Sashe 37
Mayraah Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
anymore, me ke faruwa?" Abba ya sauke ido ya kallesa, bayan few seconds ya fara magana Calmly yace "Haka ne.... Mayraah isn't my biological daughter Maheer, ba ni da Ammi muka haifi Mayraah ba, bamu san ta yaya ma aka sameta ba, mu dai kawai...." Kasa ci gaba Abba yayi, Maheer that was dumbfounded and shock ya dinga kallon Abba kamar ranan ya fara ganinsa it felt like mafarki yake kawai, bayan shirun kusan minti uku tsakaninsu, Maheer yayi karfin halin mikewa with breaking voice yace "Ni da Usman kuma su waye iyayenmu? If Mayraah isn't ur child then mu ma ba yaranku bane" Yana kai wa nan ya fice daga parlon Abba ya kasa ce masa komai... Mayraah ta mike zaune tana kallonsu Hamida dake ta harkan gabansu a dakinta, waya ne kare kunnenta suna magana da Musharraf da ya kirata ko minti biyu ba ayi ba yanzu, a hankali tace "I will call u back, i am not alone" tana fadin haka ta katse wayar ta fita zuwa corridor din dakunan, sake dialing numbersa tayi yana dagawa ta marairaice tace "But sir kasan bazan iya fitowa yanzu ba ai, they are people everywhere a gidan, i will be noticed idan zan fita" Musharraf yace "Plss Mayraah find a way da zaki samu ki fito it's urgent plss" She couldn't resist because of the urge in his voice, cike da damuwa tace "But are you okay sir?" Yace "No i am not" Tace "Ohk, yanzu kana farkon shigowa layinmu kace?" Yace "Eh" Tace "Toh i will be coming right away" Katse wayar tayi ta fara tunanin ta yaya zata fita gidan nan without being noticed, daga karshe dai she successfully found her self outside ba tare da an lura ita bace don Nikab ta saka, ko su Hamida basu son ta fita daga gidan ba, inda yace mata yayi parking ta nufa, taga Motarsa ta karasa ta bude front seat din ta shiga tana kallonsa da damuwa, kafin ta ce komai taga ya fara driving motar, da mamaki tace "Sir ina kuma za mu je?"