Sashe 111
Gidan Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tai rau rau da idanu tace “Kai dan Allah Bazaka tsaya ka karya ba.. Kaga fah I’m almost done, onions d’in nan kawai zan zuba..Oh no no I’m sorry.. Bansan da wuri zaka fita ba.. I should have waken up earlier..” Tana maganar tana k’ok’arin rounding up.
Hannayenta ya kamo yana fad’in “Relax Beautiful.. It’s okay.. Na gode da kika tashi as early as you can bayan gajiyan hanya da kika kwaso.. You don’t need to stress yourself.. Badon Ina sauri ba zan tsaya naci, na riga na makara ne.. Ban saba makara ba suna can suna jirana..” Ya d’an kashe mata idanu guda kafin yace “But I guess ke kika sa na makara..”
Ta zaro idanu waje tace “Ni kuma..! How am I at fault.?”
Ya janyota jikinsa kad’an yana mata wasu salon kafin yace “Because last night I slept beside you shiyasa na makara..”
Ta rufe fuskarta kad’an cikeda kunya. Daidai nan wayarsa ta soma ruri.. Yusuf ne mai kira yai saurin cirota a aljihu yana fad’in “See, suna jirana.. I’ve to go now.. Take care I love you.” Ya fad’i yana manna mata peck a cheek d’inta.
Ta biyosa tana fad’in “Toh tea d’in fah bazaka sha ba..”
“Kiyi hak’uri na makara I’ll make it up to you next time..” Ya k’arashe yana mai shigewa Mota.
Ta d’ago masa hannu tana masa waving. Ya sakar mata murmushi yana d’an kashe mata ido guda lokaci guda ya juya kan motar ya fice.
Ta juyo ta komo cikin gidan tana fad’in “May Allah always be with you my Inspector..” Haka ta k’arasa cikin gidan taci gaba da abinda take. Dik Sai ta kasa cin breakfast d’in itama. Kusan duka ta juye ma Patrick. Ruwan tea d’in da Aunty Larai ta bata kawai taita sha.
**
_Police Headquarters_
Motar prison ne ta k’araso aka fito da Assad hannayensa rufe cikin handcuffs. Hajiyarsa ta fashe da wani irin kuka Shaheed k’aninsa na rik’e da ita kaman zata duk’a k’asa sabida kuka. Shaheed sai tausan ta yake cikin k’arfin hali. Ya rik’ota Ta zauna saman wasu kujeru dake a k’ofar wajen.
Mu’azzam ya hangosu daga nesa tausayin mahaifiyar Assad fal zuciyarsa, da k’yar ya k’araso wajensu yana jin zuciyarsa na masa wani irin rauni.
Baima san mai zai soma fad’i ba, baisan da wasu irin kalamai zai lallashi mahaifiyar Assad ba.
Cikin kuka take duban Mu’azzam tana fad’in “Ya fad’a da bakinsa.. Ya amsa cewa yaci amanar aikinsa.. Maiyasa zai aikata haka.. Maiyasa Mu’azzam..Mai yake nema da tsanani a duniyar nan.. Bai duba maraicinsa ba bai duba d’iyarsa da yake fafutukan amsowa daga hannun matar can a Kotu ba..” Kuka ya hanata ci gaba da magana.
“Hajiya Assad baida laifi.. K’age aka masa.. Baici amanar k’asa ba.. Baici amanar aikinsa ba.. Inada tabbacin abokina ba D’antadda bane.. Kuma zan tabbatar ma kowa hakan da izinin Allah. Ki kwantar da hankalinki kinji.. In sha Allah komai zai wuce.. Allah zai fidda Assad daga wann bak’in k’ulli da aka masa..”
Hajiya bata iya amsa sa ba sai kuka da take.
Ya dubi Shaheed yace “Take her home.. And make sure ta sami hutu.. Zan kula da case d’in Assad..”
Shaheed ya jinjina kansa yana mai amsa ma Mu’azzam d’in. A tare shida Shaheed suka kai Hajiya Mota Shaheed na rik’eda Ita tana cazgan kuka tana kama k’irjinta. Kai da gani kasan ba lafiya take ba.
Shaheed ya dubi Mu’azzam yace “Mun gode K’warai Inspector da d’awaniyarka.. Allah ya saka maka da alkahiri.”
Mu’azzam ya dafa hannun Shaheed yace “Kar ka mun godiya.. Banyi rabin abubuwan da Assad ya mun a rayuwa ba.. Nida Assad are practically brothers so dan na masa wani abu ba favor bane dole akaina nayi.. Ka kula da mahaifiyarku na maka alk’awari in sha Allah D’anuwanka zai fito.”
Shaheed ya jinjina kai a hankali yana kuma godiya wa Mu’azzam d’in kafin ya shige ya tada Mota.
Maleeka dake tsaye daga can gefe akan idanunta komai ya faru. Babu abinda ya d’aga mata hankali kaman ganin mahaifiyar Assad da tai cikin yanayi na tashin hankali.. Sai ta tuna nata mahaifiyar dake kwance gida tana jinya wanda duk kud’ad’en da take samu daga wajen su Chief ma ita take turawa. Hawaye guda d’aya ya gangaro mata.. Meye laifinta dan ta amshi kud’ad’e ta tura ayima mahaifiyarta dake tsananin jinya aiki.. Shin kowa bazai komai domin ya ceci mahaifiyarsa ba.. Tai saurin juyawa ta shige building d’in. Restroom ta shige tana cazgan kuka. A fili take furta “Meye laifina.. Meye laifina dan naso taimakon mahaifiyata..?”
Zuciyarta ya soma tuhumarta “Idan wanda kika d’aura ma sharri ya rasa nasa mahaifiyar fah ke taki ta rayu shin wane riba kika samu a cikin hakan.. Shin kin mance duk kalan abubuwan alkahiri da Assad ya miki..? Shin kin mance gwagwarmayar da kuka sha tare.? Shin kin mance barkwancinsa musamman a lokutan da kike tsananin son ganin Inspector Gamji ya kula ki.. Assad was there for you.. Yana k’ok’arin kwantar miki da hankali dukda yasan Abokinsa baki ishesa kallo ba balle ki shiga cikin jerin matan da yake so.. Shin duk kin mance abubuwan da Assad ya miki Maleeka.? Why Assad..? Why him.. He’s a good guy.. A kindhearted wanda a koda yaushe baida burin da ya wuce ya kyautata ma mutane.. Assad bai cancanci haka ba. Ta rintse idanunta hawaye na gangaro mata. Daidai lokacin wayarta ya soma ruri.. Ta saka hannu ta d’auka k’aninta ne yake kira daga gida..
Daga yanda taji muryarsa tasan babu lafia. Cikin kuka take tambayarsa meke faruwa.. Nan take ya sanar da ita Mahaifiyarsu ta mutu ana k’ok’arin shiga da ita tiyata...
Wani irin kuka Maleeka ta fashe dashi tana mai silalewa k’asa.
Taci kukanta ma’ishi tana kiran Mamanta. Saida tai ma isanta kafin kukan nata ya lafa.. Jiki babu k’wari Ta mik’e Ta fito.
Chief ta hanga k’ofar Office d’insa, alama kawai yai mata da ido ta gane mai yake nufi. Jiki babu k’wari ta nufi Office d’insa.
**
Mu’azzam kaw yana isa asibitin ya shiga har office d’in securities d’in, mutum guda ya samu a cikin Office d’in wanda yake kula da na’urar cameras d’in.
Suka gaisa kafin ya nuna masa ID d’insa yace “FCID, inaso ka min playing cctv footage na cikin asibitin nan for the last 2weeks..”
Mutumin ya d’an sosa kai sai kuma yace “Sir.. Baka tunanin yayi tsayi zai d’auke mi some hours..”
Murmusawa Mu’azzam yai kafin yace “Barin fad’a maka exact date d’in da nake so kamun playing..” Ya k’arashe yana mai fad’a masa exact date d’in.
Security d’in ya d’an fara ‘yan kame kame.
Gefen suit d’insa Mu’azzam ya d’aga bindiga ya bayyana. Lokaci guda ya dafa security d’in dake zaune saman kujera gaban Computer ya d’an rank’wafo kad’an, cikin kwantar da murya yace “Zaifi maka kyau idan kayi abinda nace.. I can kill you right here and burry your body ba tareda wani ya gane hakan ba.. Just do what I ask you to do.” Ya k’arashe yana mai manna bakin bindiga a k’eyar mutumin.
SameenaAleeyou📚
*GIDAN ARO*
*56*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Chief ya girgiza kai kad’an yana dubanta “Meke faruwa..? Ya na ganki haka..?”
Kuka Maleeka ta kuma fashewa dashi, cikin muryar kuka take fad’in “I just... I... I just lost my Mom..!” Ta k’arashe cikin tsananin kuka tana mai zama saman kujera.
Chief ya dubeta da fuskar tausayi yana girgiza kai “Kiyi hak’uri Maleeka.. Sorry for your loss.. My condolences..”
Maleeka dai bata iya cewa komai ba Sai cazagan kukanta take tana kiran mahaifiyarta.
Chief ya k’araso ya mik’a mata ruwa yace tasha. Babu musu ta amsa tana sha tana kuka. Saida tai mai isarta kafin kukan nata ya tsagaita.
Chief ya jingina jikin tabel yana dubanta “Maleeka..”
Ta d’ago watery eyes d’inta tana dubansa. Yayinda Chief yaci gaba da fad’in “Naga irin kallon da kike wa mahaifiyar Assad lokacin da za’a fita dashi.. Na hango nadama da tarin danasani cikin k’wayar idanunki.. Na hango tausayi da son jada baya a tattare dake... Maleeka if you dare think of double crossing me, wllhi wllhi I won’t hesitate to execute you.. Shawari nake baki.. Don’t you ever think of ratting us out.!”
Da tsananin mamaki take dubansa, Ta girgiza kai kad’an tace “Yanzu nace maka Mahaifiyata Ta mutu.. Ko ganinta banyi ba.. Mahaifiyata ta rasu ko cikakken 1hr batayi ba amma har kanada guts d’in da zaka dubi cikin idona kace zakai threatening d’ina Chief..? Shin kai wane irin mutum ne da babu d’and’anin imani cikin zuciyarsa..!”
Murmusawa yai kafin yace “I don’t give a damn dan kin rasa mahaifiyarki.. Kafin ki rasa naki mahaifan na rasa nawa.. Rashin mahaifiyarki bazai sa a fasa komai a duniyar nan ba dan haka shawari na baki ki iya takunki. Idan kunne yaji toh fah jiki ya tsira.. Dismiss now..!” Ya k’arashe yana mai nuna mata k’ofa.
Dubansa kurum Maleeka take da rinannun idanunta, zuciyarta na mata tsananin k’una. Jinjina kai tai kafin ta sara masa lokaci guda tasa kai ta fice daga ofishin k’irjinta na tsananin k’una.
Tana fitowa bata ko tsaya ba ta fice ta d’auki Cab ta nufi apartment d’inta.
Tana isa ta soma shirya kayanta, tanayi tana tuno mahaifiyarta tana zuban hawaye. Meye amfanin aikin da take idan mahaifiyarta bazata Mora ba.. Ta rasa mahaifiyarta wacce tasha d’awainiya akanta tun tana yarinya.. Bata mance lokuta da dama da mahaifiyarta ta kwana babu ci babu sha dan kawai ta biya mata kud’in makaranta.. Mahaifiyarta ta wahala da ita da k’annenta a rayuwa..Taci burin ta biya mahaifiyarta duk wahalhalun da tai akansu itada ‘yanuwanta musamman ma ita.. Ta kuma share hawayenta tana mai jefa kayanta cikin jaka. A fili take furta “I need to make things right.. Kafin na tafi zan gyara komai.. I promise zan gyara duk abinda na b’ata.. Zan wanke ka Officer Assad.. I’ll confess.. I’ll confess everything.. Dik abinda na sani zan fad’a wa Inspector Gamji.. I’m ready to accept my punishment.. And Chief lokaci yayi da zaka bar NPF. Mugaye irinku basu cancanci aikin D’ansanda ba.. Zan bada shaida akan abin da sani.” Tana ida fad’in haka Ta soma neman layin Yusuf.