← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 268

Sashe 65

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

Shi Kam faiz yaji Dadi sosai ba don komai ba sai don yanda Amira ta rufa mashi asiri, dad dinshi called him Yana tambayar shi Ina yaje dazun sai yayi mashi karyar yaje gani wani costumer dinsu ne inda alhaji yacs ya bar barin office dinshi don ganin single costumer tunda wasu that are more important might come in, ya fada mashi, faiz yaji Dadi sosai don ya mance rabon da yaji dad dinshi yayi mashi magana cikin such calmness, kullum sai nagging da Kuma fada, it occurred to him that she saved him from long time if nagging today, yau yayi deciding ya je gidansu Bintu don ya kwana biyu baije ba, he wants to show her it's alright now so Yana barin office ya wuce gjdansu bintu straight, he didn't tell her he was coming so Yana zuwa ya tarda ta zaune falo Babu dankwali sannan she's not too decent don Tana sanye da doguwar riga iya gwiwa and her legs are so hot, he never see her legs before, hankalin ta na Kan wayarta that kou kadan Bata San Yana Nan tsaye Yana Kare Mata kallo ba,
"She's not so bad?..." Ya furtawa Kanshi calmly before yayi sallama

Alhamdullilah
1/6/21, 8:42 AM - Ummi Tandama: 28💛💙❤💚�
Damata ta biyu
❤💚💜💙💛�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣8️⃣
Chapter 65 · 0% Book details