Sashe 222
Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bin Usman:.
Yana idar da sallah ya É—auki motar Hajiya ya nufi gidanshi dake Abuja kwatas.
Gidan sama ne babban gaske. Motarshi na shiga harabar gidan yaranshi suka fito a guje zuwa tarbarshi.
Da dariya ya tarbesu yana shafa kawunansu tare da tambayar lafiyarsu.
Gaba yayi suna biye dashi a baya har zuwa falon ƙasa wanda anan matattakalar hawa benen take. A gefe_da gefe ko wacce mace matattakalar hawa samanta da ban. Shi mai gidan ɓarayinshi na cikin babban falon gidan. A gefen nashi ƙofar shiga ɓarayin iyabo yake wanda kafin zuwanta ƴan uwan Hajiya Suhailat ne maza a ciki suna karatu a garin.
Yanzu sun koma bq da zama wannan ma ya sake dafa Hajiya Suhailat sosai.
A babban falon ya tarar da Mus'ab ƙaninshi yana zaune yana kallon labarai dama mayen labaraine.
"Sannu da shigowa Yaya Usman. Na ganka kai kaÉ—ai ina Amaryar tamu mu da muke ta dakon zuwanta?"
Zama Usman yayi kusa da É—an uwanshi yara kuma suka wuce sama wajen iyayensu.
"Ka sassauta muryarka kar Suhailat ta hanaka kallo a falonnan ni dai na faÉ—a maka"
Dariya Mus'ab yayi yace.
"Ta kuwa É—auka da zafi itama fa bayan an kawo Amarya. Kasan matar Usman karami shegen surutu ne da'ita tazo gidannan tana ta labarin amaryar.
A taƙaice ma ƙannenta sun tattare kayansu sun bar gidan. Ƙanwarta Naja dai tazo tun ranar bikin. Mu kammu fishi take yi damu fa. Anty Ma'u ma ko gaisuwata data shigo muka haɗu a wajen ajjiye mota bata amsa ba sai tsaki da harara dama kasanta bata da daɗi."
Shiru Usman yayi yana nazari ranshi ya ɓaci matuƙar ɓaci. Menene laifi dan yaga mace ya aureta kamar yadda suma ya auresu? Ya ga dukkansu sun ɗauki auren da zafin da bai yi zato ba ma. Ita kanta Asma'un ya daddanne abubbuwan da tayi mishi a india da dama. Gashi cikinsu babu wacce ta sakko da zummar tarbarshi ma.
Kunji irin gidan da Iyabo ta sake faÉ—owa
Ko yaya zaman zai kasance oho"
MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....
Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?
Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211
Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mataðŸ˜
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801
Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheriðŸ‘ðŸ¼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ idan matsalarki rashin sabbin plates ðŸ½ï¸idan axumi yaxo ðŸ½ï¸ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃ðŸ¼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ‘ðŸ»ðŸ¥° ga number din da zaa iya damuna 💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ¤£ðŸ“žðŸ“ž 08029882667
*Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
NAMA YA DAHU...
ROMO ƊAÑYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
LITTAFI NA HUÆŠU
(12)
GWADABE:.