← Book details Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 220 OF 237

Sashe 220

Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

BABALA:.
Tana zaune a ƙaton katafaren gidan Yaya Hambali ita da Da'u da Yaya Halima mai gadi ya hanasu shiga. Ga duhu ya soma rufawa Yace masu gidan basa nan sun fita shine suke zaune suna jiransu. Sunfi awa ɗaya a zaune sai ga motar Hambali ta karaso. Layla na gaban mota Goggo Iyatu na baya ita da Tanimu wan Laylan.
Mota Hambali ya buɗe yana yaƙe baki ya nufi su Babala.
"Wai ina zaka je haka ne Hambali ba da kai nake yi bane wai?"
Da tsawa Layla take magana bayan ta buÉ—e murfin motar ta fito.
Hambali ganin ran Layla ya ɓaci sai yayi saurin komawa baya.
"Uhm su Babala ne baki gane su bane?"
Ya faÉ—a yana wata doluwar dariya. Idanunshi yaji kwalli harya zazzago.
"Sabida Babala ce zaka wani fita ka barni a cikin mota, basu da ƙafane ko basusan hanyar cikin gidan bane? Dallah wuce ka koma ka shigar damu ciki"
A guje yana saɓa malum_malum ɗinshi ya shige mota suka ja megadi ya buɗe musu suka shige.
"Amman dai Allah ya tsinema Layla da Iyatu yaron nawa ne suka mayar dashi haka? Shikenan ya zama dole ku taso mu koma gida zai fi mana na haƙura da shiga"
"A_a Babala mu dai shiga mu miƙa ƙoƙom bararmu ko Allah zaisa a dace takaicin yayi yawa"
Cewar Yaya Halima kenan.
Da ƙyar suka ɗaga Babala tsaye jikinta yayi nauyi ga ba guiwa.
A falo suka samu Goggo Iyatu da Layla da Tanimu suna kan kujera suna shan ac ga jus duk suna kurɓa. Shiko Hambali yana gefen ƙafar Layla kamar me roƙon gafara" ƙwafa Babala tayi ta zauna.
"Shin menene hakan Hambali kake zaune a gabanta ta gurfanar dakai kamar mai roƙon gafara. Iyatu amman dai Allah ya tsine miki albarka kwashasshiya kin cutar dani kin zalunceni, na saku a inuwa kun turani rana Ashe Gwadabe yayi gaskiya da yaƙi yarda fur ya auri wannan ƴar taki mai halin ɓera. Yau ni kika raba da ɗana kika tarwatsamun kan ahali kika tagayyaramun ƴaƴa?"
Kukane yaci ƙarfin Babala sai Yaya Halima ke rarrashinta Da'u kuwa yana dai kallon komai.
"Baki soma kuka ba Yaya wallahi. Hambali ya rabu dake har abada dan bokan da yayi aikin ma ya ɓar ƙasar kuma aikinshi babu bokan da ya isa ya warware shi. Ai nasan kinsan hakan tunda ana ganoki a tudu da gangare na bokaye kina godonsu akan a karya wannan asiri. Hmmm ke kin manta duk abinda kika yi ne ko sai na tona miki asirinki a gaban ƴaƴan naki ne?"
Babala tayi saurin É—agowa ta dubi Goggo Iyatu tace.
"Duk mai ya kawo wannan maganar Iyatu. Shin duk da abinda na aikata ya dace ki rabani da É—ana kenan?"
Shewa tayi tace.
"E ya dace mana sosai ma kuwa. Yau kika saba rabuwa da É—anki ne Yaya? Ba ga can Gwadabe a MaraÉ—i yana rayuwarshi ba. Kinyi mai duk abinda zaki yi mishi, kin cutar dashi ta fanni da ban daban, kin mai asirin rariyar hannu dan masifa. Da yake ke mai kwaÉ—ayice shi yasa kika damu da shi wannan É—in.
Asiri ai gaskiya ne, kema kinsan gaskiya ne tunda babu abinda baki birne ba. Haka shima Hambalin babu abinda bai birne ba dan neman shahara. To lefine mu dan munyi mishi?"
Layla tace.
"Baba ki dena ɓata yawun bakin ki akan waɗannan mutanen?"
Yaya Halima ta taso tace.
"Babalan ce wannan mutanen dan ubanki?"
Ai kafin ta rufe baki Yaya Hambali dake ta zazzare idanu yana kallonsu sai yayi firit ya miƙe ya ko kwaɗama Halima mari ya sake. Babala data zuchiya sai kawai ta rufe Hambali da dukan takaici da baƙin ciki. Ita ce ke dukanshi amman kamar ita ake duka tsabar yadda ta yi laushi. Kallo daya za ka yi ma Babala ka fahimci tana cikin damuwa."
Layla da Iyatu ne suka jaye Hambali. Layla ta umarceshi da ya shige É—aki.
Zungui_xungui ya shige ciki.
"Ku fice mun daga gida. Sabida tsabar rashin kunya kuzo har gida ku dakarmun mijina haka akeyi.
Sai lokacin Da'u ya buÉ—e baki zaiyi magana Babala tace.
"Rabu dasu gasu ga Hambalin. Kamar yadda duniya taimun atishawa, komai daren daÉ—ewa suma zata yi musu. Halima muje mu dangana babu komai"
Suka sa kai suka fice Babala sai kuka kawai take yi. Ga dare ya rufa sosai ga zafin zuchiya
Shigarsu Takai kenan suka gamu da Gwadabe shima saukarshi kenan a achaɓa, ya kai Shafa gidansu.
Da idanu ya bisu suma suka bishi da nasu idanun barenma Babala wacce har kusan tuntuɓe tayi.
Yadda ya gansu a lalace a rame abun ya dakeshi sosai. Yana ji kamar yaje karesu, duk da yaga salama a idanun Babala kasa takawa yayi, ko yayi musu magana.
Ta ɓangarensu kunya da mamakin sauyawar Gwadabe ce ta hanasu yi mishi magana. Sai dai fa suna tafe suna waigenshi, yana tsaye har saida suka shiga gida.
Wasu zafafan hawaye suka gangaro a kumatunshi masu zafi.
Ta bayanshi yaji an dafa kafaÉ—arshi."

Mrs Bukhari

ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211

Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi😆 Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata😍
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801

Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri👏🏼kamar yarda muka Saba duk sallah munayin adashin kayan sallah Dana kayan kitchen to wannan lokacin ma lokaci yayi @ zee Musa collection taxo muku da hanya Mai sauki domin ga number 📞📞📞08029882667 💃🏼💃🏼💃🏼🤣 samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata 💃🏼💃🏼💃🏼🤣 idan matsalarki rashin sabbin plates 🍽️idan axumi yaxo 🍽️ to ansamu hanyar maganin wanan matsalar idan kina son siyan atamfane da lace Amma bakida kudi a lokaci daya to duk Dama ta samu Zaki iya shiga wannan dashi namu mu Aiko muki da kayanki ako Ina kikyee da yarda Allah
Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k 💃🏼
Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa 💃🏼💃🏼💃🏼hardakyee domin akwai tsarin zubi duk karshen wata iya yarda Zaki iya idan lokacin daukarki yayi ki Fadi duk abunda kikyeeso atura muki ko menene har supplement domin gyaran jikin domin ba iya Kaya muka tsaya ba wasu abubuwan ma sai ka shiga group Dina zakasha kallon sabbin abubuwa masu kyau da Kuma sauki
Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce 💃🏼💃🏼👍🏻🥰 ga number din da zaa iya damuna 💃🏼💃🏼🤣📞📞 08029882667

*Ina kuke mata ƴan ƙwalisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haɗaɗɗun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm

NAMA YA DAHU....
ROMO ÆŠANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
LITTAFI NA HUÆŠU

(11)

IYABO:.
Chapter 220 · 0% Book details