← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 232 OF 268

Sashe 232

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Faiz was like dreaming, da sauri ya murza idanuwa ya girgiza Kai don ya tabbatar that if bacci yake ya farka daga wannan mafarki sai yaga it's not a dream, alhaji sake daga Idanuwa yayi ya girgiza Kai ya cigaba da abinda yake
"Daddy...pls...da gaske Kake kasani all this while?..." Ya tambayeshi jikinshi na rawa Yana aduar Kar abinda yake cewa ba wasa bane sai Kuma ya tuna his doesn't have time for bullshit,
"I know...na Dade da Sani...I see how you changed because of her....I see how you look at her...I know she have a place in your heart ..ban Bata position Dana Bata because she's smarter than All workers around here ba, ai gave her because I see how she's changing you..baka taba jera sati kana zuwa aiki ba sai da tazo,...so I decided to make you jealous by keeping her close and Making her lead...so when I found out about her past abun ya dameni Amma who am I to jugde other people's children tunda Nima na haihu..." Alhaji ya fada not looking at faiz dake kallonshi idanuwa cike da kwallan da Bai San na meye ba, it's like he is too excited that Bai San tears na zuba daga idanuwanshi ba,
"Daddy pls are you serious?.." fajz ya sake fada, a fusace alhaji ya kallea yace
"Am not serious tunda na Zama abokin wasanka
.."
"No daddy am sorry...kawai...am out of words ne....am too happy right now...u love you so much Daddy..." Ya fada Yana goge face kallonshi alhaji yayi ya tabe Baki before yace
"Sakare kawai..." Ya fada Yana maida hankali Kan abinda yake, da sauri faiz da ya rasa abun cewa ya Mike ya fita Yana zuwa office din secretary ya saki tsalle tare da dunkule hannu yace
"Yes!!!!..." Ya fada Yana dire dire without caring if anyone is watching, da gudu ya nufi inda Motar shi yake Yana shjga ya dauki wayar shi ya Kira mum dinshi, tana picking yace
"Iyami...iyami daddy ya yarda....he knows all along..." Ya fada Mata cikin farin ciki
"Okomi.... never seize to amase me...wato he knows about this girl and kou ni Bai fadamin ba..." Hajiya kadijatu ta fada cikin farin ciki
"Yes he knows...iyami he didn't argue...I was like daddy...i.want to marry Amira...and he said ok..sai nace da akwai matsala... iyami sai yaja glasses dinshi kasa Yana kallonta before na fada mashi she's a single mother... still yace ok.
." In kaga yanda faiz ke magana kasan he is going totally Insane,
"Calm down oremi.... alhamdullilah...Allah ya Sanya alkhairi... yanzun dai kabi link din babanka kou..." Ta fada cikin excitement tana Dariya, shima faiz dariya yayj yace
"Iyami link din me kenan...ban gane ba..." Ya fada Mata Yana zaune cikin Mota feeling so at ease, there's this satisfaction da kake ji when something you search for long yazo gareka, when you fear you may not have it then boom sai ta Zama naka, he feels so relaxed dukda baayi auren ba,
"Babanka na da little Yara uku ya aureni...gashi Kai kou yaran baka Fara ba zaka Tara Mata biyu..." Ta fada mashj cikin farin ciki
"Ai iyami you knew how it is with bintu... yanzun dai am fulfilled...I won't ask for more..." Ya fada Mata
"Kar ka manta da adalci... it's the key to happiness...Kar ka kuskura ka nuna sonka..."
"Hmmm iyami I won't...I will never do anything to hurt bintu...did I tell you yau bintu taje office ta samu Amira?..." Fajz ya fada Mata cikin ranshi Yana tunanin har da silan bintu yasa Suka fuskanci juna da Amira, he knows Amira decided to tell him everything because bintu tayi mata magana, yasan it's all because of her and there's no way he will ever play with her, Bai gan reason din da zai sa ya wulakanta bintu ba, she did what he never expected she will do, sai yaji kaman ta daina sonshi, hajiya kuma da take ganin Kaman wata matsala yasa Bintu taje tayi Saurin cewa
"Taje office dinta Kuma?...why?...what for?..." Ta tambayeshi cikin damuwa
"Ai mummy it's all because of bintu da Amira ta zauna mukayi magana daita...bintu ta Kai Mata diary Dina...she saw all I wrote about her...so mummy bintu is one  lady I can never harm verbally or emotionally...duk yanda take so Haka zaayi... in har Ina tare daita  I will hide my feeling for Amira ..zanyi controlling yanda nake ji daita..."
"Oh Allah ya biyata...I will call her..."
"No iyami...Zan kawota later in na koma gida ...ban San ta yanda Zan nuna Mata nagode ba..."
'"just be good to her . "Ta amsa mashi suna Gama waya faiz da farin ciki yayi mashi yawa yayi dialing number ahmed, lokacin ahmed da Amira suna restaurant, Yana ganin Kiran faiz ya kalli Amira yace
"Your future husband is calling..."ya fada, Dan sadda Kai kasa Amira da take rike da spoon Tana Wasa da abincin daya Saya Mata tayi not saying anything, picking ahmed yayi Yana kafawa ga kunne fajz ya Fara cewa
"Besty ka tayani godiya ga Allah...ka tayani Kara godewa Allah that he have made it happened..." Ya fada cikin excitement that voice dinshi na fita sosai Amira da kanta ke kasa tana Jinshi loud and clear, yanda yake magana shows he is too happy, and hakan ya saka zuciyar ta bugawa, she wonders me yasa yake magana cikin farin ciki Haka,kou a mafarki Bata kawo dad dinshi zai yarda so soon Haka ba,she didn't expect he will even accept her, the main reason of her pain is tana ganin zai kyamaceta because of her past, tana fargaban Kar yace a sallameta that she's not worth to work a company dinshi.
"Pls fadamin what is making you happy..."ya fada mashi kaman Bai San abinda ya faru ba, Ahmed sai Kallon Amira da knata ke kasa yake
"Besty....daddy ya yarda...na auri Amira ...he didn't complain....Wai Ashe Daman he knows yayi bincike tuntuni...he knows everything Amma Bai fadamin ba..."faiz ya fada sounding so loud, Amira heard what he said, hawaye ne ya cika idanuwanta, she can't just express what she's feeling, is it happiness or sadness, kawai the feeling is somehow, ji take kaman ta Dora hannu bisa Kai ta dinga kuka, ahmed yaji duk jikinshi ya mutu, wato shima kilan da ta Wajen dad dinshi ya Fara maganar da baa shjga matsala da aka shjga ba, sai gashi ya Fara Fadawa mum dinshi, he   feels so weak and unhappy
"Hello..." Faiz ya fada dayaji Shuru, Ajiyan zuciya Ahmed ya saki yace
"Am so happy for you angon Amira..." Ya fada Yana kallon Amira da kanta ke kasa
"Da bintu..."yayi adding
"Hmmm Bari zamuyi magana..." Fajz ya fada yana kashe wayar, Ahmed yaji duk wani iri, he loves her and now he is watching her go, she's going for life now, Yana ajiye wayar ya kalli Amira da knata ke kasa yace
"Baby congratulations....Kinga it is meant to be....Haka Nan Kika dinga tsoro..." Ya fada with a smile, kanta kasa ta kasa kallonshi
"Amarsu ta ango...ba dai rabona..." Ya fada cikin sanyimurya, da sauri ta rufe face dinta feeling so shy. Faiz na Gama waya da faiz ya tafi gidanshi, bintu Kam tunda ta dawo gida she's feeling somehow, Bata San if she did the right thing or not ba,kawai she feels weak, tasan in sister dinta zataji abinda tayi Sai ta Sha zagi, cikin ranta tana tunanin what if ta yarda ta auri mijinta, Bata San ya zatayi ba, she have no choice but to hide her feeling,  kofa taji an bude ta daga kanta sai ga faiz tsaye, kwance take sai ta Mike zaune, hannu biyu ya ware Mata ta sauko ta taho ta fada jikinshi, jaw dinta ya daga idanuwanshi cikin nata yace
"Kin daina Sona kou?...Baki kishina yanzun..." Ya fada Yana yi kaman zaiyi Mata kukan shagwaba, Kura mashi Ido tayi for a moment Sannan tace
"Kaman baya so...I know you are happy... it's written on your face . " Ta fada mashi, kiss yayi Mata a goshi yace
"I won't lie to you...am... happy...but it's because of what you did...kece Kika sakani farin ciki....Allah ya saka mashj da aljanna.." ya fada sounding so happy, kanta ta Dora Kan chest dinshi tacr
"Did you talk to her...kunyi magna...ta yarda?.."without going into details ya daga Mata Kai tare dacewa
"Eh...she accepted...daddy ma ya yarda..."ya fada Mata sounding Kam,
"Am so happy because..." Bai karasa ba yaga hawaye na dropping Kan chest dinshi, kishi take sosai and she can't hide it now,
"Wayyo... why pls...in Baki so I can just stop it..." Ya fada kaman da akwai Wanda zai iya hanashi auren Amira now that he have the chance, da sauri bintu ta girgiza mashi Kai tare dacewa
"Aa ba Haka bane...am just feeling hurt inside.... kishi kawai nake...and it's halal...in banyi shedding few tears ba I won't be alright..."ta fada tana rungume dashi,
"Bintu nayi maki alkawarin bazanyi abinda Zan cutar dake ba...zuwa wajen Amira da kikayi ta Kara maki wani irin matsayin a zuciya ta...yasa darajan ki ya karu a Idona...I will make sure no sadness come your way...Kuma kou Amira Bata Isa ta Raina ki ba..." Ya fada Yana shafa bayanta, ahankali ta dinga daga mashi Kai, babu abinda yafi doing the right thing ciwo ba, it's a very difficult something Amma she did, she wants him to be happy, tana son ya dinga murna, shi Kuma faiz he prays Kar kowa yasan past din Amira, Bai son abinda zai jawo Mata zagi wata Rana, he knows tongue and teeth suna fada so yasan bazaa rasa irin wannan  a tsakanin su ba but her past shouldn't be anywhere close to her, he feels kar su zauna gida Daya, Yana son ya kasance kusa daita in har Yana gida.
Chapter 232 · 0% Book details