← Book details Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 233 OF 237

Sashe 233

Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Usman yana fita falo ya samu yaran sun yi shiru, Nana tana kusa da Usaini a zaune. Hassan yana tsakiyar Alhaji ƙarami, da Rumaisa'u
Kallon yaran kaɗai yayi zuchiyarshi ta sake rugujewa, har yake jin jiri na neman kayar dashi. Ƴan biyu ya kalla Allah shine shaida yana musu so marar misali yayi imani ko ubansu bai isa ya nuna musu so haka ba. Yana da buri sosai akan yaran.
Ashe har Iyabo zata iya ɓoye mishi cewar bata iya tuno komai na bayan rayuwarta, ashe tana ɓoye mishi wani abun? Da ta fito ta faɗa mishi gaskiyar lamari ƙila da abinda ya faru ba lallai ya farun ba. Yanzu Yaya zaiyi da rayuwarshi ya akeso yayo?"
Da sauri yaran suka nufoshi.
"Abba umma ta farka ne, tun É—azu su Nana suke damunmu akan suna so su ga umma."
Da ƙyar yabuɗe baki.
"Umma jikinta da sauƙi. Yanzu fa kusan ukun dare ne, Nana kuje ku kwanta da safe inta tashi sai ku dubata. Husaini kuje ku kwanta Allah yayi muku albarka"
Yaran suka wuce sum_sum matan suka wuce É—akinsu mazan ma haka. Usman kuwa zama yayi a falon yana tariyo irin rayuwar farin cikin da suke gudanarwa da Iyabo. Lokaci É—aya faraÉ— É—aya komai ya damalmale ya canja.
Wayarshi ce tayi ruri a karo na barkate. Yasan bazai wuce Suhailat ba, dan a wajenta yau yake.
Miƙewa yayi tare da soma zagaye falon yana tunanin abubuwa da dama. Zuchiyarshi da ruhinshi sunyi ƙunci da rauni sosai. Da girmanshi da gemunshi sai hawaye yake zubarwa. A lokacin shekararshi kusan saba'in fa, har jikoki da surukai gareshi amman yau gashi so ya dimautashi yana shirin haukatashi.
BanÉ—akin falon ya shiga ya É—auro alwala ya zo ya shiga zuba nafila.

Iyabo:.
Ƙarfe uku da arba'in na dubi Uwani dake riƙe da tea.
"Iyabo ki daure ko babu yawa ki sha. Kinga abinda zai faru ya riga da ya faru. Gode ma Allah ya kamata muyi da Allah ya nufa kika dawo cikin hayyacinki ma. Duk da aure kan auren da kika yi bisa rashin sani naji daɗin yadda naga rayuwarki tayi kyau. Nayi imani ba haka akaso ki kasance ba. Haukacewa Hama taso kiyi yaranma ki watsar ku watse rayuwarku ta tarwatse. To ba haka Allah ya tsara ba. Na san kina cikin tsaka mai wuyar fita Iyabo. Amman hakan baya nufin zaki kashe kanki ita ƙaddara ta riga fata da tawakkali na sanki Iyabo"
Ajjiyar zuchiya na sauke na karɓi tean ina kurɓarshi tamkar maɗaki dan tsabar ɗaci.
Uwani ya Dada take?"
"Allah sarki Jabu ta Dada. Dada tananan da ranta cikin ƙoshin ma lafiya. Duk da tasha matsananciyar jinyar rashinki. Amman tsufa sosai ya durar mata
Nan uwani ta shiga bani labarin bayan rabuwa.
Komai sai da ta labarta mun. Banda gidajen da ta dinga siya mun da kudi da take juyawa.
"Hamma yana Sokoto da zama yana kasuwancinshi, baki ganshi ba ya goge ya murje sai dai damuwar rasaku har yanzu ya kasa Aure."
BaÉ—É—o kuwa ta zama uwar mata sai haihuwa take yi. Cubu tana Aure a Adamawa , Usman kuma da Amaduyal suna tare da Dada da matayensu da yara.
Abubbuwa da yawa sun faffaru iyabo shekaru kinga ai sun ja da yawa.
Murmushi nayi kwaÉ—ayin son ganin Dadana da Æ´an uwana ya shigeni. Na gode Allah da yasa Dada bata mutu ba tana raye.
Kefa rayuwarki ina su Kulsum da Hafizu?"
"Zaki yi saɓo waye kuma Hafizu ni Uwani?
Ai ke da ganin zubin kinsan ba kiwon Hafizu bane.
Nayi Aure a babban gida ina Auren Alhaji Sama'ila harda yaran mu biyu. Shine ma silar zuwanmu ta'aziyyar da bazan taɓa mancewa ba abadan. Harda kishiyata muka tawo suna hotel gobe ma zasu koma, ni zai barni a wajenki. Kursum kuma tayi aure ciki ne ma da'ita. Zuwa gobe zan samu Usman muyi magana sai muji yadda za'a tsara tafiyarki gida da makomar auren naku."
Ina kuka na kwashe kab rayuwar da nayi bayan baro gida na labartama Uwani.
"Danƙari narantse da Allah Iyabo dole ki shiga ruɗani, dole kiyi kuka. A tsakanin Gwadabe, Hamma bazan ɓoye miki ba babu wanda ya soki rabin son da Usman yake yi miki. Kai Iyabo gaskiya in Shari'a ta tabbatar da gidan Hamma zaki koma to kinyi rashin masoyi mara madadi. In kuwa shine zai ci gaba da zama mijinki na miki murna"
Da sauri na kalleta ina share hawayena.

MRS BUKHARI

Tofa tashin hankali.
Wallahi hannuna har rawa yake yi. Ina typing ina hawaye, Usman ya bani matuƙar tausayi.
Sai Allah ya kaimu monday kuma inda a satin zamu ƙarƙare wannan littafi da izinin Allah, komai yazo ƙarshe.

Ki faÉ—i irin darasi É—aya tak da kika É—auka a cikin rayuwar iyabo. Domin darusan suna da yawa.
Menene ra'ayinku akan labarinnan?

ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211

Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata😍
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801

Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri👏🏼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃🏼💃🏼💃🏼🤣 samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃🏼💃🏼💃🏼🤣 idan matsalarki rashin sabbin plates 🍽️idan axumi yaxo 🍽️ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃🏼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃🏼💃🏼💃🏼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃🏼💃🏼👍🏻🥰 ga number din da zaa iya damuna 💃🏼💃🏼🤣📞📞 08029882667

*Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
Wannan shafin naku ne ku kaÉ—ai
Ramlex mai jego ta amana. Kwamishiniyar buje.

Ta kuma masoyiya Mrs Bash ( uwargida a gidan mai ba da shinkafa Æ´ar gwamnati)
Alkhairin Allah ya kai muku

NAMA YA DAHU,....
ROMO ƊAÑYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
18

IYABO:.
Chapter 233 · 0% Book details