← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 144 OF 268

Sashe 144

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Banda shesheska Babu abinda yake, he is so hurt that this tears is helping him, he hugged her so tight that she feels the drop of his tears on her naked shoulder,  tunda suke tare Bata taba ji yayi hugging dinta Haka ba, he hold on to her as he cries, how will you have something and still want another, the other that is not as classy as what you have, that is not as unique as yours, abun Yana mugun kona mashi Rai, duk sanda zai kalli bintu but doesn't feel for baka Yana bashi haushi
"Baby..."bintu da jikinta ke rawa ta kirashi calmly tana shafa bayanshi kaman she's patting a baby, faiz couldn't answer instead he continues crying like Dan Karamin yaro, it's like ka Dade kana boye abu har yazo yafi karfin ka, har abun yazo ya isheka,
"Baby...pls...ka...daina..." Bintu ta sake fada mashi kaman she will cry too, rigarta Bai da shoulder so yanda hawayen faiz ke diga Kan shoulder dinta Haka take jin zafi a cikin ranta, she couldn't think of what could make him cry like this, she wonders what it could be, abun ya mugun tada Mata hankali, she have to walk back ahankali, faiz take each step she takes until suka isa wajen kujera, ahankali ta zame kasa shima ya bita, she relax on the chair and he relax on her chest stuoll holding her tight, she couldn't watch this and she started crying too, jin kukanta da takeyi yasa faiz rage nashi kukan bakin cikin, Kai ya daga ya kalleta with a very wet face, who would have said fajz have so much tears in him, he is stubborn and it's written all over him, baka taba cewa idanuwnshi zasu zubda hawaye,
"Am sorry..." Fauz ya fada Yana goge Mata face while his own eyes are still dropping,
"Baby... tell me... what's wrong...meye yayi zafi Haka...in kasan abinda zaka fadamin zai batamin Rai as your wife them tell me as your sister, ni kanwar ka ce...ka fadamin abinda ke damunka pls..." Bintu ta fada mashi, ahankali ya Dora Kai Kan beautiful chest da half of her breast is out ya sake ajiyan zuciya, he is not a mad man, he is never going to tell her it's about Amira,he is never going to tell her he is inlove with her,he won't hurt her that much
"Wify...ki taimaka min...ki agaza min...ki ceci Raina..."ya fada Mata, kanshi ta daga tana goge mashi face tace
"Yaya...duk abinda kake so zanyi maka...I know baka Sona...but married..."Bata karasa ba ya Dora hannu Kan bakinta,
"Ban taba regretting aurenki ba Bintu... you're a wonderful woman that doesn't deserve a bastard like me..." Da sauri itama ta dafa mashi baki tace
"Yaya...kou Zama zanyi da Kai kawai ta isheni...am not asking much...kawai in ganni cikin gidanka...ba sai na zauna da wani ba... being in your house gives me happiness...ance in mace ta fadawa na Miji how she feels Yana Rainata...ni baka rainani ba...dukda you know I love you..." Bata karasa ba ya Dora bakinshi Kan nata yayi Mata kiss da wet face dinshj yace
"Ki taimaka min...duk abinda nace kiyi just do it...kiyimin and kou meye ya zamo our come dinshi na yafe maki..." Ya fada bakinshi na kanta nata while he couldn't stop the tears
"Baby tell me...zanyi duk abinda kakeso.." ta fada mashi,
"Then ki mallakeni..." Ya fada Mata kai tsaye sounding so serious, idanuwa bintu ta zaro wondering why he is saying this,
"Baby...what..." Bata Karasa ba yace
"Bintu...if har you love me...ki mallakeni...ki sacemin zuciya...I want to forget about kowa na duniya sai ke da iyayena...inason wasu matan su zamemin kaman yanuwana maza....I don't want to look at another a waje..." Ya fada Mata yna goge face dinshi new tears na fita
"Baby pls...if da akwai wacce kakeso...pls talk to her...Amma bazna iya mallakeka ba...jazz doesn't work for ever..."
"I ordered you... it's a command..." Ya fada mata, Yana son tayi mashi abinda he won't even remember her name balle ya Shiga such huge wahala because of her, abun na neman Yi mashi yawa,it is really getting out of his hands, komai haushi yake bashi,
"Baby ka bar wannan Maganr pls..." Bintu da shock ya kamata take fada Mashi, she can't just believe why she's doing this, he is totally going Insane, he is crazy
"Aa...ki wnake ruwan gabanki kiyimin abinci dashi... wallahi zanci...I want to forget all pain..."
"Subhanallah...inna lillahi waina ilaihi rajiun Yaya...kasan abinda kkae fada kuwa..." Ta fada tana janyewa daga gareshi as at this moment ya Fara Bata haushi da kuma tsoro, how will she do such evil, she knows it's pure mallaka Amma for what reason, for love? For enjoyment da namiji,? She's too civilized to know that it's a huge atrocities, abinda zakayi da kafin ka mutu sai ja wulakanta ka Zama abun tsoro Bai da riba, Mata kuji tsoron Allah, kuji tsoron Allah
"Pls... help me...I know bazaki cutar Dani ba... You won't suffer me ...I won't mind being your slave for ever... you're a good woman...pls... help me..." Ya fada Yana kuka Yana matsawa kusa daita yayinda ita kuma take matsawa baya sabida yanda ta tsorata dashi,
"Pls..." Ya fada crawling to inda take while she move far away from him, mikwa yayi itama ta Mike da gudu ta bar falon saboda tsoro as he keeps saying
"Pls ki mallakeni...pls turn me to your slave...take my heart away..." Tana barin wajen da gudu ta shjga dakinta ta maida kofar ta kulle ta zauna kasa with her eyes wide open,
"Pls help me!!!" Faiz ya dinga fada da karfi Calling her out. Bintu da jikinta ke rawa daukan wayarta tayi tare da searching number maman faiz datayi saving da iyami tayi dailing, she was so scared and panting so loud, what could have come over him, Bata taba ganin abinda ya firgita ta game da faiz kaman wannan ba,bataji Ringing wayar ba sai dai taji sallama iyami, da sauri tace
" iyami..." Tana fashewa da kuka, hankalinta ne ya mugun tashi as she thinks maybe faiz ya je ya Dora Mata fushinshi by hurting her,
"Naam bintu... what's the problem...meye..." Ta tambayeta cikin fargaba..
"Iyami... it's Yaya...he is scaring me....Wai inje inyi mashi asiri...Wai in mallakeshi..." Ta fada cikin kuka,
"Ban Gane ba... stop crying and talk to me..." Hajiya ta fada  cikin damuwa don kou kadan vatajin abinda take cewa hadiya saliva bintu tayi sannan ta sake fada Mata what faiz is saying,
"Don't mind him kinji daughter...Kar ki damu da duk abinda zaice...kawai ki dinga binshi da tou.kinji kou..."hajiya ta fada Mata
"Yes ma'am..."
"Good...zuwa da yamma Zan zo Gidan if ya cigaba..." Hajiya ta fada Mata 
"Mummy kinsan abinda ke damun shi?...if it's about another girl pls ya aureta...I love him...nasna it hurt but I will support him... I can't love him and hate what he loves..."bintu ta fada cikin kuka, Ajiyan zuciya hajiya ta saki feeling this little girl's pain,
"Dear it's not about another...haukan shi ne kawai..." Buga kofar faiz. Yayi Yana Cewa
"Guduna kike bintu..." Ya fada  Yana dukan kofar
"Mummy gashi Nan...pls don't tell him ...I called..." Ta fada kasa kasa sannan ta kashe wayar ta Mike ta bude mashi kofsr bedroom, with a smile but a red eyes ya shigo dakin Yana wuceta
"Come and take away my pain..." Ya fada Yana kwanciya Kan gado tare da cire rigar jikin shi.
Chapter 144 · 0% Book details