Sashe 42
Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Kano
Gwadabe:.
Tun bayan fitar Iyabo daga É—akinta bayan Babala ta tursasa yayi sakin. Hawaye suka zubo daga guraben idanuwanshi. Yana jin wani zafi da turirin zuchiyarshi, ji yake tamkar rayuwarshi ce aka tsayar mishi. Maganar Yaya Hambali ne ya dawo dashi cikin hayyacinshi.
"Shikenan ɗan uwanmu ya dawo mana, kai yau zan zuba ruwa a ƙasa in sha. Babala ni sabida jin daɗin wannan sakin ko? Zan buɗe ma Gwadabe katafaren shagon kayan masarufi, uwar kuɗince kawai tawa amman dangane da riba ko ta miliyan zai samu babu ruwana da kuɗinshi." Murmushi Babala tayi tace.
"Ato yanzu ne shi kanshi zai dawo cikin hayyacinshi daya rabu da ala ƙaƙai. Kasan Allah duk abunda Gwadabe yake yi ba'a cikin hayyacinshi yake ba sam yarinyar ta game dabaibayeshi da asiri baya ganin kowa da gashi. To ta faru ta ƙare, ni naso ma ta tafi da yaranta da zai fi, dan babu wanda zai ƙaunacesu, kuma bazan bari Laila tayi wahalar yarannan ba wallahi."
Yaya Hambali yace.
"Yanzu ma ai sai dai ki tafi dasu ƙauye Babala kafin yayi wani auren sai a dawo ma da Laila su, ki dai yi haƙuri Lailan ta riƙesu"
Sai da aka ambaci Laila ne Gwadabe ya ɗago idanuwanshi da suka rine ya kalli Yaya Hambali kallon tsab. Ya dawo da kallonshi ga Babala itama. Ai ko karen haukane ya cijeshi ba ya auro Laila ya ajjiyeta a gidanshi matsayin mata ba. Yarinyar data kasa riƙe amanar aurenta take turo mishi da saƙonnin soyayya da igiyoyi uku a kanta itace zai auro ya ajjiye a gidanshi matsayin uwar ƴaƴa. A ɗauri kashi ko a ɓata igiya. Kab ƙauyan Takai waye bai san Laila ɓarauniya bace, ko ɓera sai dai ta zama yayarshi shi ƙaninta. Bai dai ce dasu uffan ba har suka gama maganganunsu da baya fahimtar komai suka fice.
Toye ne ya fito daga É—aki yace da Abbanshi.
"Abba yinwa muke ji" Hannun yaron ya jawo ya É—aurashi a cinyarshi yana kallonshi. Bakinshi irin na iyabo babu maraba, hawayen dake shirin zubo mishi yayi saurin É—aukewa da hannunshi.
"Bari in kawo muku abinci ko, ina Taiwo da Kahinde suke?" Ya tambayi yaron.
"Suna É—aki sai kuka suke yi"
Ba shiri ya miƙe tsaye, hannun Toye ya ja suka shiga ciki. Taiwo ce take ta kuka ta kifa cikinta akan gado. Kahinde sai bubbuga bayanta yake yi yana gwarancenshi.
MRS BUKHARI
3064127935
Buhari Ibrahim Ladan
First bank
Sanya nera 500 É—inki kuÉ—in karatu anan. Wannan asusun gudauniyarmu kenan.
Ki sani in kika siya wannan littafin tamkar kin taimaki iyayen marayune, dama su kansu marayun
Kuzo mu yi tarayya cikin aikin lada. Ƙarƙashin Amila Foundation gidauniyar da muka buɗe ni da megidana domun iyayen marayu, ko tainakon marasa lafiya.
WaÉ—anda suke cikin group dina mai suna (NAMA YA DAHU ROMO ÆŠANYE)
300 kacal zasu iya kuÉ—in karatu
NAMA YA DAHU...
ROMO ÆŠANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
13