← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 268

Sashe 84

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shima Ahmed Ana fada mashi Amira ta tashi ya samu yayiwa boss dinshi karyar Bai da lafiya without hesitation ya bar wajen zuwa hospital, Yana zuwa ya bude kofar ya Shiga Amira dake zaune ta jingina da bango bude idanuwa tayi ta gan Ahmed,ji tayi duk tausayi kanta ya kamata sai sabon kuka ta farayi voice dinta ma Bai fita at all, wani irin tausayin ta ne ya kamashi, maida idanuwanta tayi ta rufe ta cigaba da hawaye, gaida mum dinta dake zaune yayi nazifa da asiya Suka gaidashi,. Ahankali ya karasa bakin gadon da take zaune ya zauna kusa daita while he watches tears rolled down. He wish zaa bar masu dakin don yayi magana daita, he wants to talk to her and make sure she confide in him, "Mummy ya Mai jiki..." Ya fadawa mum dinta, hajiya da duk abun duniya ya isheta tace "Alhamdullilah...da sauki.." hajiya ta amsa mashi cikin sanyimurya, "Amira..." Ya kirata sounding very calm and cool,Amira dake jingine da bango Bata bude idanuwa ba Amma hawaye Basu daina zuba ba, she didn't answer his call, what will she say if she answered, she knows he is going to ask her what happened, why she did it, me zata fada mashi, what will be her explanation, she have nothing to say, the real pain is being in a mess and don't have anyone to share it with, inda zata iya fadawa mutum daya tall da zata samu Saukin abinda takeji "Amira..." Ya sake kiranta, still Bata amsa mashi ba, hajiya dake zaune Mikewa tayi rike da hannun Nasir ta kalli nazifa tace "Zan tafi gida....I will come back later..." Ta fada Mata "Mummy nima Zan biyo ki..." Bata karasa ba hajiya tace "Wa zai zauna daita...stay in na dawo sai ki tafi..." Inji mum dinta, "Mummy ku tafi kawai... Zan jira har sai kun dawo in tafi..." Ahmed that wants to be left alone with her yafada masu, Nan dukkansu suka fita leaving both of them, ahankali Ahmed ya Kama hannun Amira cikin nashi before yace "Haba kanwata...why will you do such...why will you try to take your own life...kina ganin duk matsala da kike ciki zai iya kaiwa Wanda Zaki Shiga inda kin mutu?..." Ya tambayeta Yana shafa hannunta calmly, Amira sai kuka kawai take not saying, . anything, "I don't know what happened...I don't know what you're going through..Amma I can be a shoulder you need Amira...if da akwai abinda ke damunki da har zakiyi yunkurin kashe kanki Kuma Baki fadawa kowa ba it's not Fair...tell me kanwata...tell me what your pain is...share it with me...pls..." Ya fada Yana kallon yanda closed eyes dinta ke zubda hawaye sosai "Ban...son...rayuwa....I want to...die..." Amira ta fada cikin voice da Bai fita Sosai, "Amira we will all die...we don't have to beg to die...but let's die for a good cause... killing yourself won't solve your problem saidsi ya kara mashi yawa...now tell me who hurt you...waye sanadiyar hawayen ki...kinsan ni mai iya Rama maki duk abinda akayi maki ne...pls tell me..." Ya fada Yana shafa hannunta ahankali tare da goge Mata face dinta, ahankali ta girgiza mashi Kai tare dacewa "Baka... iya rama...min abinda.. akayimin...Yaya..." Ta fada cikin kuka da Kuma zafin zuciya "Kou ban iya Rama maki...I can help...pls tell me...if har Ina da single daraja...if har kin yarda Dani kou miskala zaratin ne tell me...share it with me..."ya fada Mata Yana gyara Mata gashin kanta Sannan Yana goge duk hawayen dake zubo mata, "Pls...aa...ba sai na fada maka ba..."ta fada cikin kuka "Aa...i insist....tell me my beautiful kanwa....pls..."ya fada Mara rike da hannun ta,Amira kuka ta dingayi heart dinta feeling very heavy, Bata San ranar da zata dawo normal ba, she feels she can never be alright again, she can never forget the pain she's feeling, "I know it has something to do with Habib...tell me what did he do to you...."ya tambayeta, ahankali ta bude idanuwanta tace "Yaya...ya .. fada maka...wani...Abu?..."ta fada tana kallonshi idanuwanshi da swollen eyes dinta and he stares at her too "Aa...he told me nothing...but tell me abinda yayi maki...and I will tell you something about him that will give you peace of mind..." Yafada mata "Pls... Yaya...I can't tell you...kou na fada maka...I won't change anything..." Ta fada "Aa...try ki fada min Tukun..."ya fada Mata calmly still rike da hannun ta "Yaya...I can't pls..."ta fada Yana hawaye "Tell me...I feel it's about your child..." Bai karasa ba ta kalleshi Tana kallon shi " Yaya.." tafada tana kallon shi "Yes...I feel it...kou ba komai...he have his eyes..."Ahmed ya fada Mata sounding very calm, Amira daga kanta tayi ta Dora Kan shoulder din Ahmed cikin matsanacin kuka, free hand dinshi ya zagaya shoulder dinta Yana shafa cheek dinta ahankali "Yaya...he ruined my life....yya...yace he loves me....he told me am the only woman in his life...Yaya ya fadamin...Yana da matsalar ciwon ciki...and am his remedy... wallahi yayi da farko ban amince ba..." Ta fada tana kuka Tana daga kanta daga. Kan shoulder dinshi don ganin face Dinshi, ahankali ya maida kanta Kan shoulder dinshi, . "Wallahi it's not my fault..." Ta fada cikin kuka "I know baby...I know kanwata....nasan baki da laifi kou kadan...kou duk duniya Basu yarda dakr ba ni na yarda dakr...I know it's not your fault..." Ajiyan zuciya Amira ta saki tace "Yaya...he keeps forcing me...Yana fadamin...in har ban bashi hadin Kai ba...he will go out...I was so childish...i.was stupid...I was in love with him....and I accepted...I accepted because he told me in har ya fita kasar waje zai samu wata ta bashi tunda ni na hanashi" Ta fada cikin wani kukan daban Wanda ya fi na farkon ban tausayi, hannu ta Fara shafawa a bayanta. " I thought he is real... I didn't tell anyone balle a bani shawara..I loved him...I let myself Free to habib...Habib ya cuceni...he gets me pregnant...ya fadamin Kar in fadawa kowa he is responsible for the pregnancy in ba Haka ba he won't marry me .. still I suffered and I never tell any he is the one...Yaya...Habib ya dawo...yace...Wai what ..we had is a mistake...Wai it's out of childishness..Wai it's not real Yaya.. tell me...ya zaayi in nemi rayuwa...why will I ever want to be alive while the man that ruin my life is getting married to his own woman...Yaya wane namiji zai aureni...kowa kallon karuwa sukemin..." Bata karasa ba Ahmed yace "Ban Dani....ban taba maki kallon karuwa...I know you're decieved...many steal not because they're thief,..many are armrobbers not because it's what they want to be....and I know you have a child not because you're a harlot.... it's because of destiny Amira... you shouldn't cry because of habib but because of what he did to you...kin San kou bakiyi kuka ba Allah zai saka maki...hwo will you even want to die instead kiyi aduar Allah yasa ki samu tsawon Rai ki ganshi a wulakance...Habib is not worth your tears...he doesn't even deserve you... you deserve better..." Yafada Yana shafa bayanta ahankali,. Shuru ne ya biyo baya yayinda Amira Tana ta shesheska kawai, Ahmed Shuru yayi with his eyes closed Yana tunanin abinda ya dace da Habib, ahankali yace "Habib is a big Casanova da baj dace da irinki ba...tunda muka bar kasar Nan Babu abinda Habib yake sai bin mata, it's like he is cursed don always cikin Mata yake. Wasu lokutan sai yayi sati Bai gidan da muke zaune ..he always screw from this woman to other women,. Da akwai lokacin da mukayi deciding zamu fada a gida and he begged that bazsi Kara ba ..but kaman tsinanne Haka ya cigaba da bin matan turawa Yana samun hadin kansu...in yaje club bai dawowa sai da mace,..da akwai certain time Dana Fara tsoron Kar ya kwace STDs because nashi yayi yawa...Babu irin advise da bamu bashi Amma sam bai ji...so tell me Amira is that the kind of man you need?...kou da duk duniya Kika Haifa mashi did you think you can be with such person?...Amira Habib is not someone you should cry for... right now you should be happy da Allah yasa bai aureki ba...ya kamata ki dinga godewa allah...Nasir Kuma he won't lack anything... zancen Miji Allah zai Baki Wanda ya dame habib in everyway of life..." Bai karasa maganar aka bude kofsr, Amira dake lafe da jikinshi Bata lura da wani ya shigo ba, kou kadan she's not close to this room, she's far away, just imagining what Ahmed told her about habib, kawai tana imagining yanda yake nuna Mata duk duniya Babu irinta, so now it's not only her, she felt more hatred than ever before,. She hates him, sabon kuka ta farayi tana lumshe idanuwa tare da sake lafewa jikin Ahmed, shi Kam Ahmed zubawa faiz dake shigowa yayi, sallama faiz yayi cikin sanyimurya feeling some how sabida yanda ya tadda Ahmed da Madam secretary, murmushi ya saki yayinda shi Kuma Ahmed yayi mugun farin ciki da faiz ya taddasu a Haka ya sakar mashi murmushi shima, Amira was still crying with voice sai hawaye kadai, her heart hurts, dukda faiz da Ahmed sun gaisa har ya Tambayi Ahmed ya Mai jiki Sam vata ji ba, she's so gone, her heart is so far away, in har maganar da Ahmed ya fada Mata gamr da Habib gaskiya ce then he doesn't deserve her, she should give thanks to Allah don she can't marry a Casanova, she can never be with a chronic womanizer, a rayuwa ta tsani Mai kwashe kwashe, hannu Ahmed yasa Yana Dan shafa cheek dinta tare dacewa "Enough..." Yafada Mata cikin whisper, ahankali Amira da Idanuwanta ke rufe ta girgiza mashi Kai tana cewa "No...it hurts...so hurt..." Tafada cikin voice da Bai fita sosai "I know...but ya isa Haka Nan..."ya fada Mata in a very calm voice yayinda shi Kuma faiz ya samu waje ya zauna Yana kallon su with a smile a face dinshi but deep down he hates coming, kawai Yana danasanin zuwa dayayi wajsn Nan, he came to make fun of Ahmed ya zolayeshi Amma he saw something very real, gani yake duk magnar da Ahmed ke fada mashi ba Wasa bane is real, now he see love, he is suppose to be happy, he is not, kawai he feels
Chapter 84 · 0% Book details