← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 268

Sashe 64

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Haka bane... Am sorry..." "Aa ba wani ba Haka bane...ba wani sorry...kawai Bari in bar maki office Dina..."ya Fada Yana kokarin mikewa "Pls no..." Itama Amira ta amsa mashi Tana mikewa, ahankali ya koma ya zauna yayi Shuru,. Bayan few minutes of silence yace "Kinsan you're going to be involved in every part of your plan...the meeting kece Zaki dinga daukan minute...har zuwa gidan gonan tare dake zaaje... In ma ni banje ba ke sai kinje...and you will be around for the accounting...komai Zaki tsaya...daga yau Baki da takamemmen closing time...sai sanda aiki ya kare...am I clear.." ya fada Mata, Amira da har ta Fara danasanin rubuta mashi wanna abubuwan wani irin fargaba taji because she felt what he is trying to tell her, da akwai pure threat a magnar shi, yanda yayi magana Yana nuna Mata sai tafi shi danasanin abunda ta rubuta, tunda ta nuna she's a workerholic zai tabbatar that she works, kou kadan Bai matsa Mata and she took that for granted, tunda ta nuna mashi she wants to work he is going to make sure she works, "Yanzun sau nawa nr Kika ce a dinga zuwa gidan gona Kuma..." Ya fada looking into the file again, Nan yaga Tuesday da Kuma Thursday, "Well sai ki dinga zuwa da Shirin ki every Tuesday da Thursday don zuwa gidan gona..." Ya fada Yana duba file din again. "Bari in duba next page Kuma..."ya fada again Yana budewa sai yaga bangon file din "Oh so that's all..." Ya fada Yana kallonta, Amira sadda Kai kasa tayi tana tunanin ta jawowa kanta, she can't just wait to tell Ahmed how this went, it's the biggest mistake of her life, wato ance tsuntsun dayaja ruwa shi ruwa zai doka, all she wanted to do was ta Zama Mai amfani a office dinta, ta Zama Mai kirkiran abu Wanda kou da Bata Nan zaace she's useful, gashi yanzun zai kaita ya baro, ina ita mace Ina zuwa gidan gonan man kwakkwa, "Yanzun dai time is gone so bazaa iya meeting yau ba...but gobe get ready da zuwa gidan gona...and make sure fa karfe Tara yayi banzo ba kisa driver ya kaiki...Kuna iya zuwa tare da assistant Dina...in Kuma Baki bukatar hakan then driver ya kaiki only you...put anything you see in writing...I want full report of how it went...sannan inason kiyi arranging meeting jibi in Allah ya kaimu...and make sure you write what we're going to discuss at the meeting... every bit of it..." Ya fada atakaice yana Mika Mata file din, hannunta na rawa ta Mika ta amshi file din tun kafin ta saki ya sakar Mata shi kawai tare da kauda kanshi gefe, "Sir...pls...am sorry...Zan yaga this...file...kaman it never happened..."ta fada sounding so broken, now the strength and courage is gone "Ai zancen kaman it never happened Bai taso ba because it happened...pls excuse me..." Ya fada atakaice Yana kauda kanshi gefe daga gareta, ahankali ta Mike rike da file din tana Mai regretting poking nose in this company's affair, tana fita ta Fara hawaye, she feels so hurt right now, gani take who is she da zata nuna iyawa, "Am just a mare secretary..."ta fada cikin ranta tana goge face dinta da gefen Vail dinta, Kan kujeran ta ta zauna tana hawaye Amma kanta kasa don suna zuba tana gogewa don Kar wani ya risketa tana Kuka, right now she's feeling inda tana da Hali kou Tana iya cigaba da Zama a gida da kawia ta manta da batun aikinta ta hakura da inda Allah ya ajiyeta har ranar da Habib zai dawo. Amma zuwa gidan gona, organising meeting da sauransu sun fiye Mata Zaman waje daya sau dubu, tunawa tayi that she's not a weak person, tasan Babu abinda zai Kai halin data fito wahala, Babu abinda zai Kai tsanar family dinka wahala, hannu tasa ta sake goge face dinta this time making sure wasu Basu zubo Mata ba, she shouldn't ask fragile because she's not, ita kadai tasan what she have been through from last 3 years zuwa yanzun, ajiyan zuciya ta saki cikin ranta tana tunanin she's not going to tell Ahmed about this, she's not going to make him regret getting her a job by looking weak and scared, she's not going to complain anymore, kawia she will face her job and do it right, she won't bored him with her sadness,. She sees yanda faiz da Ahmed keyi dyk sanda yazo daukanta, they're very close, too much complain about him might end their relationship, tasan Ahmed ya damu daita sosai and in har tana yawan complain hakan zai dameshi,he have done enough for them that she shouldn't disturb him again, she's going to make it look alright even if it's not, right now tasan ita ba kaman sauran yanmatan gari bane, she's a mother, she mothered a child out of wedlock, tasna if mistakenly akace habib Bai aureta ba then tasan da wuya ta samu wani, da sauri ta kauda tunanin by saying "Allah ya sauwake..." To the thought of Habib coming back and saying he won't marry her, kou sau Daya Bata taba tunanin Habib na iya dawowa and decide not to marry her, kullum she thinks positive Because she's an innocent girl, she's so innocent that Bata San da akwai yaudara ba, all she thinks is love. Tana Nan zaune thinking of yanda zatayi Organising meeting da Kuma abubuwan da ya kamata ta rubuta a tattauna, kou kadan Babu single hint kanta, she wants to go into her goggle don ganin what she should do Amma Kuma like he said Bai son Ana using waya lokacin aiki so she doesn't want to be caught breaking anyone's rules, wajsn karfe daya da rabi Bayan tayi sallah zuhr aka kawo Mata lunch dinta as usual, Nan tayiwa Ahmed adua cikin ranta ta zauna taci. Yau da Ahmed ya zo daukanta she looks so happy dukda she's burning from inside, her face is so bright and he asked how was her proposal and she answered with alhamdullilah, "Ya yarda.?..baiyi maki iskanci ba..."ya tambayeta Yana kallon ta "Aa...he likes it..."ta amsa mashi, "You see kou ..shi yasa kace cewa there's no harm in trying at all..."ya fada Mata,ita Kam cikinr ranta tana tunanin she's really in harm's way don kou ta zuwa gidan gonar alone is huge to her.
Chapter 64 · 0% Book details