Sashe 136
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
then she remembers ahmed, then his wife, now she knows it's something that can never happened, "Why are you talking like this..." Amira ta fada cikin irin damuwa, she feels wani irin sounds cikin voice dinta, "Why am I saying what?...kawai dai shikenan.. you turn me down...I will never forget this...I won't forget the first day I came to your house and you turn me down... you took everything I said as a joke...ba matsala...Bari In tafi..."ya fada calmly, at this moment ya mance da wani Wai Ahmed, saying what's he is saying now is going to give him huge peace, in har Tana da hankali she will think, at least she will think of him a bit, kou da kuwa ba sosai ba she will think of him, "Yanzun kou ruwa Baki bani ba... shikenan Zan tafi...I will go straight to family house...dukda dare ya farayi Zan tafi don Kar dad ya mikawa television station advertisement din...let me just go...sauka daga motata..." Ya fada Mata Yana hade Rai, da sauri ta janye jiki zata sauka sai Kuma ya rike Mata hannu yace "Nazo gidanku Baki bani ruwa ba...wato ni ban Isa ki karraMani ba kou...ranar da Zaki zo Gidan mu sabida ke nasa Bintu ya hada Mana abinci...all to show you..." Sai Kuma yayi Saurin yi shuru tare da sakin hannunta yace "Get out..." Ya fada kaman he is going Insane, da sauri Amira data rude thinking if this man doesn't need a doctor ta fita jikinta narawa, tana fita faiz ya saki murmushi tare da relaxing cikin Mota, he is so happy today, if har anfada mashi zai iya fada masu such words sai yace it's a lie,not because he is afraid of her but because he is afraid of loosing his friend, yanzun Kam Bai damu ba, Bai damu da abinda zai Faru ba, she's a beautiful girl and he wants her, yasan she will surely have a sleepless night today, motarshi ya tada ya bar gidan with a smile Kan face dinshi, Amira na Shiga duk tayi suku suku kaman ba ita ba, indeed faiz yayi Mata maganar da zai sa ta dinga tunanin different abubuwa, tana mugun mamakin abubuwan daya fada Mata yau, she wanted to go to her room don Babu abinda take so yanzun kaman ta ganta ita kadai, she wants to have a lone Time to think, dakin mum dinta ta nufa inda both nazifa da hajiya sai asiya datayiwa Nasir wanka tana goge mashi jiki, kowa binta kawai yake da kallo Amma Bata wani damu ba as she's so absent minded "Hope all is well..."hajiya ta tambayeta tana kallon yanda yanayin ta ya sauya sosai, kallon Hajiya Amira tayi tace "Eh mum..." Ta amsa mata "Zaki Fara boye boyen kenan..ai shikenan..." Hajiya ta fada atakaice, da Sauri Amira tace "Mummy... wallahi ni kawai maganar ne da yawa...na daya...yace...Wai nawa alhaji ya bani nayi advertisement na fada mashi kawai sai yace zai bani double Wai Kar a Watsa ni a duniya... that...Yana... kishi..." Ya fada Mata maganar a dunkule "Toufa... kishi kuma meye dangantakar ki dashi..." Inji hajiya "Wallahi Nima mummy ban sani ba...Wai he loves me...Amma Kuma yace he is joking but I know he is joking don he is a very close friend Ahmed fa...Kuma Kinga matarshi Yar gayu da aji da komai...ai ke kin San matar shi..." Amira ta karasa magana directing her last statement to nazifa, Baki nazifa ta tabe tace "Kinsan Allah sister some things are set up...it maybe possible Baki suka hada da ahmed yayi maki Hakan...kawai don a gan loyalty dinki...Haka wani abokin aliyu ya dameni...Wai Yana sona..." Nazifa ta fada Mata, hajiya Kam shuru tayi Kan abinda Amira ta fada, she just feel anyone out ahmed is a waste of time don tasan Babu matashin da zai aureta bayan abinda ya faru, sai dai kaman ahmed dayaji ya ganj, "Hmmm...Allah dai ya sauwake..." Inji Amira, "Wasu Kuma da gaske suke...Amma Abun haushin is ka rasa wacce zaka so cikin yanmatan garin sai budurwar abokinka...I think it's unfair ai..." Nazifa ta sake adding. Amira na jinsu kawai Amma Kuma hankalin ta Bai wajen, mikewa tayi Bayan kaman minti goma ta koma dakinta, sai lokacin taga miss calls din Ahmed, bayan ta tura mashi pictures Bai kirata ba sai yanzun, kiranshi tayi cikin murna yake Mata congratulations, dukda he sounds happy da akwai wani sanyi a muryar shi Kaman Yana cikin damuwa, she wanted to talk to him about what happened dazun Amma ya zata fada mashi, she can't even bring herself to think of abinda ya fada Mata dazun, kawai shuru tayi not telling him, she ask what's wrong with him "Nothing..." Ya amsa Mata not knowing how to tell her what he is going through yanzun, he haven't share with anyone and it's definitely not going to be her "Yanzun dai baby good night...yau na gaji bacci zanyi..." Ya fada Mata, Nan Sukayi sallama ya kashe waya. Amira kwanciya tayi tana bin picture din da kallo taga aibun abun.