← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 268

Sashe 100

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Wai kaman Yaya ake kwanciya cikin bathroom..." Amira ta sake dawowa Kan matter din don she can't stop thinking about it, hajiya dake tayata Dariya cewa tayi "At times cikin bathtub Zaki ganshi ya kwanta da kayan bacci... wani lokacin Kuma ya zauna kasan tiles ya jingina da bango ya cigaba da bacci...kin dai ji..." Amira was still laughing it's so unbelievable, inda hajiya will know what she have done for this girl da tayi mamaki, tunda Habib yayi ruining life dinta ya tafi Bata sake Dariya ba, she hardly talks balle tayi dariya,. In tayi magana then maganr ya Zama na Dole ne, but hearing the whole boss don gani take a cikin duniyan masu company masu iron attitude din faiz are few, the person that doesn't even look at you don tunda suke Bata taba ganin he looks at her ba, Bata San he looks at her back almost anytime zata bar office dinshi ba, he is someone with so much class don ita in ba halinshi na rashin mutunci data tsana ba she knows he is elegant and classy, like wise she sees his wife as classy, hearing cewa don tsabagin baccinshi Yana kwanciya a bathroom is so amusing, dariyar ta ke saka hajiya Dariya don she feels so attached to this young girl, inda Babu Ahmed a picture da Rana daya zata sa ya auri both of them, she seem very simple that kou Bata son shi she may make her marry her son dukda ita Bata gan abun kushewa a jikin danta ba, "Kinga he is a very lazy type don Haka Kar kiji tsoron shi... you have me..." Hajiya ta sake fada Mata, "Chabdin..." Ta fada cikin ranta, "Yanzun dai we will still have alot of discussion Amma kije Ana jiranki..." Hajiya ta fada Mata, Babu musu Amira ta Mike with smile Kan face dinta, cup data Sha drink dashi ta dauka tare da sauran drink din ta ajiye lemon cikin fridge sannan tace "Ina ...Zan wanke wannan..." Ta fada referring to the cup "Aa..pls Kar ki damu...kawai ki ajiye shi Nan ..zaa wanke shi..." Hajiya ta fada Mata, Nan dai ta ajiye inda ta dauke shi ta Kama hanyar fita Tana gyara Vail din kanta as it's almost off her head, tana bude kofa ta fita taga faiz tsaye, before ya bude Baki yayi magana sai ga hajiya data tuna Bata gaisa da Ahmed ba ta biyo bayanta, ita kanta Amira Bata San hajiya ta biyo bayanta ba, faiz da ke kokarin magana Yana ganin mum dinshi yayi Saurin yi gaba, Amira Wonders why he is still here bayan ya bar dakin over 5 minutes ago, kawai sai tayi tunanin kilan tunda dakunan wajen nada yawa he is doing something cikin one of the rooms and he just came out, kou kadna she didn't pay attention to his behavior as she knows he doesn't behave any how Kuma kou maganar kirki Bai hadasu, she's just free healing from her wound. Hajiya na ganin faiz dake faman sauri a ganansu ta saki murmushi gami da girgiza Kai tcw "Agbaya...ode...werey. " Ta jera mashi zagi cikin ranta, she's so happy this girl is in the company and he cares about her, she won't say he is in love with her Amma for sure he is into her,ta samu weapon babban against her stubborn son. Bintu da Ahmed suna falo suna Dan taba Hira time to time faiz ya fito Amira da hajiya suka biyo baya, "Queen dauko plates muci abinci..." Faiz ya fadawa Bintu, Babu wasting of time bintu ta Mike ta nufi kitchen din hajiya ta tarda Mai girki hajiya taba aiki, plates ta dauko kaman guda 12 ta fito dashi, Ahmed gajda hajiya yayi ta amsa sannan ta kalli bintu dake tahowa tace "Ki Bari in sa a Kai maku Mana..." Hajiya ta fada Mata, "Aa iyami...let me carry them..." Bintu ta fada Mata, Ahmed kallon bintu da face dinta ke dauke da murmushi yayi tare dayi Mata alama da Ido ta tayata daukan plate din, "Sister kawo in tayaki.. " Amira ta fada heading to wajen bintu, faiz was looking at her again, this moment sai ya kasance Yana mancewa da he is not the only one in the room, . "Aa don't worry...Kina iya dauko cups da drink..." bintu Ta amsa Mata, "Zo in nunw maki inda cups suke..." Hajiya ta fada tana shiga kitchen kawia she wants this girl to he free and she wants her to visit duk weekend, bataki ta zauna Nan daita ba, hmmm not all that glitter is gold, Basu San the real story behind her ba, but maybe the love and affection will continue after knowing of her bitter past, ita kanta she feels Bata da wani dark secret da she would have been more free with this beautiful elegant woman, Amira bin bayab hajya dake Shiga kitchen tayi taga abun duniya kaman bazaa mutu ba, the kind of food warmers data gani a jere koy amarya albarka, inda cups suke hajiya ta nuna Mata tare da fridge ta fada Mata ta dauki Wanda take so ta Kai masu. Hajiya na kaiwa Nan ta fita ta bar Amira da Mai girki, "This woman is very free..." Amira ta fada cikin ranta. Nan dai Amira ta dauki tray tare a cups uku sai Kuma drink Wanda vata San ya yake ba don Bata taba ganinsu ba, daukowa tayi ta fito taga duk sun bar falon sun fita, bayansu tabi tana fita tana boss dinta da ahmed dauke da two basket each sai bintu rike da plates sunyi hanyar wani waje, binsu tayi da abubuwan da suka dauko, Ana zagayawa taga another huge place like heaven a bayan gjdan, abunci Suka Ajiye Kan table ita ta karaso ta ajiye nata, duk Zama sukayi faiz yace "Baby..serve us..." Bai karasa ba Ahmed yace "Gaskiya baka da kirki..ya zaayi tayi girki ta kawo Mana tayi komai Kuma still tayi serving... remember mufa bakinka ne ba nata ba .." Ahmed ya fadawa faiZ "Bakin mummy dai...ni na kiraka?..." Faiz ya amsa mashi "Oho dai.. you serve us..." Ahmed ya fada mashi,Baki faiz ya turo ya kalli bintu yace.. "Queen..kin yarda mijinki yayi serving dinsu?.." ya fada Yana tale Baki tare da squeezing face kaman zaiyi kuka. "Aa...don't..." Bintu ta fada Tana Dariya, ahankali Amira ta daga Kai ta kalli faiz taga yanda yayi da face sai ta sadda Kai kasa ta saki murmushi remembering what his mom told her, "Amira serve us..." Ahmed ya fada Mata catching her unaware "Ai Kar ka damu...I will serve the dish...Kai Kuma zaka zubawa kiwa drink da Kuma ruwa...let the ladies rest.. " faiz ya fada Yana mikewa "Deal..." Ahmed ya amsa mashi, Nan faiz ya dauki plates da bintu ta kawo ya ajiya one one gaban kowa "Wai wait a minute...ban San what you brought ba fa.. " faiz ya fada,komawa yayi ya bude all the food warmers da suke sauke daga cikin basket, Banda kanshi Babu abinda ke tashi, Ahmed was rubbing his tummy making funny statement that made all of them laugh with exception of Amira, "Babu ruwa wajen Nan far...Kuma I saw cups uku.. " faiz ya fada. "Kilan Babu naka ne..." Ahmed ya fada mashi with laughter, "Lalai ka rainamin hankali..." Inji faiz, "Amira ki taimaka mana da ruwa da Kuma cups biyar...Kinga four for drinks and four for water.. If possible ki hado da saucers yanda zamu iya rufewa..." Inji Ahmed da all he is waiting for is to start digging in, mikewa Amira tayi ta Fara nufan inda ta ajiye tray dake dauke da cups ta ajiyasu Kan table din sannan kama hanyar komawa ciki taba rike da tray din Tana tafiya cikin nutsuwa, Bata Ganin zata iya Zama gaban su taci abinci dukda she will love to taste the food that have such great aroma she can't just feel at home and eat with them like she have a normal life like them her life is not as good as theirs, she just pray Ahmed Kar yayi forcing dinta tace because she might end up disobeying him., She so much love walking in this compound, duk girman gidan Babu kowa gidan sai Mai gadi dake zaune nesa sosai da radio a hannunshi sai chewing stick a bakin shi. The compound is so large and da akwai lot's of beautiful flowers around. She walks freely to inda part din maman faiz. shi Kuma faiz ya Fara da zuba fried rice daya Sha kayan lambu kala kala cikin each plates, two spoon ya zuba each plates sannan ya ajiye warmer din ya dauko Wanda Babu komai sai kaza daya Sha kayan hadi da pepper a jiki sosai ya dauki Dora a each plate sai da yazo Kan na Amira ya Kara extra Yana cewa "Itace patient a Kara Mata Mai yawa ta cinye tayi Saurin maido jikinta..." "Nima Kara min kazar Nan..." Inji ahmed, sauran faiz ya ajiye gabanshi Yana cewa "Am not your house boy do it yourself self .." ya dire mashi warmer din dake dauke da more chicken, "Na you Sabi..." Ahmed ya fada Yana daukan warmer din, . "Soro soke...ode..." Faiz ya fada Yana Dariya "In zagi ne mun zaba...bayeraben banza..." Ahmed ya amsa mashi, dariya sukayi har da bintu that anything faiz does burgeta kawia yake, she have never for second get tired of his attitude, she never gets fed up with him, dyk sanda zai daga Ido sai sun hada Ido daita sai ya sakar Mata murmushi ya kashe Mata Ido daya, yasan daga mum dinshi da dad dinshi Babu Mai sonshi kaman bintu, he knows she loves him to the core but how can he love her back equally or more, gashi it doesn't work that way, inda it works that way da shikenan. Inda ta zuba coslow ya dauka ya zubawa kowa this time na Amira ya fi na kowa yawa again, another wuri ya bude ya zubawa kowa wani irin sauce Mai pepper, "Dan Allah enough...I want to eat..."Ahmed ya fada Yana gyara Zama, har cikin ranshi he can't wait to start eating this, "Tou zalumudini..." Inji faiz, "Kai Babu spoon..." Ahmed that is ready to talk ya fada
Chapter 100 · 0% Book details