← Book details Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 237

Sashe 19

Nama Ya Dahu Romo Danye Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

3064127935
Buhari Ibrahim Ladan
First bank

Sanya nera 500 É—inki kuÉ—in karatu anan. Wannan asusun gudauniyarmu kenan.
Ki sani in kika siya wannan littafin tamkar kin taimaki iyayen marayune, dama su kansu marayun
Kuzo mu yi tarayya cikin aikin lada. Ƙarƙashin Amila Foundation gidauniyar da muka buɗe ni da megidana domun iyayen marayu, ko tainakon marasa lafiya.

WaÉ—anda suke cikin group dina mai suna (NAMA YA DAHU ROMO ÆŠANYE)
300 kacal zasu iya kuÉ—in karatu
NAMA YA DAHU....
ROMO ÆŠANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI

INA MIƘA SAƘON GAISUWATA A GAREKU.

KHADIJA MAIDOKI
MRS BASH
MAMANMU (HAJARA ALIYU)
MAMAN SAFWAN
ANTY YABI YUNUSA JIBRIN ( AZARE)
MAMAN ANNUR
KHADIJAN MAKAWA
UMMU NABEEHA
MAMAN YASEER
SISTER FARIDA ( ƘAWAR UMMU NABEEHA)
MAMAN MUHSEEN
RUƘAYYA YAWURI
UMMU AFFAN ABUJA
UMMU AFFAN SADFAT
RAMLEX
MMN LAMIDO
MAMAN ABDULRAHMAN
INNAR BASMA
ANTY ZEE MUSA
A.A NAFAÆŠA
MAMAN INTEESAR

KUNA DA YAWAN DA BAN ISA JEROKU A PEJI ÆŠAYA BA, A BOYONI BASHI DUK ZAN ZANA SUNAYENKU, INA ALFAHARI DA MASOYANA NA FAÆŠIN DUNIYA.

( JIYA WATA BEYERABIYA TA KIRANI A WAYA TAKE CEWA DANI TANA BIBIYAR LITTAFINA, KUMA TANA JIN DAƊINSHI SOSAI. SOYAYYAR GWADABE DA IYABO TA BURGETA, KUMA ITAMA HAKA TAKE FUSKANTAR ƘALUBALE A CIKIN AURENTA. ITA KANURI TAKE AURE TANA BEYERABIYA)

Lamba ta bakwai (7)
Chapter 19 · 0% Book details