Sashe 180
Mayraah Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
words" Dr Khalil ya juya ya fita daga office din ya sauka floor din da office dinsa yake, yana zaune office ya kira downstairs yace a turo masa Mayraah, ba a dau lokaci ba ta shigo office din nasa tana kallonsa, sai da ya mata izinin zama sannan ta zauna, a hankali yace "Ilham me yasa kika yi ma MD magana rudely?" Mayraah tace "Did my words sound rude? Ni wallahi ban sani ba" Kallonta kawai yake, ta sunkuyar da kanta, bayan few seconds Khalil ya sauke wani boyayyen ajiyar zuciya yace "Yanzu ki tashi ki je office dinsa ki basa hakuri politely, and be careful with ur words pls Ilham, speak to him politely kice yayi hakuri kinyi kuskure baxa ki sake ba, talk to him remorsefully" Mayraah ta zaro ido tace "Office dinsa kuma?" Khalil yace "You have to Ilham, office dinsa na last floor"