Sashe 44
Mayraah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
barin su hada ido da shi, ya shigo cikin dakin yana kallonta, ta sunkuyar da kanta hawaye wasu na bin wasu a cheek dinta ga wani faduwa da gabanta yake, ya duka dab da ita ya ajiye cup din fresh milk dake hannunsa a gefenta, he was just staring at her for almost a minute, cikin raunin murya yace "Saboda ina sonki yasa nayi haka Mayraah, wallahi i can't imagine me without you, ni kaina bansan irin son da nake maki ba Mayraah, plss kiyi min uzuri i only have this option...." Sai a sannan ta daga idanuwanta da suka yi ja tana kallonsa, kamo hannunta taga zai yi tayi saurin matsawa a tsorace without noticing d cup he kept by her side ta wuntsular da shi gaba daya milk din ya malale kasa, tun kan ya dagata har yayi soaking hijab din jikinta, yayi kasa da murya yace "I am sorry" Ta dake muryarta na rawa tace "Bana son kana taɓa ni don ni ba muharramarka bace" tana fadin haka ta juya masa baya duk da yanda gabanta ke faduwa, kallonta kawai yake, can ya juya ya fita daga dakin, Mayraah ta shiga bandaki da sauri ta cire hijab din jikinta, er doguwar riga ce a jikinta mara nauyi, ta wanke hijab din da detergent da ta gani a bandakin snn ta shanya inda taga towel a ajiye, har zata fito sai kuma ta koma ta dau towel din ta lullube jikinta da shi tana fitowa dakin ta gansa yana goge inda madaran ya zube, ta sunkuyar da kanta ta koma daya side din ta zauna kan carpet tana kallon agogon dakin, bayan ya gama goge wajen ya fita da mop din. Mayraah bata sake ganin Musharraf ba har kusan sha biyun dare, sau uku bacci barawo na sace ta tana farkawa a tsorace don babu kwanciyar hankalin yin bacci, ga duk tunaninta yana wajen Amminta, ko wani hali take ciki yanzu, daga karshe ganin karfe daya yayi ta mike a hankali ta nufi kofar dakin ta bude making sure bai yi ƙara ba, ta dinga bin corridor din dakunan da kallo, can tana tafiya a hankali ta shiga parlon gidan, a mugun tsorace da shock ta koma baya ganinsa kwance tsakiyar parlon idonsa a lumshe daga shi sai singlet with 3 quarter, ga empty kwalaben alcoholic wine guda uku a gefensa da roban fresh orange juice wanda shi kadae ne bai gama shanye wa ba, tsabar gigicewa bata san sanda ta karasa parlon ba don tabbatar da kwalban me take gani haka, ta durkusa ta dau kwalba giyan daya ta zaro ido tana karanta rubutun jiki, bata san sanda ta saki kwalban ba har sai da ya tarwatse tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" mikewa taga yayi zaune da sauri yana kallonta da jajayen idanuwansa, a guje ta tashi ta koma dakin da ta fito jikinta na rawa zata saka key amma taga babu key jikin kofar, ta durkushe kasa tana zaro ido tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, na shiga uku" Bude kofar dakin taga yayi ta mike da gudu ta koma can karshen gado ta fashe da kuka don tsoro ta kasa cewa komai ta hade hannuwanta biyu tana kallonsa, kana ganin idanuwansa kasan he is drunk amma kuma he is calm at the same time duk da tafiyar ma da kyar yake yi amma he is not staggering, saboda gigicewa Mayraah bata san sanda ta shige bayan labule ba da taga ya nufota tana cewa "Don girman Allah kayi hakuri ka rufa min asiri sir" Ya bude labulen ya janyota ta rirrike hannunsa cikin kuka tace "Nooo don Allah ka rufa min asiri sir, i am begging you pls..." Yayi hugging dinta cikin calm voice dinsa that is shaking yace "Kar ki bari a rabamu Mayraah, i don't know what will become of me, i...." Kasa ci gaba yayi, ita kuwa ko ina na jikinta rawa yake, ya jinginar da ita da bango underneath his breathe yace "Say something pls wife" Bakinta na rawa tace "Bazan bari a rabamu ba, i promise you, trust me" Yana kallonta da lumsassun idonsa yace "Can i kiss you pls?" Ta rike hannunsa ta wani zaro ido har sannan jikinta na rawa amma cike da karfin hali ta dake ta masa murmushi tace "Not now, u need to brush and freshen up first, i just caught u with bottles of wine isn't it...." Ya hade goshinsa da nata, da kyar yace "Orange juice was the last i drank..." Ai kam she could perceive the flavor of orange as he speaks, bata ankara ba sai jin bakinsa tayi a nata, she struggled to free her self amma ta kasa saboda irin rikon da yayi mata, hawaye ya dinga sauka idonta duk jikinta na rawa, bata kara gigicewa ba sai da taga ya fara canza salo, bata san sanda wani dakewa ya kuma zuwa mata ba tace "Ermm, i am very hungry pls sir, ina son in ci abinci kasan ban ci komai ba" Tana fadin haka kuwa ya saketa, she was still shaking don lokaci daya gaba daya yanayinsa ya canza, kamar me counting din words dinsa yace "Should... i.... get you some fresh.... Milk?" Ta gyada masa kai da sauri bakinta na rawa tace "Yes, yes yes plsss, i need it" Juyawa yayi ya nufi kofa, ta fara kalle kallen dakin, tana ganin ya fita ta nufi bandaki da gudu ta shiga taga babu key shi ma a ciki, sosai hankalinta ya tashi ta sake fitowa a gigice ta fita daga dakin, sauran dakuna uku dake corridor duk ta ji su a kulle an sa makulli, ta daura hannu a ka tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, na shiga uku, wayyo Ammi" Tana nan tsaye sai gashi ya taho rike da cup din fresh milk din, ta sauke hannunta ta hadiye kukanta da sauri trying her best to stay calm duk da yanda kirjinta ke heaving, ya nufota yana mika mata milk din, Mayraah ta amshi cup din tana kirkiran murmushi tace "Thank you so much, babu bread or chin chin?" Jingina yayi da bango alamar tsayuwar na neman gagararsa yace "Ba...bu" Ta hadiye wani abu da kyar tace "Ohk, let me sip it little by little don yayi sustaining dina" Yana kallonta da idonsa da suka dawo so sexy murya can kasa yace "Ohk, ok..." Dukawa tayi nan kasa ta zauna tana satan kallonsa ta kai cup din baki tana kurban madaran da taji sa kamar magani a bakinta, da kyar ta hadiye banda bugawa babu abinda zuciyarta yake, still bata fasa satan kallonsa ba taga shi ma ya zauna nan kasa yana facing dinta kamar zai hadiyeta saboda kallo, yau sai taji bata son kamshin turarensa dake kara mata sonsa a da, tunanin yanda zata janye hankalinsa daga abinda taga alamar yake son yi ta shiga yi don bata ga alamar kuka da pleading dinta zai canza masa wannan ra'ayin ba she just need to use her brain, shi ko bai fasa kallonta ba, Can dai dubara ya zo mata bayan ta kara kurban madaran a hankali tana kirkiran murmushi tace "But tell me sir, me yasa kake tunanin za a raba mu bayan kasan ina sonka sosai, kai ma kuma kana so na" Ya gyara zama kamar me rada yana maganar da daddaya da daddaya yace "Ba a son mu yi aure Mayraah, ance ba su Ammi da Abba bane suka haife ki, they said they are not ur Biological parent...." Mayraah ta sauke cup din bakinta tayi still tana kallonsa babu ko kiftawa jin abinda yake cewa, ya kalleta yace "Ko in kawo maki note din da aka dinga kawowa gidanmu akanki" Mayraah ta maida cup din milk gefenta tana gyada masa kai tace "Kawo min" Mikewa yayi taga ya shiga parlor this time around he is staggering alamar giyan ya fara hitting dinsa hard, ta bi sa da kallo babu ko kiftawa abinda ya fada na kai koma a kanta, bayan few minutes sai ga shi ya dawo ya zube mata Envelopes har hudu a gabanta ya zauna yana kallonta, Mayraah ta dauki daya ta bude da sauri ta fara karanta content din, ta fi minti daya tana sake nanata karatun kamar dai tana son fahimtar abinda ake nufi, can ta dau wani ta bude shi ma ta nanata yafi sau hudu, haka Mayraah ta dinga bi tana karanta duk takardun cikin envelope din, kana ganinta kasan she is confuse at this point, Musharraf ya kamo hannunta yana murzawa a hankali yace "Abbanki bai musa ba, yace haka ne, ba su ne suka haifeki ba, shine dangin babana suka ce bazan aureki ba don baki da asali, Mayraah even if u were born out of wedlock ni Musharraf bazan taɓa rabuwa da ke ba, ko ma wacece ke a haka nake son ki nothing can ever change that, Baby don Allah kar ki bari a raba mu, kawai mu yi rayuwanmu just i and you... we can go to Abuja a daura mana aure daga nan i will take you to Maldives mu yi rayuwarmu a can ki haifo min cuties kamar ki, i know my Mami won't be against that...." Mayraah ta zame hannunta a hankali daga nasa don duk abinda yake cewa bata ma san yana yi ba, kawai abun da ta gama karantawa ne ke ta mata yawo a kai tana sake nanatawa a zuciyarta, bata san sanda ta matsa daga kusa da shi ba tana girgiza kai tace "Noo, kawai dai ana son raba mu ne amma Abba da Ammi su ne suka haifeni they are my parent, it's all a lie" lokaci daya har hawaye ya cika idonta, Kawai gani tayi ya rungumeta a rikice yace "Yes love, karya suke yi, kawai suna son rabamu ne, plss don't let that, permit me to show u how much i love you today, tomorrow and forever..." Tashin hankalin Mayraah ya dawo sabo fil ganin ya dawo mata kamar wani zautattce, ganin abinda yake kokarin yi, ta dake tana gyada masa kai da sauri tace "Toh, to, to amma pls ka bari in yi wanka, kai ma kaje kayi wanka first...."