Sashe 313
Mayraah Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
balle ya kalleta, ta dinga kallonsa, can tace "Yaya magana nake maka" Jin bai tanka ta ba ta tura baki ta juya ta bar bakin kofar, ta koma ta samu Usman dake bakin kofa har sannan tace "Yaya na gaya masa" Yace "Me kika ce masa?" Tace "Za mu fita da kai" Usman yace "Client din ma sai gobe za mu hadu naji garin da rana..." Daga haka ya koma ya zauna kan kujera, ita babban takaicinta Maheer da yasa taje tayi ma magana gashi ko kula ta bai yi ba yayi mata banza, a hankali ta fara tafiya ta wuce sama, Usman ya bi ta da kallo yana murmushi.....
Kasancewar ana cigaba da rubuta wannan littafin ku cigaba da duba shafin mu https://hausanovels001.com.ng domin samun karshen labarin an kusa kammalawa mu saka muku shi.
Zai iya zuwar muku a kowane lokaci kawai ku bibiyemu a shafin mu 👇 👇 👇
https://hausanovels001.com.ng