← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 150 OF 268

Sashe 150

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bintu na zaune faiz kuma na kwance a opposite kujera pretending to be asleep yaji ta Mike da sauri ya bude idanuwa ya bita da kallo, batayi tafiya Mai nisa ba ta Fara amai, mikewa zaune yayi da sauri yana Cewa
"Baby...are you ok?..." Ya fada Yana Saurin zuwa inda ta durkusa tana amai a dakin, she couldn't talk, towel ya dauko ya goge wajen yayinda bintu tana zaune gefe sai dafe cikinta zhwa chest dinta take, Saida ya gama gogewa ya dauko car keys Dinshi ya fito tare da dauko Mata hijab, tunda sukayi aure Bata taba fita ba, at times Yana demanding su fita sai tace aa Bata son zuwa koina, dagata sama yayi ya tallabo waist dinta suka fita, Mota ya sakata ya Shiga, kallonshi tayi tace
"Ina... zamu..."ta tambayeshi ,
"Hospital...'ya amsa mata atakaice,
"Ba sai munje ba..." Ta amsa mashi knowing what's wrong with her, she have did pregnancy test with a pt slip and it gives positive, she asked Hindu ta sayo Mata, tayi Saurin biyar ya nuna same result, she didn't want to tell him because she's feeling he won't even be excited, sannan ita kanta tayi mamakin da sex sau biyu yayi yielding to pregnancy,
"Why...Wai what's wrong with you...Baki da lafiya Kuma da ance aje hospital sai kice aa..." Faiz da ya dakatar da tada Mota ya fada sounding angry
"Nasan abinda ke damuna...kou na je hospital Babu abunda zasu bani..." She have sister Dr Kuma tayi Mata Magana, ta fada Mata Kar taje hospital sai in tana fama da wasu illness that abinda ke damunta will stop with time, she even told her in taje ta Fara Shan anyhow medicine she miscarried the pregnancy, ita Kuma Sam Bata son hakan,
''ciki ne..." Ta fada mashj calmly kanta kasa not expecting much from him as she knows already he has someone outside, she watches him make calls in the bathroom kou cikin Mota, it's a sign of respect so she's not complaining kawai she wants to congratulate who ever is lucky, she wants to tell wacce yake so tayi saa that he loves her
"Ciki ban gane ba..." Faiz ya fada sounding surprised
"Pregnancy..." Ta fada mashj, Idanuwa ya zaro Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa, .
"Pregnancy?...ya akayi kuka San it's pregnancy?..." Faiz da voice dinshi ke rawa ya tambayeta sounding so confused, kou sau Daya Bai kawo tunanin ciki ba, shi right now is not even thinking of being a father, all he wants is searching for love, ya sakawa kanshi command din samun Kan Amira that he is not thinking straight, he is not thinking of such a huge blessing, a sinner like him, father
"Nayi test..." Bata karasa ba faiz yace
"Did you go the hospital without my permission?.. "
"Aa... pregnancy test kit aka sayo min..." Ta fada still kanta kasa
"Who?..waye yasan you are pregnant before me the father?.." ya fada sounding angry
"It's bintu and anty sakina..." Ta amsa mashi
"And Baki fadamin ba??...is this fair .. don't you think I deserve to know?...am I so messed up that bazaki fadamin am becoming a father ba?.." ya fada Mata as kwanakin baya she caught him drunk a cikin daya daga cikin bedroom din Gidan, he was so messed up, she still loves him, that's all, Daman ance so Hana ganin laifi, son da takewa faiz ya wuce gona da iri, she loves him that Bata fadawa kowa what's going on in her matrimonial home, she doesn't want anyone to come and give her advice da zai Bata Mata Rai, if Hindu ta San halin da take ciki she will laugh at her ,she will be like ai I told you so,shi yasa take Mata pretending cewa faiz Yana Nuna Mata kauna, yanzun sai tace Mata
"Kinga you were saying Bai Sona...Kinga yanda yake nuna min kauna sosai?..." Take fadawa Hindu.
"Am... sorry..." Ta fada mashi kanta kasa
"Sorry won't do it... you try to hide my baby from me...did you know what you did kuwa?.." ya tambayeta sounding very Angry
"Kayi hakuri...I wasn't thinking straight...kawai I think... you won't like...it..." Ta Fadi abinda ke ranta
"What!...Amma kin Gama Dani bintu...wato I won't like my own baby...wato like ma ba love ba... gaskiya ban yafe maki ba..." Ya fada kawai sai ya bude mota ya fita daga ciki, it really hurts him da har zata Yi irin wannan tunanin, wato Haka life dinshi ya koma, his own child, he wondered why she will think he won't like his own child, is he this bad, he was walking Kaman zai tashi sama, haushi kawai yake ji, ciki ya koma bintu dake zaune cikin Mota tana kallonshi har ya shige, she thinks it will mean nothing to him, she was thinking ba lallai ya so abinda zata Haifa ba as Bai sonta, she can sense his anger from a far, ahankali ta fita daga cikin Motar tabi bayanshi, Cikin Daya daga cikin bedroom din ta ganshi tsaye ya bawa kofar baya Yana rike da waist dinshi da hannu daya sai other hand dinshi dafe da bango, he still can't believe this, wato sai dai kawai ya gani kenan or what was her intention, taba shoulder dinshi tayi before tayi magana ya wani buge Mata hannu ya juyo a fusace Yana cewa
"Get out of my sight right now!!!" Ya daka Mata tsawa, hannunta Daya buge ta rike da dayan hannunta tace
"Am sorry pls...nasan you don't care about me...so Ina tunanin you may not want the pregnancy.. " Bata karasa ba yace
"Wallahi in baki son inyi kwallo dake leave my sight...Kina da nerves....kina da guts... you decided to hide my baby from me...wato Nan gaba ma you will take him or her away kice ai ban sonshi...or you will make them hate me...let me tell you something bintu babbu Wanda yayi min Dole... baa tilastani Zama dake ba... for me to bring you into my home means you have a place in my heart...Amma for you to do this yasa kin bani tsoro... you're too kind... you're to soft and gentle...Daman irinku sululun kasau ne... you are nice from the outside but have another intention from inside.... you keep repeating tunda ban sonki tunda ban sonki... you keep saying this as if I have ever used my mouth to tell you that... kawai a barshi Haka Nan...go home...ki tafi gidanku na sauwake maki Bintu..." Ya fada atakaice Yana barin dakin.

Alhamdullilah
2/13/21, 9:41 AM - Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.

32
Chapter 150 · 0% Book details