← Book details Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 237

Sashe 41

Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

babu kowa ne a gidan? Jabu har dake baƙuwa aka je tallan Nono, har kin huce gajiyar tafiya kenan?" Kaina na sauke ƙasa ina wasa da zoben azurfar da Gwadabe ya sai mun lokacin muna nema. In ma na zauna Ni kadai a gidan, ba daɗi zanji ba, tunanine kawai zai addabeni. Amman kaga dana shiga cikin mata ƴan uwana sai na ji daɗi." Shiru yayi baice komai ba. Daso tace. "Yaya Hamma mu shiga daga ciki mu zauna ai hirar zata fi daɗi ko?" Bai mata musu ba, ya kutsa kai cikin gidan muka mara mishi baya muma.
Chapter 41 · 0% Book details