← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 268

Sashe 80

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Idanuwa Ahmed ya lumshe jin yanda tayi magana sounding so hard and so serious,
"Haba mummyna...kinsan Kou ba wannan maganar danayi maki.... she's my sister fa...I just told you ta kusa kashe kanta...she slit her wrist mummyna..."Bai karasa ba tace
"Will you shut up?...I don't care in mutuwa tayi....all I know is I want you home now....kou dare baiyi a inda kake ba..."ta daka mashi tsawa sounding so piss of.
"Mummyna it's not fair ooo..." Ya fada kaman zaiyi kuka
"What's not fair Ahmed...me trying to give you the best ne unfair or what...bana son dogon story...come back home..." Ta fada mashi
"Ok mummy...gani Nan zuwa..." Ya fada Mata
"If you like Kar ka dawo...ka dai San what I told you...if har I hear anything silly about you and that girl you're in trouble.... ban ma son a samu any silly idea...such girls always take any slightest opportunity da suke dashi...banson a lalata min Kai..."ta fada atakaice, goshi ya dafa Yana cewa
"Kash..." Ya fada feeling sad, he wonders why parents of nowadays Basu bawa mutum opportunity, shi da yake son Amira Bai da matsala da problem dinta sai ita da all she needs is to have a daughter in-law, tana kashe wayar ya ajiye tare da jingina da bango hospital din Yana tunanin he is obviously suffering himself Yana kishinta tunda ba barinshi aurenta zaayi ba, kou kadan Bai son kowa yayi Mata magana when it's a male, he gets so hurt when be sees her with a another man, just the imagination of her getting married to another man kills him, maybe sai yafara ciwon karya zaa barshi ya aureta, or better still Yana iya zuwa ya fadawa dad dinshi dukda his mom warns him against that. Shidai yasan he loves Amira and marrying her is the only thing he wants, he will make sure she gets to a certain level in life, life no family will rejects her, position da duk inda ta Shiga people won't talk about her past sai dai suyi maganar success dinta, all he needs to do is to be with her, be so close to her chasing anyone in her life away from her until he is lucky to have his mother's acceptance, Aduar da yake is Allah yasa Kar tayi mashi iyaka daita, he prays she doesn't swear on him. All he wants is for the Dr to allow them access to her before ya tafi. He wants to see her face, Bai son ya tafi gobe ya samu bad story,Bai son yaji ance something went wrong,. Komawa ciki yayi ya zauna kaman minti biyar before ya mike ya nufi wajen hajiyar su dake rungume da nasir dake bacci ya fada Mata zai tafi tayi mashi aduar sauka gida lafiya ta Kuma fada mashi ya gaida kowa da Kuma Yi mashi godiya for being the real reason Amira is saved because sunsan inda don su ne saidsi a dauki gawarta, duk babu wanda ya lura da message din Amira da wuri sai Ahmed, sauran sai daga Baya Suka gani, shi kanshi alhaji daya gani Bai dauki abun serious ba kawai yace a Kira mashi ita. Alhaji na cikin Motar shi Ahmed ya je wajen ya fada mashi zai tafi alhaji dakr tunanin Amira almost committed suicide because of yanda sukayi neglecting dinta yayi mashi godiya. Alhaji Muhammad have been feeling so bad,he remembers sanda ta amshi salary dinta na farko she brings the money to him Kan ya saka Mata albarka and he didn't collect a dime from it, likewise mum dinta too didn't collect a dime from the money, Haka suka barta da kudin ta maidawa Ahmed ya maida account Dinshi kasancewan she didn't open account har lokacin, she felt very bad Amma he told her Kar ta damu da hakan, shima Bai so ya dauki kudi ba but she almost cried and he have to take 1k out of the money ya sayi card before returning 49k to his account, he told her to open an account and she made it clear ya cigaba da rikesu a account Dinshi tukun. Now she have about 65k a account Dinshi har da ribanta na Kaya da ake Bari a account din. Ahmed na cikin Mota Yana tunanin ta.

Faiz Sha yayi as usual Amma Bai bacci bai dauke shi da wuri ba, Yana zaune Kan gado yayinda laptop dinshi an zaune a gabanshi, now it's really getting better as he is drinking kashe uku cikin Wanda yake Sha lokaci guda before, Haka Nan he wants to call Ahmed maybe he will tell him something about his secretary, wayarshi ya dauka ya Kira Ahmed, lokacin Ahmed na Kan hanyar shi ta zuwa gjda har ya kusa zuwa wayarshi yayi Ringing,. Headphone ya saka a kunnenshi before yayi picking,
"How far..." Was abinda faiz ya fada cikin very low voice na natsuwa,
"Alhamdullilah..."Ahmed ya fada atakaice Yana aduar Allah yasa Kar wannan Dan iskan ya Kira Amira wata Rana sounding like this don voice din is so calm and gentle and he is handsome too. Ahmed ma is a classic guy dake da nashi kyau sosai. He is elegant and classy, duk inda zai Shiga sai an kalleshi because he is ebony black is one in town, jin Ahmed yayi Shuru Bai sake cewa komai ba sai faiz yace
"Kawai don yau babe dinka Bata office shine bake biyo ba kou..." Inji faiz trying to start a conversation,
"Yes...kawai dai I have to go home don inyi wanka in huta..." Ahmed ya fada mashi
"That's great..." Faiz ya fada Yana lumshe idanuwa tare da sakin hamma kaman abun ya Fara kamashi,
"Yes..." Ahmed ya amsa mashi Yana Wondering why did he call him by this time and at the same time yaja tunanin kilan it's because of Amira Amma Kuma kou kadan Bai kawo wata maganar Amira ba Balle yayi digging into the issue.
"Anyways...nace hope you are not angry about how I walked both of you out dazun...." Fajz ya fada sounding so calm
"Haba it's nothing...ni nama mance da wannan zancen..." Ahmed ya amsa mashi
"Ok thanks..."fajz ya fada sannan yyi karfin halin cewa
"Hope she's ok now" ya fada idanuwanshi rufe waiting to hear amsar da Ahmed zai bashi, he just hope he didn't make a big deal out of what he just said
"Anzo wajen..."Ahmed ya fada under his breath before yace
"Let me park my car pls... yanzun Nan na dawo gida....I will call you back..." ya fada without waiting for his reply ya kashe wayar shi, faiz couldn't help it but smile before
"Shege..." Ya fada Yana ajiye wayar Yana kwanciya Yana lullube kanshi.

Ahmed na zuwa guda ya Kira mum dinshi ya fada Mata he is back, Nan ta kirashi, Yana zuwa ta dinga mashi fada Kan why zai je chan,
"Nifa ba Maganar soyayya ya kaini ba... unguwa naje sai Ismail ya kirani ya fada min abinda ta sameta...sai ince ban zuwa...ai abun ma said ya jawo alaman tamvaya mummy..."ya fada Mata
"Kaine Dr...at least daya Kika sa ka fada mashi kana wani Abu...sai kazo ka fadamin...we can go there together...nidai kawai banson kana yawa zuwa inda take don ma Kar tava sarbadden saurayi ta samu hope..."yanda tayi magana yasa Ahmed Dan sakin murmushi yace
"Mummy ita fa Amira Bata Sona...kou kafin inyu tafiya na fada Mata Ina sonta she refused me...so Kar ma ki damu..." Ya fada Mata sounding a bit bitter
"Ai before and now ba daya bane...the. She was decent and innocent...now Kuma she's a mother of a bastard...so don't even compare that...nidai stay far away from her ...am clear..." Ta fada mashi
"Ok mum...Bari inje in kwanta...kinsan kullum da wuri nake fita..." Ya fada Mata don ma Kar tayi suspecting wani Abu. Nan ya shjga bangaren shi.

Wace gsri Yana fita Bai tsaya koina ba sai hospital, then ya tardasu mum dinta a hospital cikin dakij da Amira take kwance, he asked if ta bude ido aka fada mashi Bata tashi ba,. He spent about 15minutes sannan ya wuce office dinshi.
Chapter 80 · 0% Book details