Sashe 2
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wanann shine faiz, the first son of alhaji haruna, alhaji haruna is a business man with different businesses all over the world, Yana da Mata biyu,. His first wife is bafulatana wacce duk yaranta biyar Mata me Wanda yanzun duk sunyi aure sai Yan kananun yayanta maza biyu making Total of Seven children, sai Kuma abokiyar Zamanta wqto hajiya kadijatu, she's a Yoruba woman da ya aura lokacin auren shi da first wife dinshi Bai Dade ba don lokacin yaran hajiya Fatima uku, family dinshi Basu hanashi ba auren kadijatu ba as she's from a prominent home in ibadan, itace da kyar parent dinta suka yarda ta aureshi ba don komai ba sai don Yana wata Mara Kuma Mata is his own language, her people was afraid of abinda zai iya faruwa, Amma luckily tunda Allah yasa ta auri alhaji haruna Basu taba samun matsala da abokiyar Zamanta ba, cikin gida guda suke amma sai sun gan dama zasu gan juna, kowacce na da Yan aikinta da kuma space dinta, yaransu suna Zama lafiya da juna as kadijatu first son is faiz who is now 34, sai kanneshi Mata biyu wayanda yanzun suna gidan mazajen su da yaran su sai Kuma autansu namiji wanda yanzun he is 18 years of age, yaran hajiya kadijatu 4 sai yarsj hajiya Fatima is 7, a zahirance zamamsu is good Amma a boye hajiya Fatima is in pain saboda Bata da babban da namiji that will take care of her husband's affair tunda she's the first wife, tana kallon yanda alhaji haruna ke dankawa faiz company dinshi Amma har ga Allah she never did anything bad saidai she's not happy about it and Bata taba nunawa ba, she will laugh and smile and make joke at him duk sanda ya shigo bangaren ta dukda tunda ya dawo daga abroad ya rage shigowa kaman kafin ya tafi, ita Kuma hajiya kadijatu tana bakin cikin yanda her first son is acting weird and stupid, shi ba yaro bane but kullum he behaves like he is a child, tasan Allah ya bashi dama sosai daya Zama first son din alhaji haruna Amma Sam shi faiz doesn't care, he will go to office duk sanda yaso, at times Bai Zama zai tafi ya bar office ya tafi yawonshi da friends, she thought she knows him Amma da akwai habit da Bata sani ba game dashi, he drinks sosai Wanda karatu a kasar waje ya ja mashi ya maida shi Shan giya kaman yanda it's common a chan, he dares not take it in public a gidan kou a Nigeria but bedroom Dinshi cike take da kayan Sha kala kala, he is so much in love with drinking Kuma Bai San ranar da zai daina ba as he is getting addicted to it,  in ya shanye kwalba sai ya kaiwa Mai gadi ya bashi kwalban ya je ya yarda Kuma ya fada mashi he should let anyone know about his drinking habit, kullim in zai fita zai bashi kwalban daya Sha jiya ya Kara mashi da kudi just to buy his silence, gashi Dan gata don kallon days zaka mashi kasan Bai San wahala ba, Yana iya zuwa office ya kulle kofa ya dinga bacci har illah Masha Allah, he is so hot tempered that Abu kadan workers zasuyi yace Masu "You're fired...", Bai daukan nonsense dukda shi kanshi ba hankali ya isheshi ba, kou yaran kanneshi tsoron shi suke don if a Child come close to inda yake zaice "If you don't move nayi ball da Kai zaka samu babanka a Duk inda yake..."yake fadawa niece and nephews dinshi na both jikokin mamashi da Kuma na abokiyar zaman mamanshi, gidan is very huge that kusan duk weekend jikokin gidan suna gidan at Times da iyayensu wani lokacin Kuma su kadai aka kawowa su hadu a compound su dinga Wasa to da faiz ya shigo gida sun Gama Wasa, Yana parking zai fito ya nufi inda suke Wasa yace "If I hear pim again I will slaughter all of you and feed it to the dogs..." Sai ta nuna masu inda police dogs dinsu suke,sai kaga Yara sunyi Simi Simi sun bar wajen kowa ya koma bangaren kakanshi, su Kuma kakan da sun gan yaran sun San faiz ya dawo gida. They all wonder why he is like this,at times sai mum dinshi ta dinga cewa don't worry kaima zakayi aure kayi Yara, kou rike maka su banyi, sai ya daga kafada yace ba sai an kawo su ba?, Yake amsa nata atakaice, one thing da Basu sani ba is if ya tsaya suna Wanan gudun yayinda ya zo sai ya dinga Dariya Amma fa sai ta tabbatar Basu ganshi ba, shi dai yasan he doesn't hate anything Amma fa Bai daukan yaro, irin ace ya dawo ya ga nephews kou niece dinshi duk yanda zaayi dressing yaro yayi Kyau Bai taba daukanka iyaka ya Dan taba maka check yace "Cute..." If Kuma yaron yayi kokarin matsowa kusa dashi sai yayi Saurin matsawa baya tare dacewa "Come on step back!.." sai fada Yana daga kafa gefe guda. Idanuwanshi lumshe Ya dinga budesu Yana takawa zuwa bathroom dinshi, to my surprise da akwai fridge cikin bathroom dinshi, ahankali ya nufi wajen ya bude Naga Babu komai sai su expensive alcohol wayanda kwalban kawai abun kallo ne, one empty one ya dauko ya maida fridge din ya kulle before ya dauki Wanda ya fiddo ya bude ya Kai bakinshi yayi zuke Wanda ya rage ciki da Bai fi digo daya ba ya ajiye kwalban Kan fridge din, wanka yayi ya wanke kanshi da wasu irin expensive soap wanda kamshin su Basu misaltuwa, Yana gamawa ya wanke bakinshi yayi spraying expensive mouth perfume Wanda shi yake using nobody will know what happens, shi yasa duk gidansu babu Wanda yasan he is into drinking Kuma Bai Sha da Rana sai in zai kwanta, thus is among the reason why he doesn't want to get married, shi Sam Bai son takura dukda he loves his cousin sister kaman yanda itama take haukan sonshi, Amma gani yake in har ya aureta asirinshi na abinda yake zai tonu yayinda yana ganub he can't just do without drinking, in Ana maganar perfection Bai saka Kanshi don yasan he is not perfect at all, he is not Among the perfect guys and he doesn't care, Yana da saukar alquran cikin kanshi Amma the devil have taken the special part of him, several times zai kwashe giyan cikin fridge dinshi kaf ya zubda Amma Bai kwana biyu sai ya Kara sayo wasu, it feels he can't control it, yasan most evil come through drinking, if Yasha giya Bai Kara sanin what he is doing don it happens when he was schooling abroad and the next day he woke up to see himself naked with almost four girls in his bed, har yau Bai San how it happened ba, sai if he is the one that naked himself and them ba kou su sukayi mashi ba Because bazai taba manta how hurt his whole joint is ba especially his waist, he can't really remember what happened but he feels he was drugged don he asked and Google if someone can have sex without any idea and the reply was no saidai if he was drugged, yasan that's what happened because his whole body wasn't really working but this dick was, yasan if his manhood wasn't working there's no way da zai gan sperm like da tummy dinshi da Kuma bedsheets dinshi in several places, yasan what happened wouldn't have happened if har ba giya Yasha ba, yasan hada mashi Baki abokan shi na chan zasuyi as he shows them shi sex is not something he wants to have sai after he is married su Kuma Suka ce sex is something you have on a daily basis to loosen up your waist and lower abdomen, yasan wnanan argument din yasa sukayi mashi hakan because he told them he have never been with a woman, kou kadan Bai wau Bai shaawar Mata ba Amma shi matansu are so expose to the world Kuma Bai San over expose woman, he loves Nigeria girls that hide all their body shapes and figure in Hijab, he would have been in sex if har a gida yake don Yana da curiosity Kan yanda jikinsu yake Amma Matan turawa have nothing to offer him as he is always disgust by their skin color. He hate the tarn skin, Bayan abjnda sukayi mashi he have to go for test don yaga Bai da wani disease kou infection and he was so lucky nothing hakan yasa ya daina Sha in public place instead sai Gama komai yayi ibadan shi Sannan ya hau gado Yasha ya zauna Nan har bacci ya daukeshi. He left all the evil friends that led him to drinking in the first place and also led him to loose his virginity,Bayan ya Gama daga bathroom wannan kwalban ya ya dauko ya ajiye Kan gadonshi yayinda shi Kuma Yana shiryawa don zuwa office,deep down yana aduar Allah yasa dad dinshi Bai je nashi site da yake controlling ba don yasan he is in trouble, it's not as if he is afraid of what might happen but he is indeed afraid of his humiliation, sai mashi rashin mutuncin kou a gaban waye, sai fada mashi magana kou a gaban waye, it's the only thing he is afraid of, baison ayi humiliating dinshi at all and tunda dad dinshi ya gane it is what get to him sai ya maida hakan abun yin shi, Bai Kara Bata lokaci ba ya dauki wata Leda ya saka wannan kwalban ciki before ya saka cikin bag dake dauke da laptop dinshi da wasu essential ya fesa kanshi da perfume ya fito cikin suit Wanda ya amshi jikinshi da kyau, he is so handsome don farin shi na dad dinshi ne and face dinshi na mum dinshi ba Kaman idanuwa, the eyes is something else, he have had many compliments for the eyes sai yace "Help me thank the creator" Yana fita Bai wuce koina ba sai bangaren mamanshi, Yana zuwa falo Mai aikinsu ta gaidashi yayi kaman Bai ganta ba Balle