Sashe 229
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
dinga girgiza Mata tana goge every hawaye dake zubo mataz "Then tell me why bazaki aureshi... maybe I will be convinced...I will make him understand...Amma wallahi yayana Yana Shan wahala saboda ke...in wani Abu ya sameshi ni nayi asara..." Bintu ta fada sounding more serious than ever, now she knows why he is sad, wato she is rejecting him, she's giving him total rejection, shi yasa yake Shiga damuwa before, duk sanda ta fadawa yayarta halinbda faiz ke ciki saboda wannan Yarinyar sai tace munafurci ne irin na maza don kawai ya faranta Mata that suna Chan suna holewar su, now she knows he is telling her the truth by saying Bai da single value wajenta, "Dan Allah kiyi hakuri...Kar kice aureshi ba..." "I can't..basan iya ba... Dan Allah kiyi hakuri..." Amira ta fada Mata "Allah Mai iko...wato Haka abun yake...meye aibun yayana...he is handsome to the core...he is nice...Yana da kirki...to me he is flawless...why this total rejection...give me one reason why you can't marry him...is he not fit for you...or kina da wani who you love more..." Bintu take fada cikin serious anger da kuma haushin rejecting din mijijta da take, in yau ya Fadi ya mutu tasan she's the one at the huge loose end, because she knows she will never have another husband like faiz, the man that have very soft tender skin, Wanda is Romantic da sauran su, as she watch Amira sai take ganin ai Bata da wayau, irin matan Nan ne da Allah ya Basu abu Basu San value dinshi ba if not how will someone like fajz love her Kuma tace aa to him, her very own faiz that she will do anything in the world to be his one and only.amira dake kuka feels like just telling her why, she knows it won't be a secret for ever, in zaka bawa mutum labarin abinda ya faru da Kai a baya zai fi dadin ji fiye da in tsintar labarin akayi a gari, kowa zai Fadi abinda yakeso kawai Amma in Kai zaka fada da kanka maybe people will understand, kou da yake she doesn't care anymore, she don't care what people will see about her, all she knows is she's the author of her life, what everyone say about her doesn't matter anymore, "Pls tell me...Bai San Ina nan ba...I want to go before he knows am here... tell me why this total rejection... maybe there's something you know about him that I don't .." bintu ta fada mata, "Aa...kawai...I am..." Amira ta Fara fada sai taga Bata iya fada mataz she couldn't bring herself to tell her the truth of everything, "You're what...pls ki fadamin...I know for someone to hate someone like faiz Dole da akwai matsala..." Bintu ta fda Mata "It's not about him... it's about me...I feel am not worthy of...him.." Amira ta fada tana goge hawayen ta still, "Haba sister...why will you downgrade yourself Haka...yazaayi ke ki fadawa kanki you're not Worthy of a man...why pls..." Bintu ta fada sounding so confused, "Sister bazaki gane bane... you can never understand why I say that...inda Zaki ji dalili na da kilan you will understand perfectly..." Ta fada sounding so weak, "Kou ma meye I want you to know you're worthy... you're even more than worthy for his love..." Kai kawai Amira ta dinga girgiza Mata "Then pls tell me why...tell me...why you think you're not worthy of him..." Ta tambayeta "I can't...I can't say it..." Inji Amira "It's alright...bazanyi forcing dinki ki fadamin why ba... I won't force you at all...but think about my proposal...tunda har ni da zaa yiwa kishiya nazo gareki da maganar auren mijina kisan it's very serious..." Bintu ta fada Tana zipping bag dinta tare da mikewa, Kan Amira kasa Bata iya cewa komai, kawai she knows there's nothing to think about, Bata da wani thinking da zatayi Kan maganar da tayi mata, ahankali bintu ta Mike tace "Na barki lafiya...sai Kuma in Allah ya kaddara saduwar mu..." Ta fada Mata tana kokarin juyawa "Sister the... diary..." Amira Ta fada Mata, "Keep it... it's yours anyway...he wrote it for you..."ta amsa Mata, Haka Amira ta zubawa bintu Ido ta fice daga office dinta, Amira Dora Kai Kan desk tayi tana hawaye, daukan diary din tayi tana kallo tana hawaye, she read it, she saw what he says and how hungry he is for her, kawai she would have enjoyed loving this man,she would have love to be in his arms Amma it's not possible for her now, Habib ya hanata komai a rayuwa, ya kashe Mata hanyar komai, for someone that loves you this much deserved to know why this rejection, Tana ganin ya kamata ta fada mashi gaskiya ya sani,ya kamata ya San dalilin da yasa bazata iya soyayya dashi ba, yanda bazai gan bakinta da yawa ba, he have to know but how, ta ya zata fada mashi she's denying him of love because she's scared of him seeing her her sagging body, how will she tell her she's a mother, she wants to tell him Amma ta Yaya, ya zaayi ta furta mashj abinda ke ranta, it's the hardest thing ever to her, she still looks at what he wrote a cikin diary din Tana ganin irin wannan mutumin da yayi Mata irin wannan so da kaunar doesn't deserve someone like her, he loves her Alot da Bai kamata ya San she's fake ba, ahankali ta Mike daga inda take zaune rike da dairy din, idanuwanta sharkaf da hawaye she's, all she needs is courage, she needs the courage da zata iya tsayawa a gaban faiz tafada mashi what she have been through a rayuwa, tissue ta dauka ta ta goge face dinta, she's so broken to the core today, the pain she have been through is different from the one she's feeling today, cikin karfin Hali ta fita daga office dinta rike da wannan diary din, tana tafiya tana goge face, yanda ta bar faiz haka yake he is still sitting so motionless when the door opens again, ahankali ya sake daga Kai ya kalli Mai shigowa, abinda ya fara gani is the diary dake hannunta, da sauri ya sauke legs dinshj daga Kan table dinshi Yana kallon diary din, he had the look dake asking Ina ta samu wannan diary din, Amira dake shigowa tana Dan kokarin danne kukanta, he just sit there watching her as she walks towards him, Amira dake tafiya kaman iska na daukanta wants to get to a seat don ta zauna, Bata taba tsanar girman office dinshi ba sai yau, abun haushin is that he is watching all her step, faiz kallonta kawai yake yasan she have been crying, yasan bintu is here, he wondered why she will do it, sai ya fara tunanin kilan ta rage sonshi ne and all of a sudden he is angry, Amira na karasowa ta zauna before saying "Am sorry...am sorry...ban cancanci irin...son...da kake...min ba...am not who you think I am..."ta fada Tana kuka Sosai, faiz da ya hade Rai Yana kallonta yace "I know...who you are...I know you have a son...tell me how it happened..." Ya fada Yana gyara zamanshi da kasan idanuwanshi da suka sauya kala sukayi ja kaman zaiyi kuka.