Sashe 172
Gidan Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Musaddiq ya soma kame kame jin muryar Mu’azzam d’in a matuk’ar hargitse “Ga.. Gamu nan.. Na d’auko Safeenah.. But why meke faruwa..?”
Sauri sauri Mu’azzam ke fad’in “Mommy and Danger have escaped.. Na kira wayan Sadiya da Mama Hindu basu d’agawa.. Bamu jima da waya da Sadiya ba amma hankalina bai kwanta ba.. Ka Kirani as soon as Kun isa gida.. Mamy da Daddy ma suna hanyar gidan.”
Katsesa Musaddiq yai da fad’in “Mu’azzam I think Sadiya tana motar gabanmu..”
Daskarewa Mu’azzam yai yana furta “What.?!”
Musaddiq yaci gaba da bin motar wanda ko shakka babu ta gidansu ne ganin irin rough driving da ake saman kwalta da motar. Lokaci guda yake girgiza kai yana furta “Mu’azzam I think su Mommy ne suka d’auketa..”
“Send me your location.!” Abinda kawai yaji bakinsa na furtawa kenan yana ganin hazo hazo na rufe idanunsa.
A haka Assad ya k’araso cikin sassarfa yana amsa magana da intercom d’in dake rik’e hannunsa “Copy sir, we will be there shortly.” Lokaci guda yake duban Mu’azzam da har lokacin yake tsaye maganganun Musaddiq na Yawo a kwanyarsa. Sam bai saurari Assad dake sanar dashi cewa ga location d’in da akai assigning team d’insu na neman ‘yantaddan da suka tsere daga gidan yari da ake kan yi.
Assad bai an kara ba sai ganin Mu’azzam yai cikin mota yana k’ok’arin tadata.
Yai saurin dafe marfin motar “Ya ina ka nufa..? Are you going to leave your search team behind..?”
Ganin bai amsa ba Sai matse kan motar da yake da hannunsa yasa Assad girgiza kai yace “Mu’azzam lafiya kuwa..?” Ganin still bai amsa sa ba yasa Assad girgiza kai yana fad’in “Wait I know you so well.. Kar kaje kai wani ba bisa k’a’idan da doka Ta tanadar ba, those are hardened criminals.. Ka bari a tunk’aresu yanda aka tsara...” Ya d’an girgiza kai dan yaga alama bazai sauraresa ba “Kasan Allah zan mak’ala tracking device ne jikin motar taka..”
Assad bai kai aya ba ya sinkayo muryarsa cikin wane yanayi yana furta “My wife Assad... Matata da D’ana are in great danger.. Bazan iya ba.. Bazan iya ba Assad..!” Abinda kawai bakinsa Ke fad’i kenan kafin ya funciki motar ya bar wajen a guje.
Assad ya saki baki yana dubansa, sai sann yake tuna cewa cikin escapees d’in harda Danger da Mommy.. Kardai sunyi attacking matarsa ne.. Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un yake iya nanatawa had’ida addu’an kasancewa lafiya wa abokin nasa da kuma ahalinsa. Nan ya nufi wajen sauran ‘yansandan yanda aka kakkasasu team by team dan nemo b’ata garin da suka arce a gidan Kasu da taimakon manyan yan fashin daji.
**
Kuka Sadiya take tana haki tana dafe bayanta ga mararta da ya rik’e gaba d’aya har zuwa cinyoyinta, wane irin azaba takeji wanda tinda tazo duniya bata tab’a jin irinsa ba.
Ko tausayin halinda take ciki a matsayinta na d’iya mace wacce itama ta haihu ba d’aya ba ba biyu ba tasan irin ciwon amma Mommy bataji d’and’anin tausayinta ba, yacce kasan babu zuciya cikin k’irjinta idanma akwai to kuwa ko shakka babu ya gama k’angarewa.
Banda numfashin azaba Sadiya bata fidda komai, idanunta har kaman sun fara kakkafewa, bama ta fahimtar abinda ke faruwa.. Allah ne kawai zaiyi ikonsa akanta da kuma D’an cikinta sakamakon fad’awa hannun wad’annan azzaluman bayi nasa da sukaI.
Saima fad’i da Mommy take “Ko kin haifa wann tsinannen cikin ko baki haifa ba sai na kasheki na kuma kashe abinda Ke cikin cikin... Wann shine fansar da zan d’auka kan Nuratu da Marwan harma da Tantak’aririn nan Mu’azzam.”
Sadiya kam bama tasan yanda take ba dan haka bata iya sauraron sumbatun da Mommy take.
Nan Danger ya fahimci motar bayansu su suke bi.
Ya soma sanar da Hajara binsu ake. Yai maganar yana k’ok’arin zaro bindiga da niyyan harbin motar dake binsu a bayan.
A d’ari Mommy ta mik’e tana hangen motar bayan nan Ta hango motar Musaddiq ce ga Safeenah zaune gaban motar dan tana iya hango farar fuskar Safeenah sabida dik cikin yaranta Safeenah tafi kowa hasken fata irin mai haske sosai d’in nan. Bata ankara ba sai ji tai Danger ya soma k’ok’arin kai harsashi wa motar musamman da shike hanyar da suka d’auka babu mutane sosai daji ne ma zai fitar da kai.
Mommy ta saki k’ara tana fad’in “Kai kai Muttaqa yaran nawa.. Yarana ne cikin motar.. Kar ka kai harbi..”
Danger ya fasa kai harsashi yana k’ok’arin zille masu Musaddiq amma inaa Musaddiq ma baida niyan daina binsa abinka da wanda yasan kan steering sosai shima. Dan Ko zamanin da yake tashen gagaransa da rashin jinsa shi yake lashe car race tsakaninsa da abokansa. Safeenah dai sai wajajjagata ake saman kwalta bata damu ba dan itama damuwarta bai wuce Su ceci matar Mu’azzam mai juna biyu daga hannun Mahaifiyarsu ba.
Danger da ya tabbata Su Musaddiq bazasu daina binsu ba Sai ya sauk’a gefen kwalta ya soma k’ok’arin shigewa daji.. Saidai tuni Musaddiq ya taka kan motar yasha gaban Danger..
Motocin suna tsayawa Safeenah da Musaddiq suka fito a fujajan cikin tsananin d’imauta.
Tuni Mommy Ta kamo Sadiya dake nishi da k’yar ta saita mata bindiga akanta..
Aiko su Musaddiq suna ganin haka sukaja wani irin wawan birki daga yanda suke tsaye suna duban Mommy dake rik’e da Sadiya wacce gaba d’aya ta fice a hayyacinta sabida galabaita, ga bindiga Mommy tana pointing d’inta dashi.
“Kar ku k’araso nan idan kuma kuka k’araso wllhi sai na kasheta..” Ta fad’i tana ci gaba da huci.
Safeenah hawaye ne Ke zubo mata ganin yanayin da Sadiya Ke ciki amma bai karyar da Zuciyar Mommy ba. Ta kasa furta komai sai hawaye dake gangaro mata, take ta shiga tuna sanda Mommy Ta bata abortion pills nata cikin ya fice. Safeenah na k’ok’arin matsowa take kuma girgiza kai tana duban Mommy “Mommy please don’t.. Dan Allah kar ki aikata.. Mommy Kefa mace ce.. Mommy kin d’auki yara a cikinki na tsawon watanni tara not once not twice.. Kinsan irin pain d’in da take ciki Mommy.. Ta yaya zaki aikata haka.. Dan Allah ki k’yaleta ta tafi Mommy..”
Mommy ta hankad’a Sadiya ta fad’i akan cikin ta saki wani irin k’aran azaba tana kuma dafe bayanta da cikinta, Ta soma k’ok’arin rarrafawa Mommy ta saita cikin da bindiga “Kina motsawa zan fasa wann shegen cikin..!”
Shi kuwa Musaddiq a hankali yake matsawa kusan mota yana ma Sadiya alama da hannu kan tai k’ok’ari Ta rarrafo jikin motar. Saidai tuni Mommy ta hana hakan ta nuna Sadiya da bindiga tana fad’in idan ta matsa sai ta fasa cikinta da bindiga.
Basu tab’a tsammanin rashin imanin Mommy yakai wann mataki ba, duk rashin imaninka a halin da Sadiya Ke ciki dole ka tausaya mata.
Mommy taci gaba da nuna Sadiya da bindiga tana fad’in “Wann shine fansar abinda suka min.. Nuratu da Marwan da Mu’azzam.. Wann ne kawai zai tarwatsa su.. Na tabbata idan na kashe wann shegiyar da cikin dake jikinta had’iyan zuciya Mu’azzam zai.”
Safeenah na hawaye take rok’on Mommy “Mommy wanda kika kashe masa bai isheki ba.. Mommy ki mance kin kashe D’anmu da Mu’azzam.. please don’t do it for the second time Mommy.. Ki kyale matar Mu’azzam da D’ansa.. Dan Allah Mommy.!” Ta k’arashe tana duk’awa gaban Mommy had’ida d’ago hannayenta alamun rok’o.
Mommy bata daina sakin huci tana nuna cikin Sadiya da gaba d’aya Ta fice a hayyacinta da bindiga ba. Fad’i take “No Safeenah..! Bazan bar wann cikin ba alk’awari ne sai na k’arar da jinin Nuratu a doron k’asa. Mutuwar wann yarinyar da tsinannan cikin nan shi zai ajalin Mu’azzam..”
Taci gaba da duban Sadiya tana murmushi tana kuma saitata da bindiga “Ki daina mana k’ananan nishi a nan dan ko kin fitar da abinda Ke cikinki sai na kasheshi kuma na kasheki..!”
Safeenah taiwa Musaddiq alama da ido kan ya k’arasa jikin mota, juyowar da zai yaga Danger ya kasa ya tsare na masa muguwar murmushi “Hello, Dear Nephew.. Meet your Uncle Danger.!” Danger yace yana wani wage baki had’ida yin k’ababa jikin motar.
A zuciye Musaddiq daketa faman dunk’ule hannu yakaiwa Danger wata irin naushi a fuska wanda saida ya kwantar da Danger.
Daidai lokacin kuma Safeenah tai Ta masa ta k’arasa ta bige hannun Mommy dake rik’e da bindiga, hakan yai daidai da d’ana bindigar.. Aiko nan ya sami Sadiya a k’asan kafad’arta kusan hak’ark’arinta ta gefe. Jini ne ya soma fita ta k’asarta da kafad’arta.
Safeenah tai nasaran amshe bindigar hannun Mommy lokaci guda Ta saita bindigar akanta, hawaye na gangaro mata tana huci take fad’in “Musaddiq kai sauri ka kaita asibiti.. Kai sauri Musaddiq... We can’t lose her or the Baby..!”
Mommy ta yunk’ura tana fad’ida Danger “Muttaqa kar ka barsu su tafi.. Kar ka bar Musaddiq ya taimaketa har sai ta cika a nan..!”
Safeenah ta kuma saita bindigar saitin kanta, bata daina huci ba take duban Mommy tana fad’in “Bazan barki ki kashe wa Mu’azzam D’a a karo na biyu ba Mommy.. Either you let them go, ko na d’ana ma kaina harsashin nan.. Wllhi zan harbe kaina Mommy idan baki barsu sun tafi ba.. Musaddiq kai sauri kar a rasata ko abinda ke cikinta.. Kai sauri Musaddiq..!” Safeenah ke fad’i hawaye na gangaro mata tana sakin huci a hankali.
Cikin sauri Musaddiq ya taimakawa Sadiya ya sakata a mota, numfashinta na fita sama sama idanunta suna juyawa suna lumshewa.
Motar Musaddiq na barin wajen a guje Mu’azzam ya k’araso. Ko parking mai kyau bai ida ba ya fito daga motar. Nan ya hango Safeenah rik’eda bindiga tana pointing kanta tana hawaye take girgiza masa kai “Kar ka k’araso Mu’azzam.. Mommy zata kasheka.. Just go... Save your wife and child.. Kaje Mu’azzam..!” Tana maganar tana kuma pointing kanta da bindiga tana hawaye.
Hannayensa ya soma d’agawa a hankali yana furta “Safeenah What are you doing..? Don’t Safeenah.. Drop that gun.. Drop the gun Safeenah..!” Yana maganar yana girgiza sanin Safeenah tasha attempting kashe kanta sabida mental instability da take fama dashi ba tareda yasan cewa tana hakan ne sabida Mommy ba. Ba wai dan ta kashe kanta ba.