na kaita...she didn't call me to ask why ban zo ba ...I called her Kuma Bata daga ba...at Least ta kirani Bata iyawa Because I don't have that position...bani da matsayin da zata kirani taji if am fine or not..." Bai karasa ba Ahmed yace "Aa ba Haka bane...I asked her why Bata kiraka ba tace it's because Kar matarka tagan tana damunku..." "What nonsense... saboda bintu sai taki kirana tunda she knows it's no more secret...kou bintu Bata sani ba did she have a say in my affair...in Mata hudu nakeso sai inyi... you know how it's with bintu...Kai kasan komai Ahmed..." "I know....kawai she's so much in love with you ne...kishinka take . She's feeling Bata son ta aureka Because..." Ahmed Bai Karasa ba faiz yace "You know saboda Amira Ina iya sakin bintu....I can let her go don bason abunda zai tada Mata hankali..."Baki Amira ta tabe cikin ranta tana tunanin wannan mayaudari ne, he have two face, wato he loves her more than bintu "Kasan bazan iya fada Mata how I it started da bintu ba because hakan zai maidani namijin banza but you know Amira is the first Lady I go crazy for..pls ka Bata hakuri...Kar tace she won't marry me...I said some things dazun ta yafemin bazan Kara va pls..." Faiz ya fada cikin matsanacin damuwa "I never doubted the love you have for her...kawai dai don't say things to make her remember her past..." "Bazan Kara ba...I swearing I won't do that again..."inji faiZ da duk ya fita hayyacinshi, "It's alright let me call her..." Ahmed ya fada mashi kaman Basu tare. Nan faiz ya kashe waya shi Kuma Ahmed yace "Kindai kids kunnuwanki...fajz Yana mutuwar sonki...I know...kawai ki rage kishi da Kuma fushi... wannan duk ba naki bane..." Ya fada Mata cikin rarrashi, "Wato Yaya you believe all he is saying...nifa I don't believe him...fuska biyu gareshi...Amma time will tell...nidai Yaya dazun you want to say something...menene..." Ta tambayeshi, "Well it's about Habib..." Yanda Amira ta sauya face ya sa Ahmed ya kasa fadin abinda kenan yace "Remember you said kou me nake so I should just ask that nafi karfin neman alfarma wajenki..." Ya fada Mata, Ajiyan zuciya Amira ta saki before tace "I know Yaya..." . "Good...kawai yazo wajena a office Yana cewa in rakoshi ya Baki hakuri... that he wants to see his son da sauransu..." "Yaya in don wannan ne na yafe mashi...ba sai yazo inda nake ba..."ta amsa Mashi Kai tsaye "Aa bazai yarda ba...he is so anxious right now...so nace Bari in Fara fada maki before in kawoshi gareki...hope I can bring him to you..." Ya tambayeta "Yaya pls no need of that...nidai tell him I don't want to see him Amma na yafe mashi...Zan daina mashi Allah yaisa..." "You should tell him that in person... alright?..." Ya fada Bata ba don taso ba ta amsa Mashi da ok, Hira suka da Kara sannan ya tafi kasancewan daga office yazo gidan. Faiz baj tafi gida ba sai Bayan sallah ishai, he stay there praying Amira is not serious about what she said,he just pray it's all a joke, sai da ya Gama thinking yaji he should call to know if she have stopped being angry with him sai Bata daga wayarshi ba, hakan ya sake tada mashi hankali, Daya gajj da Zama kawai sai ya tafi gida, bintu dake kwance dakinta kallon face dinshi tayi yayinda ya shigo taga yayi kicin kicin da Rai, Yanzun dai ta gano farin cikin Amira shine farin cikinta cikin gidan Nan, kallo Daya tayi mashi ta gano da akwai matsala, asking dinta yayi ya jiki ta amsa mashi, kayan jikinshi ya cire ya dawo ya kwanta tunda yayi sallah a office, she asked if ta kawo mashi abinci sai cewa yayi "Ke da baki da lafiya wane irin abinci kike iya dafawa..."ya fada Yana itimidating dinta da idanuwanshi, yanda yake kallonta shows he knows it was all lies da abinda ya faru da safe "Don...ban da lafiya...ban dafa maka abinci?..." Ta fada Tana kame kame, she's someone that is not good at pretending, kawai he knows it's all a lie "Ke dai kika sani..." Ya fada Yana mikewa daga Kan gadon, ya bar Mata Dakin ita Kuma Sam Bata bishi ba saj dai abun ya dameta, wato in Amira is not happy with him he won't be happy with her, in ta Bata mashi Rai then ran kowa zai baci "Anya Zan iya...ba hakura zanyi ba Allah ya zabamin abinda ya fi alkhairi?...ya zaayi in har Basu good term ni I won't be happy...da sake gaskiya..." Bintu ta Fada cikin damuwa, at some point sai ta dinga tunanin Anya ba asiri Amira tayi mashi ba sai Kuma ta tuna ai ita ba asiri yayi mata ba da har ta kasa barin shi.
Chapter 247 · 0% Book details