← Book details Mayraah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 313

Sashe 47

Mayraah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To be included to group, discount ends today by 12am. Subscribe and read happily. Thank you. [6/11, 5:49 PM] Khaleesat Haiydar💖: Maheer na zaune kan kujeran dake kusa da gadon dake dakin asibitin ya jinginar da kansa da kujeran idonsa a lumshe, Usman na tsaye jikin window din dakin yana danna wayarsa, lkci lkci yake daga kai ya kalli saman patient bed din da Mayraah ke kwance, she is being unconscious tun safe sai wajen karfe daya da wani abu ta farka, tana farkawa kuma babu bata lokaci aka mata wani allura shine har yanzu take bacci and this is almost 4pm, motsi yaga tana yi, ya saka wayarsa a aljihu ya nufeta, ya duka a bit closer to her yana kallonta, bude ido tayi a hankali, tana hada ido da shi ta fara kokarin tashi zaune, Usman ya rike hannunta yace "Do not injure ur self, akwai drip a hannunki" Bude ido Maheer yayi da sauri, lkci daya ya mike tsaye holding on to her yace "Are you okay Lil sis?" Mayraah dai sai kalle kallen dakin asibitin take, Maheer ya fahimci she is trying to recall things, ya maidata ta kwanta yace "Lay still, you will be fine in sha Allah Mimi" Bin su Mayraah ta shiga yi da kallo kamar ranan ta fara ganinsu, bayan kanta da yayi mata nauyi har kirjinta ma ji tayi yana mata wani azababben ciwo, dafe kirjin tayi tana son magana amma ta kasa, Maheer dake rike da ita har sannan yace "Kina jin ciwo a nan ne?" Kai kawai ta gyada masa hawaye na sauka idonta, yasan dole zata ji haka cause she had a terrible panic attack that triggered her Asthma, tun daga gida yayi kokarin reviving dinta har suka taho asibitin aka kwantar da ita giving her the necessary treatment, ya jinginar da pillow din kan gadon da bango sannan ya sa tayi resting a jiki yace "U will feel relieved in sha Allah" Usman ya koma inda yake ya tsaya yana kallonsu, Maheer ya bude flask din da Aunty Mariya ta kawo masu da kayan shayi don ko minti talatin bata yi da barin asibitin ba, yayi making din mata shayi ɗan kadan a cup yayi diluting da bottle water sannan ya mika mata a hankali yace "Ki daure ki sha ko kadan ne sai a maki allura for the chest ache" Bata ce masa komai ba don tayi nisa tunanin da ta tafi, ya zauna gefen gadon yana kallonta, sai da yayi gathering courage kafin a hankali yace "Mimi" ta dawo duniyar tunanin da ta tafi tana kallonsa, yace "Amshi shayin ki sha even if it's just a little" Sauke idonta tayi kasa without responding to him, wayarsa ne ya fara ring a aljihunsa ya ciro ganin Abba ne ke kiransa ya daga ya kai kunne, ya gyada kai yace "Eh ta tashi" Yana fadin haka ya kalli Mayraah yana mika mata wayar yace "Za ki yi magana da Abba" Girgiza masa kai kawai tayi ba tare da ta kallesa ba, ya maida wayar kunnensa a hankali yace "Zan kira ka Abba" Ajiye wayar yayi bayan Abba ya katse yana kallonta, ko bata ce komai ba kasan she is in pain, ya ajiye cup din shayin ya juya ya fita daga ward din don kiran likitan da ya amsheta to make some suggestions on more injections da za ayi mata ko zata samu relief gaba daya, Shi dai Usman na tsaye ya rungume hannayensa yana ta kallonta, ta daga kai ta kallesa suka hada ido, sai kuma ta sunkuyar da kanta hawayen dake makale idonta ya sakko fuskarta, jinginar da kai yayi da bango not knowing what to even say to her, he wish he could take away her pain and grief, Maheer na dawowa tare da likitan wayarsa ya fara ring ya ciro a aljihunsa ya ga Haseenah ce, ta kirasa yafi sau arba'in yau, tun da garin Allah ya waye take kira ko daya bai daga ba a kiran sai ma silencing din wayar da yayi ya bar sa a aljihu, ya bar likitan ya shiga ward din shi kuma ya tsaya daga corridor yayi picking din call din nata, babu ko sallama a fusace ta fara cewa "Yanzu Maheer fisabilillahi yau daurin auren namu guda tun da garin Allah ya waye ko message dinka ban gani a wayata ba balle kiranka? Sannan ban yi fushi ba ni ina ta kiranka amma still ka ki daga min waya alhalin nasan kana gani ba wai baka gani ba? Ko wace amarya ana daura aure angonta ke kiranta yayi mata albishir sannan yayi masu fatan zaman lafiya amma kai babu kira babu message sannan na samu labarin ko daurin auren baka je ba wajen cousins dina, Maheer ko ka mance yau ranar ka ce? Ka mance sau daya ko wani mutum a duniya yake experiencing wannan babban ranan?" Maheer dake ta sauraronta yace "Are you trying to tell me baki san kanwata na kwance unconscious a hospital ba all through today?" Haseenah ta wani hade rai tace "To waye zai gaya min tunda ni dai ba bokanya ba? Kuma ba a gidanku nake ba, how will i know??" Maheer yace "To banda Abba da yayi insisting a daura auren nan yau ban yi niyyar a daura auren ba, because bani da wannan nutsuwar seeing my sister on sick bed....." Haseenah ta zaro ido zuciyarta na tafarfasa tace "Ohh saboda kanwarka bata da lafiya shine ka so cewa a daga daurin auren mu yau Maheer?" Maheer yace "Ke malama kar ki wuce limit dinki, banda ni me biyayya ne ga mahaifina da baza a daura auren nan yau ba am telling you the fact, ta yaya za a daura min aure with my sister unconscious on bed?? If not for my father i don't think that would be possible" Haseenah was shock, don tsabar shock kasa ce masa komai tayi ta ji ya katse wayarsa... Shiga ward din yayi, likitan ya juya yana kallonsa yace "Dr za a shigo ayi mata wasu alluran yanzu, so pls let her take a little thing" Maheer yace "Toh mun gode Dr" Karasawa yayi kusa da ita ya dau shayin yana kallonta cikin kwantar da murya yace "Pls ki sha ko kadan ne Mimi" Girgiza masa kai tayi hawaye na taruwa idonta har sannan bata bude baki tayi magana ba, ya ciro handkerchief dinsa yana goge mata hawayen yace "Don Allah ki sha kin ji" Shi dai Usman na tsaye yana kallonsu, Maheer ya ciro wayarsa dake ringing, ganin me kiransa ya daga ya kai kunne, description din zuwa ward din da suke yayi a wayar sannan ya katse, yana ci gaba da lallabata ta sha shayin, amma taki ko amsa balle ta sha, sai lallabata yake ta sha, bayan few minutes aka bude kofar ward din, duk suka daga kai suna kallon kofar, Mayraah ta dinga kallonsa har ya karaso ciki, gun Usman ya nufa ya basa hannu yana kallonsa suka gaisa, Maheer ya mike daga gefen gadon da yake zaune, ya basa hannu suka gaisa yace "Ya me jiki?" Maheer yace "Alhamdulillah" Mayraah dai har sannan kallonsa take, Ya karasa kusa da gadon a hankali yace "Ya jikin?" Wasu sabbin hawayen suka cika idonta, bai san sanda ya dafa gadon ba murya can kasa yace "No plss, stay strong Mayraah, everything will be alright in sha Allah" Ta sunkuyar da kanta hawayen bai fasa zuba idonta ba, ji yayi kamar ya jawota jikinsa ya lallasheta yanda ya kamata don kukanta karyar masa da zuciya yake tun ba yanzu ba, Wata Nurse ta shigo ward din bayan ta kwankwasa kofar, tana kallon Maheer tace "Ta sha tea din?" Maheer yace "Not yet amma yanzu zata sha" Nurse din tace "Ohk za a mata allura ne i will come back in some minutes time" Tana fadin haka ta juya ta fita, Dr Musharraf ya kalli shayin dake ajiye gefensa a cup, ya dauka ya mika mata yace "Ki sha kadan za ayi maki allura" Ta daga kai ta kallesa, ba musu ta amsa ta kai bakinta a hankali, Maheer felt much relieved da ya ga ta amshi shayin, ya juya ya fita daga ward din don an fara kiran Asr, Juyawa Usman yayi shi ma ya fita, Mayraah ta bi su da kallo, bata san sanda ta ajiye cup din ba ta fashe da kuka, nan da nan hankalin Musharraf ya tashi yace "Plss ki daina kukan nan haka Mayraah, u had a panic attack..." Cikin rawan murya tana kallonsa tace "But where can i get my parent?" Musharraf da jikinsa yayi sanyi sosai yayi shiru yana kallonta, can ya zauna gefenta a hankali yace "Do not be an ingrate Mayraah, har a yanzu Abba da Ammi are your parent, and they will keep on being a parent figure to you" Sosai take kuka cike da rauni tana kallonsa, zuciyarsa ya karaya ya ma rasa abinda zai ce mata, ya jinginar da kansa da bango ya lumshe ido yana wishing he could take all her pains away, Nurse din ce ta dawo ward din rike da alluran da zata ma Mayraah tace "Hope ta sha shayin?" Musharraf ya mike ya dau cup din shayin ya kai mata baki yace "Pls take even if it's little za ayi maki allura" Ba musu ta amshi cup din a hannunsa ta fara kurban shayin da kyar, ya dinga encouraging dinta tana shan shayin har ta kusa shanyewa, daga karshe ta ajiye masa cup din tana girgiza kai tace "Zan iya yin amai" Ya dau sauran shayin ya ajiye kan overbed table dake kusa da gadon, sannan ya kalli nurse din da ta karaso kusa da Mayraah, juyawa yayi ya nufi kofa zai fita, a hankali yaji tace "Baza ka tafi ba ko?" Ya juya yana kallonta kamar yanda take kallonsa ita ma, yace "I will wait outside ta maki alluran" Mayraah ta gyada masa kai, ya fita ya kullo masu kofar ward din, nurse din na gama mata alluran bayan ta fita Musharraf ya koma dakin, hawaye ya gani idonta, da mamaki yace "Injection din kike ma kuka?" Ita dai bata kallesa ba kuma bata ce masa komai ba, ya dinga kallonta, kamar wanda ya
Chapter 47 · 0% Book details