← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 268

Sashe 70

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kuma mutanen dake wajen Basu Kai mutum hamsin ba, he asked Ina sauransu wasu suce suna cikin gona wasu Kuma suce ai sun fita da sauransu, Nan ya fada masu a bashi list din masu aiki aka bashi daga office din Shugabansu. He called attendance kaman in secondary school, he is feeling sick Amma bazai Bari zuwanshi Nan ya Zama in vain ba, he have to make a little change since he is here, duk wanda Bai Nan saidai ya saka mashi cancelled, Saida ya Gama Kira ya fadawa wayanda suke Nan cewa su fadawa wayanda Basu Nan daga yau Basu da aiki a gidan gonan. One thing about how he makes his statement that ba alaman Wasa kou alaman he will take his words back, Amira dake tsaye gefe was wondering wane irin mutum ne Wannan da Bai da mutunci, firing over 300 people at a time Kuma he doesn't care, abun Yana Bata mamaki,. Most of those people are older than him, Babu Wanda zai bashi advice kan abinda yake Yi, tunawa tayi da dad dinshi ma Bai da sauki so is his wife so she thinks he live in a circle where what ever he will do is ok with the people around him, she wish zata iya fada mashi ka Basu wata dama, at Least kou sau Daya ne,Amma who is she to say a word to the good looking but bad habit dude. Kallon su yayi yace a kawo Mashi accounting na wannan gidan gona. Haka Nan he wants to know Ina problem din makudan kudin da suka bace yake, Nan mataimakin shugaban wajsn ya dauko ya bashi , "A sakamin a mota..."ya fada mashi atakaice Yana juyawa. Nan mutumin ya Kai cikin Motar shi, "Daga yau Kaine shugaban wajen Nan...ka samo new workers..."faiz ya fadawa mataimakin shugaban, The man look excited for he seem happy with the position. Bai Kara Bata lokaci ba Suka koma cikin Mota, faiz dafa goshinshi yayi ya saki "Washhh..."ya fada under his breath with his two eyes closed, Dan kallonshi Amira tayi through mirror deep down tana cewa "Ba Dole kace washh ba...small aikin dakayi har ka gaji...lazy fellow kawai..." Ta fada cikin ranta as driver Yana jan Mota. Suna shigowa cikin gari faiz ya fadawa driver sunan wani waje ya fada mashi, Nan driver yayi parking a gaban wajen lokacin karfe daya sauran few minutes. Babu wasting of time faiz ya fita ya Shiga wajen. It's where he buys his alcohol, Babu alaman Ana saidawa wajsn as it's a big super market Amma duk masu Sha sun San where to get it. Bayan kaman minti biyar zuwa goma ya dawo da well package abu cikin wata Leda da baka iya sanin abinda ke ciki,. Ji yake kaman ya bude ya Shiga,. Haka ya shjga Mota ya Dora abun Kan kafar shi Yana shafawa ahankali, his body is shaking, all he wants is to have just a sip, just a taste of it, gani yake bazai iya jurewa ace sai ya tashi daga office Yasha ba, he knows yau dad dinshi will call him to ask him what happened, he will have to explain, if he is drunk he won't be able to do that, Haka dai suka Isa office, da sauri ya Shiga office dinshi jikinshi na rawa, Yana zuwa ya tarda abunci basket har biyu a office din secretary, Amira shigar mashi tayi da abincin su biyu, Zama yayi looking very tired and sick, Yana ganin both basket ya gane it's from his mom and bintu, wato she's happy with him today and she's sending him meal, tana ajiyewa ta fita ya Dora Kai Kan desk dinshi, if you know what he is going through zai baka tausayi, trying to fight addiction without any help is not something that is easy to do, his parents happiness is at stake, his own work is at stake, komai is at stake,ya rasa yanda zaiyi, idanuwanshi sun koma kaman garwashi, gani yake kou me zaa bashi a duniya in har ba giya Yasha ba he won't be satisfied, he is not someone that is drinking and happy to be drinking, he is drinking because he can't do without it at all, he is feeling Kaman zai mutu, hannunshi na rawa ya dauki giyan daya sayo Yana kokarin bude package din, yanda suke wrapping dinshi daga chan inda ake saye is so secretive, kaman an dakatar dashi ya Mike ya bude kofar office din secretary Amira tayi Saurin daga Kai, idanuwanshi sun mugun Bata tsoro,. Sauke idanuwanta tayi tana mikewa tsaye, giyan hannunshi ya Mika Mata still wrapped, . "gashi....ki ajiyemin.... don't give...me sai...in kin tashi..."ya fada Mata, ahankali Amira ta taka zuwa wajenshi, kafin ta amsa yayi adding "Nace ki bude?.." ya tambayeta Kai tsaye, Kai ta girgiza mashi "Good...yanda na Baki Haka Zaki bani..."ya fada Mata Yana Mika Mata, amsa tayi taji abun a bit heavier than it's suppose to be, juyawa yayi zai shige ciki yayinda Amira ta koma seat dinta gami da ajiye abinda ya Bata Jan desk dinta, tsayawa yayi ya juyo gareta yace "If kina bukatar abinci.... kina iya zuwa...ki dauki...dayan... basket din..." Ya fada Mata, "Aa... nagode..." Ta amsa mashi calmly, "Kije... company clinic...kice nace a Baki Panadol..." Ya fada Mata kaman ba shi ba don she's really wondering what's wrong with him, this is the ever calm statement heard from him, yau maganar shi ba sama sama ba, but calm, inda zai dinga magana Haka always da ba karamin kyau abun zaiyi mashi ba, komawa yayi office dinshi yayinda Amira ta fita don zuwa clinic da sunan shi it written boldly kanshi. Faiz bude basket din abincin mum dinshi yayi ya Fara ci Amma kaman Yana taunar paper as kou kadna Bai mashi dadi, duk wani Dadi yanzun yabi bayan Shan giyan shi. Yana cikin ci ta kawo Mashi yasa ta Ballar mashi ta zuba mashi ruwa Tasha sannan ya Kara da "Thank you..." Ya fada Yana cigaba da cin abincin to fill the empty space. Amira na fita Ahmed da tun safe kishi ya hanashi sukuni na shigowa, he have to bring her like lunch himself ba don he have enough time ba sai don yaga if sun dawo or not, "Yaya..." Ta Kira shi with a smile, "Naam...har kun dawo kenan..."ya fada Yana kallon ta Yana tunanin it's a very big mistake letting this beautiful girl work in this office, "Yes tun dazun ma..." Ta fada Mashi, abincin ya ajiye Kan desk dinta before yaga wannan abun da faiz ya Bata, "Meye wnanan akayi rapping Haka..."ya tambayeta "Boss ya bani in ajiye mashi...and he said I shouldn't give him har sai na tashi..."ta amsa mashi tana daukan abincin ta don ta she's hungry, Ahmed feels sun Fara shakuwa da faiz tybda har zai Bata Abu ta ajiye mashi, "Menene tou..."ya tambayeta "Wallahi Nima ban sani ba..." Dauka Ahmed yayi da sauri Amira tace "Yaya...ka ajiye ..yace Kar in bude..." "Ai ke yace...ni Kuma daban..." Ahmed ya fada Yana kokarin bude abun, cikin matsanacin tashin hankali Amira ta Fara cewa "Yaya...pls don't open it...ni ya bawa...Kar kasa yaga bakina..." Ta fadawa Ahmed that is almost done with the opening, "Ikon Allah...it seem yanzun kinfi ji da boss dinki kaina kou..." Ya fada Yana kallon yanda damuwa ya bayyana Kan face dinta saboda abun hannunshi, "Aa Yaya ba Haka bane...ban son yace ya bani Abu Kuma na bude kou na baka ka bude..." Ta fada cikin damuwa,banza yayi daita ya Dan samu bude small part cikin Abun, Nan yaga rubutun cikin daya daga cikin kwalban dukda Bai fiddo ba Balle Amira ta gani he knows what this is, Bai Kara cewa komai ba ya nufi kofar office din faiz da abun hannunshi despite he is in extra deep shock that faiz ya Bada a rike mashi, Amira ji tayi ta Daina Jin Dan yunwar dake damunta saboda damuwa, Ahmed nabude kofar faiz ya juya gareshi,ganin abinda kehannun Ahmed yasa faiz dafa goshinshi tare da cewa "Fuck..."
Chapter 70 · 0% Book details