Sashe 226
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Habib Kam kwantar dashi akayi a hospital da aka kaishi, duk inda aka taba sai ya saki Kara, ba Karamin duka Yasha ba so he is sour from head to toe, in zaa kasheshi Bai san inda wayar shi take ba, he knows his wife will be sick and so worry right now amma hakan ba damuwarshi bane, he is sick and tired of that marriage, yasan in yayi shekara guda cikin wannan marriage din gawarshi zaa dauka, duk hutun da yake Sha he still complain, shi yasa ake cewa money is not everything, komai ita ke mashi dukda Yana aiki, har body cream sai dai yagani, she makes him gym alot Wai Bata son yayi kiba, radiant skin dinshi yaji jiki sosai, yasan in matar shi zata ganshi yanzun she will cry for him, dukda Yana cikin azaba he heard abinda uncle dinshi ya fada, he heard him say zaa hada su, kawai he will call his wife and Tell her the truth, zai fada Mata he have family, then he will tell her he have a son with his cousin sister, yasan Yana fadin hakan shikenan zata barshi kaman yanda Annabi ya bar duniya, she will never come back to him, Yana da wasu millions a account dinshi so zaiyi clearing account dinshi before yayi Mata wannan announcement din. Ana mashi Karin ruwa da magunguna shi Kuma Yana tunanin abubuwa daban daban, Amira is the definition of class, he sees total beauty, sanda ya ganta a advertisement ya San yayi missing, kawai he is praying the beating is over,he just prayed kar a sake taba mashi lafiyar jiki,
Fajz Bai samu bacci ba har garin Allahya waye sai Daya samu yayi sallah fajr ya samu bacci ya daukeshi. Tunda yakke Bai taba shjga damuwa kaman Wanda ya shjga jiya ba, kou damuwar Shan giyan da yake ba tada mashi hankali kaman wannan ba, he is totally depressed. He just wish zaa iya maida hannun agogo baya yanda bazai sake binciko komai ba.
Ranar Monday, Amira was just waiting for Monday to come ba don komai sai don ta fita ta samu saukin damuwar ta, she wants to be so far away from all this, she remembers sending faiz a way before all this drama,she was happy Bai Nan to witness her other side, as usual tana sallah asuba tayi wanka ta shirya,she have spent all her weekend crying Wanda ya nuna a idonta, har kasan idanuwanta sunyi duhu saboda yawan murza idanuwa, Bata gan damuwar da zata Shiga da zata hanata zuwa wajen aikinta ba,sai indai she's sick, dad dinta Bai fada Mata komai ba, inshort since the drama Bai ce Mata kala ba kou ta gaidashi sai ya amsa Mata kawai without any other words, she feels a bit relaxed yayinda Bata San mum dinta da dad dinta suna Nan suna magana Kan abinda zai Faru in the next few days ba, she's saying kawai ya yarda a hada aursn Amira da Habib tunda he is responsible for everything shi Kuma yace that will be over his dead body, hajiya ta dameshi that Bai da choice than to just tell he will think about it. Ita dai Amira tunda baa fada Mata komai ba sai ta samu sauki a zuciyar ta thinking an gana maganar. Sai da ta shirya tsaf ta wanke kanta da perfume tabi beauty routine dinta sannan ta fita zuwa dakin mom dinta. Sallama sukayi da hajiya ta fita Daman motar company ke daukan ta so tana fitowa ta Shiga akayi gaba daita.
Shi Kuma faiz Bai San irin kallon da zaiyi Mata a yau ba, at first cewa yayi Bai zuwa office da bintu ta tambayeshi why he is still in bed har wajen karfe takwas,
"Haba baby...sai kace Baka zuwa office because of what?...meye reason da zaka bawa daddy if ya kiraka...nidai Bari in hada maka ruwan wanka kayi ka tafi..."ta fada tana kokarin mikewa, hannunta ya Kama ya rike ya yaye blanket dake kanshi ya kalleta with a very dull face yace
"Baby...ban son shiga wannan company...ba yau kadai ba...ban San Ranar da zanji Ina son Shiga wannan company ba..."ya fada Yana tunanin how will he look at her bayab he knows someone have crossed her maybe not once, shi ba cikin datayi ke matsala shi ba, the most annoying part is kishi dake cinshi cikin ranshi, it's burning him up like madly, he so angry about what happened between Habib dakuma ita, she made it clear to him he was her first love, ashe rabuwa da yayi daita maybe bayab ta samu ciki yasa ta tsaneshi, still Bai da details din abinda ya faru Amma Yana jin haushi sosai,
"Pls can you give me a hint of what is happening?... " Bintu ta tambayeshi cikin sanyimurya,
"Aa...I can't..." Ya fada Mata cikin very calm voice
"Ok...kou ma dai meye I won't let you waste away a gidan Nan.... remember I told you zanje hospital Kuma daga hospital zanzo wajen ka a office...in nazo in baka Jin dadin zaman office din sai mu taho gida tare...ok?..." Ta fada mashi, Kura Mata Ido yayi Yana kallonta, this girl is really trying Amma she's not getting it, she won't understand he is burning inside for another,he loves her Amma inda Ana raba so yasan kashi tamanin na Amira ne,
"Alright..." Ya amsa Mata cikin sanyimurya,
"Good...Bari in hada maka ruwan wanka..."ta fada mashi, hannunshi cikin nata yace
"Aa...kar ki damu...let me do it my self..." Ya fada Yana Ida yaye blanket din ya ajiye gefe ya sauke legs Dinshi kasa
" My king what do you want for breakfast..."
"I feel so empty...I can't eat anything..Kar ki wahalal da kanki...."
"Wahalal da kaina Kuma...mace tana wahalal da kanta ne wajen mijinta?..."ta fada sounding a bit angry dukda duk abunda yake ji kilan abinda take ji yafi nashi kawai tana boyewa because she have no reason to show what she feels, ya zata ce mashi in har ta nuna nata kishin,Babu abinda yafi Bakin ciki kaman you watch your husband dying for another woman's love while you really don't mean anything to him, tasan he is pretending to so much love her,inda Babu Amira a rayuwar su zata yarda da gaske yake sonta Amma she knows ba wani sonta a ranshi, he is just trying to treat her right,
"Sorry...na hutar dake matata..." Ya fada with a smile din karfin Hali, ajiyan zuciya ta saki ta koma gefe daya yayinda shi Kuma ya Mike ya shjga bathroom,
A bangaren Habib Kam an Riga da an sallameshi tun jiya Amma kou kadan Bai iya zuwa gidan kowa cikin dangi, bayab ya biya bill dinshi da kanshi ya fita zuwa cikin gari ya samu hotel yayi lounging, tunda yaje hospital Babu Wanda ke zuwa sai yayarshi, Daman ba wani Halin kudi gareta ba so Bai barta da biyan kudin hospital ba, she told to go to gidsn uncle abdulrahaman Amma Sam Bai iyawa, he asked her in taga wayarshi tace Bata gani ba, bayan ya shjga hotel ya samu ya fita ya sayi two to three kayan da zai saka ya koma ciki, wanka yayi ya sake Kaya ya sa aka kawo Mashi abinci ya ci, duk yayi duhu, Bakin shi is still a bit swollen, gaban mirror ya tsaya Yana kallon kanshi, he just pray wayarshi Bai shjga hannun kowa ba, he pray faduwa yayi kasa aka takeshi ya lalace don da akwai bad stuff dinshi da matarshi ciki, gashi Bata barinshi ya saka password cikin waya, his phone is like her phone so babu password, babu komai Kan wayar sai about two of them, at times he snap both of them making out, ahankali ya fita Yana neman inda zai sayi kou small phone ne don ya nemi number wife Dinshi. Daya Samu ya sayi waya Bai jira tayi charge ba ya Kira number shi ya gan it's off, number matar ya Kira ta daga Tana jin shi ne ta dinga balai,ta inda take shjga ba ta Nan take fita ba, she was so mad, karya yayi Mata ya samu accident Kuma na dauke mashi waya sannan ta tausaya mashi, she asked yaushe zai dawo ya fada Mata har yanzun Yana hospital don Haka Bai iya cewa ga ranar da zai zo, she said zata zo yace aa Kar yazo.
Amira na zuwa office ta shjga abubuwan ta as she used to, her secretary ta tambayeta if she's alright ta amsa Mata da fine ta wuce office Dinta.
Wajen karfe Tara faiz ya bar gida, Bai Kai minti talatin da fita ba itama Bintu ta shirya ta hau motarta ta fita daga gidan.
Faiz na zuwa office ya zauna tare da Dora kafa daya Kan daya Yana girgiza su, before kullum sai yaje office dinta sun gaisa Amma yau baiyi hakan ba, kawai yayi zaune Yana ji da abinda ke damunshi,kou gaisuwa wayanda ke gaidashi Bai amsaba, secretary dinshi na bude kou magana Bai Bari tayi ba ya nuna Mata hanyar waje alaman kawai ta fita. Babu musu yarinyar ta fice Bata Fadi abinda take son fada mashi ba.