← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 200 OF 268

Sashe 200

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Fajz kallon Ahmed yayi yace
"Nidai ka bar ganin laifi Amira.... it's totally my fault...Kuma nace am sorry...ka yafemin...kou da bazaka sake bani Daman Zama abokin ka ba... just forgive Amira...ka barta...ta dawo aikinta..."faiz ya fada Yana Dan taba bakinshi, Ahmed was still swelling, har yanzun he is angry, it's not easy to let go of someone you love so much,in baiyi mistake ba zai iya cewa Amira is his first love, irin son da yake Mata yasa dukda she get screwed up he still loves her, kowa yasan it's your real love zai maidaka after Messing up, hakan yasa yake jin Babu Dadi sam, Jin faiz yace ya bata Daman zuwa wajen aiki ya mugun bashi mamaki, he felt hurt
"Raina min wayau zakayi kenan...wato in barta ta dinga zuwa Wajen aiki...did she tell you I stopped her from Coming to the office?..." Ahmed ya fada Yana gallawa faiz harara, fajz da sai fama taba ciwon bakinshi da Harshen shi kawai yake jawo kujera yayi ya zauna,
"Bance ka zauna ba...I still stands on my word... just go..." Ahmed ya fada mashi, banza faiz yayi dashi yaja wani Abu dake Kan next dinshi Wanda akr goge Baki, budeshi yayi ya debi da yawa ya Kai bakinshi
"You're happy seeing me bleeding..." Faiz ya fada Yana murza bakin shi
"You didn't bleed the way I wanted.... you made me bleed at heart..." Ahmed ya amsa mashi
"Am sorry...." Faiz ya sake Fada mashi
"Amira loves you...she left everything because of you... just take her back... that's if you haven't...then pls ka Bari tazo wajen aikinta...if you like ta koma head office...Amma pls Kar ka hanata aikinta..." Faiz ya fada Yana goge bakinshi tare da jawo lebenshi na kasa Yana kallo, ganin Bai gani yanda yake so ya sa ya fiddo wayarshi ya haska camera dinshi, yaga it's a cut, hakorinshi ya ji mashi ciwo,
"Wai Wasa kake da zakace in fada Mata...is she not your girlfriend...the one you enjoyed Malaysia with..." Ahmed ya fada still sounding very angry, idanuwa fajz yayi rolling Yana cewa.
"Tun wannan ranar Bata sake min magana ba...her line is not going... she's not coming to work... nothing..."
"Nima banyi magna daita ba..."Ahmed ya katse shi sounding a bit worried,
"Are you kidding me?...I was thinking Kai ka hanata...pls just forgive her....na hakura da Amira...duk abinda nake ji is nothing compared to the way she loved you..." Fajz ya fada mashi cikin sanyimurya, he is talking straight from his heart, ahmed Kam was feeling bad already, kawai sai yake ganin he went to far leaving her without at least call her, kou da Chan da take tare da Habib he do check on her , he is afraid Kar wani mugun Abu ya sameta,
"I can't..."Ahmed ya amsa mashi atakaice knowing da gaske he can't go back to her kou da kuwa he wants to,
"Pls am sorry... wallahi Babu abunda ya Shiga tsakanin mu.... about Malaysia Bata San am going with her alone ba....har ga Allah I have dirty intention on her...but she's very strong and stubborn....I have to beg her Kar ta Tona mani asiri wajen dad dinshi.... which bintu did anyway..." Fajz ya Karasa maganar shi cikin sanyimurya, shuru ahmed yayi Yana kallon faiz, daka gan yanda yake magana kasan he is saying the truth, he is saying nothing but the truth,
"Kawai dai I can't..." Ahmed ya sake amsa mashi
"Then tell to give me a chance..."fajz ya fadawa ahmed
You're Insane....did you think am crazy...dalla malam kazo ka barmin office Dina..."ahmed ya fada mashi sounding angry again,
"You can't go back to her Kuma kana kishin ta... just go back to her i promise na rabu daita for good..."fajz ya fada Yana murmushi da bakinshi dake kama da an Dora mashi stone saboda yanda yake Kara swelling
"Nace I can't...kawai we're no more friends so Kar kayi tunanin I will tell you anything..." Ahmed ya fada with a very frown face
"I know...but kasan you should do something.... remember how she almost killed herself kwanakin baya..Kar a sake samun matsala..." Faiz ya fada mashi, shuru Ahmed yayi ya kurawa spot daya Ido, kawai he is feeling Daya sani kawai da ya fada Mata tayi hakuri mom Dinshi ce Bata yarda ya aureta ba that's why he left her not because of abinda ya faru, at least Daya nuna he trusts her that it's not about what happened unlike yanda he made it look kaman it's because of abinda ya faru, at first it's because of abinda matar faiz tace. He sees her texts, Bai replying kou daya,
"Nidai kayi hakuri....do what ever it takes to forgive her because duk Maganar da bintu tayi is out of kishi....ba Amira tayi sanadiyar miscarriage dinta ba....she did...a gabana take fadawa Dr a cire Mata cikin...Allah kadai yasan gaskiya lamarin... we're sorry..." Fajz ya fada

Fajz Bai bar office din ahmed ba sai da yaga ya Dan sassauta yanayin face disnhi, shidai Bai ce he will take Amira back ba but it seems his fushi ya sauka unlike sanda faiz ya shigo, Haka ya tafi with the intention of going to the hospital ya amshi magani. Ahmed duk yayj sanyi, ahankali ya dauki wayarshi yayj dailing number Amira sai yaji it's off,kawai sai yayi deciding daga office gidansu zaije, he will tell to go back to her work ta Fara life dinta kaman yanda take, if possible he will tell her the truth that an bashi wata and Kuma ita zai aura,
"Anya..." Ya fada under his breath as he knows she's will be a bit disappointed, sai Kuma yaga it's better ya fada Mata da ace kawai taji don for sure she will hear about it, he make her his friend, at least, Haka dai ya dinga tunanin shi yayinda shi kuma fajz ya je hospital aka bashi magani ya wuce gida ya kwanta hoping something positive will come out of his discussion with Ahmed.
Chapter 200 · 0% Book details