← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 199 OF 268

Sashe 199

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Faiz was hoping dad dinshi zai yiwa Amira magana kou zaisa ta dawo Amma ganin har sati biyu ya wuce Bata dawowa ba yasa ya shjga another bad tashin hankali, ya kasa sukuni, he is totally restless that he have no choice but to decide to see ahmed, tunda aka samu matsala baiyi mashi magana ba, Basu hadu ba, kawai right now he will see him, office dinshi ya Bari zuciyar shi sai dukan uku uku kawai yake, it takes the will of Allah for him to enter his car, he wanted to drive the car Amma yanda zuciyarshi ke bugawa ya hanashi, ahmed is his worst fear right now and facing him is like being decided to stand on a railway, shi kanshi yasan Yana tsoron ahmed ba don Komai ba sai don Ahmed have Said lot about Amira Daya kamata yayi hands off Amma dayake shi kanshi maye ne he couldn't let go, he knows what he is doing is so wrong Amma ya kqsa barin ta, duk Mai hankali yasan if kayi laifi or not and shi kanshi yasan yayi laifi, he knows Sam Bai kyauta ba, fita yayi ya Kira company driver ya kaishi ya koma gefenshi ya zauna, driver na tuki fajz na Kara shjga damuwa, da suka zo office din ahmed sai da ya dauki ruwa ya Sha ya dinga sakin Ajiyan zuciya time to time, sai Kuma ya Fara tunanin it's his office the right place for him to be, sai yake ganin da ba office yazo ba,
"I didn't think of that earlier..." Faiz ya sake fadawa kanshi, na maza yayi ta fita as he knows ba zai dokeshi ba sannan he won't harm him, shi dukan ke Bai so sai Kuma ya tuna da akwai duka da Baki which is even worst than duka da hannu, he knows office din Ahmed so without wasting of time ya dake ya isa bakin kofar Ahmed that have moved on but Still hurts har gjdan yarinyar da aka hadusu Yana zuwa and everything is going to be very fast, aurensu won't even delay as both side are ready, Bai iya minti biyar Bai tuna da Amira ba, she checked her on WhatsApp yaga last seen dinta have been awhile, shi dai yayi hands off as Bai son ya sake Bata any hint to think he is still in love with her, ya hakura completely, sai ya dinga kallon pictures dinta, at some moment sai ya dinga imagining life dinta da nashi after marriage sai taga Basu dace da junansu ba, he imagine her having a sag breast, he imagine lots of stuff that a amatsayinshi na saurayin da Bai taba aureta Bai dace daita ba sai irin faiz that already yasan how full woman is, he knows how a virgin woman is, how her breast and other things look like, hakan yasa ya dage da kauda tunanin ta, kofar office dinshi aka bude ya daga kanshi ya kalli who is coming sai yaga his worst enemy, fajz dake tafiya kaman an fasa mashi kwai a ciki looks so scared of him, ahmed na ganin faiz ya murza Idanuwa like is this faiz kou it's an imagination, Yana Gama murza idanuwa yaga confirm it's him kawai kaman wani irin kukan Kura yayi tsallake kujeran shi, kaman daga sama faiz yaji wani irin makurewa, he holds his chest and push him ya danneshi da bango, fajz didn't see this coming at all as Daya shjga office din kanshi kasa, irin tafiyar masu nadama da Basu iya kallon fuskar Wanda sukayiwa laifin Nan yake, kawai sai dai yajishi jikin bango,
" What!...are!!... you...mad....uban me ya kawoka office Dina..." Ahmed dake jin kaman ya shake fajz kawai ya fada kaman wani hungry and Angry lion that have a specific prey, it's like leashing all his anger on faiz, faiz da har lokacin ya kasa daga Idanuwa cewa yayi
"Am... sorry..." Ya fada Bai Karasa ba ahmed ya sakar mashi naushi a ciki, dukewa yayi ahmed ya saka knee dinshi ya harbar mashi Baki zafin da faiz yaji especially a bakinshi yasa ya saka hannu biyu ya tura Ahmed baya with his two hands da wani irin karfi that Ahmed ya ja baya Yana kusa faduwa, faiz gyara tsayuwar shi yayi Yana dafe bakinshi da hannu daya yaji jini na cika mashi Baki ya fasa mashi Baki, idanuwanshi ya daga ya kalli Ahmed dake mashi kallon haushi da tsana
"Get out of my office..." Ahmed ya sake fada mashj in anger Yana sake nufan shi,
"I won't...." Faiz ta fada cikin ihu Yana zubda jinin bakinshi getting ready for him this time,
"I said ka bar min office maciyan Amana....matsiyaci... leave..." Ahmed ya fada Yana Kara shakumeshi da karfin Shi, fajz tsayawa yayi Yana kallon shi, inshort sakar mashi jiki yayi irin kill me if that will make you happy, ahmed was so mean that in kaga Idanuwanshi ya sauya kama, it's so red and Babu abinda kake Gani sai fushi
"Nace leave..." Ya fada Yana sake Harbin fajz da both Kafa da hannu,
"Leave!!!" Ahmed ya fada da ihu, faiz sake turashi yayi Yana cewa
"No!!...hit me....do what ever you want to me...amma ka sani ban keta hadin Amira ba!!.." ya fada cikin loud voice Sosai, asalima faiz yafj ahmed husky voice so nashi is louder than his
"If you think I spoiled Amira I didn't!!" Fajz ya sake fada mashi, ahmed was a bit slow dayaji Yana maganar keta Hadi or spoiled, he knows he didn't because if he did zai San already an Riga an keta hadinta ba tun yanzun ba,
"Leave...I don't want to hear anything from you..." Ahmed ya fada Cikin anger that is less than na farko, faiz da bakinshi is cut don he felt it ya zubda jinin bakinshi kasa messing up the place yace
"Bazan tafi ba...hit me until you're satisfied...I know nayi laifi for falling for your babe.... it's my only offense Kuma kayi duk yanda kake so Dani for loving her..." Fajz ya sake fada,
"Da akwai so many girls Amma dayake da akwai rabon Sai ka kirani da maciyan Amana sai gashi I fell for her...Amma I want you to know ni ba irin abokin da suke son cin amanar abokansu bane..."
"You're even worst..." Ahmed ya fada Yana Zama Kan desk dinshi, faiz bai saurareshi ba yace
"Ni ba irin abokin da will compete with you just because they want to be more than you bane....kou da Ina da mugun Hali not on you Ahmed....kou na mance komai I won't forget yanda ka taimaka min.... that's the reason why I tried my best to stay away from her...to hide my feeling...Amma hakan ya gagareni..."
"Abeg malam just go...in Amira ce na barka maka...both of you deserve each other... just leave..." Ahmed ya fada Yana zagayawa yaje ya zauna yayinda bakin faiz ya fara kumburi all of a sudden.

Salam muna saida shoes,bags ,home decors, furnitures, da dresses na mata
masu so suyi sari can contact us suma zamu siyo masu duk abunda suke nema in shaa Allah Turkey based we have groups da muke turo Kaya for masu so suyi sari da masu son fara business ga phone numbers
07037777392 for whatsapp
08060017497
My Turkey Num is +905379600854
Muna Maraba

Alhamdullilah
3/7/21, 7:32 AM - Ummi Tandama: 53
Chapter 199 · 0% Book details