Sashe 141
Gidan Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maganganun Inne suka sinkaya daga yanda suke zaune a parlorn, Wato Daddy da Uncle Salman. Babu shiri suka mik’e suka fito saidai tuni Inne ta nufi sashen Mommy tana fad’in “Ina ‘Yar ta’addan nan take.. Hajara maza ki fito.. Ki fito ki fad’a mun ubanda ya d’aure miki gindi kika kashe mun jika.. Hajara..! Ke Hajara Ina kike..?!”
Gaba d’aya suka hallara suka nufo sashen, saidai birki suka taka sakamakon ganin Safeenah tsaye bayan Inne.
Daddy ya soma girgiza kai yana fad’in “Safeenah.. Mai ya kawoki..? Ya akai kika fito..?”
Ya dubi Inne yace “Inne kiyi hak’uri abi komai a sannu.. Safeenah batda lafiya daga asibiti ta gudo..”
“Kai rufe mun baki.. Kai ya kamata akai asibitin kai da ka k’yale ‘Yartadda cikin gidanka.. Wai a cikin gidanka akayi wann ta’addanci Marwan.. Ka zuba idanu Hajara tana abinda taga dama da rayuwarka da rayuwar yaranka koh.. Toh anyi an gama wann ‘Yartaddan sai ta fice ta bar gidan nan a yau.. Wllhi kaji na rantse Hajara ta gama zama a gidan nan kuma hukuma ce zata rabamu da ita..!”
Dik maganganun da Inne take tsaf a kunne Mommy, Ta danna wa d’akinta lock tana muguwar murmushi a hankali take furta “Saidai d’aya daga cikin yaranki ya tafi gidan yari jarababbiyar banza ke kuma labarin da zai riskeki cewa ‘Y’a’yan cikinki sune ‘yantadda shi zai ajalinki..” Ta murmusa kad’an tana girgiza ita kad’ai.
Musaddiq ne ya k’araso ya tare k’ofar d’akin Mommy da Inne keta faman bugawa tana fad’in sai Hajara ta fito ‘Yarta’adda bata da muhalli cikin rayuwar D’anta da ahalinta.
Cikin b’acin rai take duban Musaddiq tana fad’in “Kai kuma idan baka kauce mun ba sai na had’a dakai na ci maka..”
Daddy ya k’araso yana k’ok’arin janyo Inne yana fad’in tai hak’uri ya mata bayanin komai a natse.
Ta kuma hasala tana yowa kansa. Ko da gani zaka fahimci ranta yakai mak’ura wajen b’aci.
Musaddiq na hawaye ya tare k’ofar yake furta “Mamata ba ‘yartadda bace.. Babu wanda zai kama ta.. Idan akwai ‘Yantadda a nan bazai wuce wanda sukai ajalin D’anuwansu ba..”
Kafin yakai aya Daddy ya d’aukesa da wani irin mari wanda saida ya kaisa k’asa. Yaci gaba da nuna Musaddiq d’in yana furta “Kai baka isa ka d’agawa mahaifiyata hankali ba.!”
Musaddiq ya dafe k’uncinsa yana duk’e wajen yana hawaye yayinda Uncle Salman ya kamo hannun Inne yana k’ok’arin ficewa da ita daga wajen dan baya fata ta fahimci wani abu.. Banda aika ma Daddy da iyalansa mugun kallo baya komai.. Kawai Daddy ya kirasu ne domin su taru su tarwatsa masu ahali su kuma kashe masu mahaifiya dashi da iyalansa.
Uncle Salman yana janyo Inne yake fad’in “Muje Inne.. Muje ki huta..”
Ta d’ago tana duban Uncle Salman da mamaki Sai kuma ta fincike hannunta tana fad’in “Babu yanda zanje.. Mai Musaddiq yake son fad’i.. Mai yake son fad’i.. Maiyasa Marwan ya mareshi.. Salman mai kuke b’oye mun..?!”
Uncle Salman ya d’an k’ak’aro murmushi yana fad’in “Inne babu komai Muje ki huta haka nan..!”
Mommy dake mak’ale jikin k’ofar d’aki tana sauraron komai jin zasu rufe zancen wa Inne ya sanyata saurin fitowa tana mai rusa kuka ta d’ago D’anta Musaddiq ta rungume tana fad’in “D’ana bai aikata komai ba face kare mahaifiyarsa da yake son yi kaman dai yanda ku biyun kuke kare mahaifiyarku..!” Tai maganar cikin kuka tana duban Daddy da Uncle Salman.
Lokaci guda Mommy taci gaba da fad’in “Kuma zan d’auke yarana mu tafi.. Bazamu iya ci gaba da zama cikin ‘Yantadda ba.. Mutanen da sukai tarayya suka kashe D’anuwansu sabida buk’atu nasu na dubiya sun mance cewa duniyar ba Gidan zama bace GIDAN ARO ce da dik daren jimawa zasu tafi su barta..!”
“Hajraaa!” Daddy ya daka mata tsawa amma bata daina fad’in “Eh dole ka dakatar dani sabida baka son mahaifiyarka tasan abinda kuka aikata ma D’anuwanku Abubakar da kai da wann D’anuwan naka..!”
Cikin huci Uncle Salman ke fad’in “Marwan ka dakatar da matarka.. You better stop your wife kafin komai ya lalace..!”
Inne ta daka masu tsawa da fad’in “Wai meke faruwa a nan ne.. Marwan ka amsa mun meke faruwa ne..?!”
Ta dubi Uncle Salman tace “Salman meke faruwa.. Ku sanar dani meke faruwa..?!”
Daddy ya shiga girgiza kai yana duban Uncle Salman alamun kar yace wani wa Mahaifiyarsu.
Mommy ta janyo Musaddiq suka shige d’aki zuciyarta wasai dan tasan ta riga da ta gama tarwatsasu.
**
Ya jima yana tsaye k’ofan ofishin nasu, ya d’aga kansa sama yana duban Ofishin.. A haka Assad ya k’araso yana fad’in “Wai meke faruwa ne Jiya gaba d’aya bana samun layinka..” Aya Assad ya dasa ma kalaman nasa yai tsaye cak yana bin Abokin nasa da duban mamaki.
Ya girgiza kansa kad’an yana kuma duban Mu’azzam d’in daga k’asa zuwa sama wanda yai shiga tsaf cikin kayansu na cikakkun ‘Yansanda.
Assad ya girgiza kansa kad’an “Mai nake gani haka..? Why are you dressed up like this..? Why are you in your ceremonial uniform... What’s the occasion..?” Assad ya k’arashe yana duban Mu’azzam d’in. Saidai tinda ya soma magana Mu’azzam d’in bai tankasa ba bai furta komai ba Sai duban dogon ginin nasu yake.
Yasa kai zai nufi gini Assad yai saurin taresa “Mu’azzam mai kake k’ok’arin aikatawa yanzu kuma.. Anya lafiya kake.. You don’t seem well.. meke faruwa..?”
Sai snn Mu’azzam ya dubesa, ya d’an d’auki lokaci yana dubansa kafin yace “I’m here to resign..!” Yai maganar a hankali yana mai maida dubansa ga dogon ginin ofishin nasu.
Cikin tsananin shock Assad ke dubansa, saida ya d’auki wasu dak’ik’ai yana jira maganar ya shiga kwanyarsa daga dodon kunnensa kafin ya murmusa kad’an ya furta “What.! Mai.. mai kace..?” Yai maganar yana girgiza kai had’ida duba Mu’azzam d’in cikin rashin yarda.
“You heard me loud and clear Assad.. I’m here to resign from the NPF.!”
Assad yai murmushi irin wasa ma kake kafin ya girgiza kai yana duban Mu’azzam d’in cikin rashin yarda.
Mu’azzam yaci gabada duban Assad wann karon yana furzar da huci a hankali “Maiyasa kai shiru.. Go ahead..! Go ahead and stop me.. Go ahead and scold me like you always do.. Kai mana Assad.. Ka fad’a mun Mu’azzam Gamji kai mahaukaci ne.. Kai ka faye zafin zuciya.. Kana yin duk abinda ranka yake so..! Ka fad’a mun haka Assad..!” Ya k’arashe hawaye mai zafi na gangarowa daga idanunsa guda.
Tsoro ya kama Assad dan yanay ne da zai iya cewa bai tab’a ganin abokin nasa ciki ba. Dikda kuwa tulin iftila’in da sukai gamo dasu a rayuwa.
Assad ya soma girgiza kai a hankali yana mai k’ok’arin kamo hannun Mu’azzam d’in yake furta “Calm down Mu’azzam.. Let’s talk calmly..”
Fincika Mu’azzam yai yana ci gaba da huci yake dubansa yana nunasa da yatsa “You can’t stop me this time this time around.. You can’t Assad..!” Yana ida fad’in haka yasa kai zai shige Assad ya kuma taresa yana girgiza kai “No Mu’azzam zan k’ara dakatar da kai.. Please don’t do this.. Nasan akwai abinda ke damunka.. But please mu tattauna lamarin..! Kanada sauran aikina NPF.. You still have a lot to accomplished.. The NPF still needs you.. Kai D’ansanda ne da K’asar nan take buk’atan irinka.. Please Mu’azzam kar kayi haka kar ajiye aikinka na D’ansanda.. Ka tuna Ikram.. Ka tuna cewa makashinta na can yana Yawo freely ba tareda ya biya ta’addancin da ya aikata ba.. Ka tuna rantsuwar da kai cewa zaka kare k’asar nan da al’ummarta..” Assad Yana maganar yana girgiza kai had’ida bud’e hannayensa alamun yana tare Mu’azzam d’in.
Cikin wane irin yanayi Mu’azzam ya dakatar dashi da fad’in “That’s precisely why I want to resign..” Yaci gaba da girgiza kai yana duban Assad “Ban cancanci zama D’ansanda ba..! Ban kare ahalina ba balle na kare Al’umma..!” Yaci gaba da jinjina kai yana duban Assad sosai, lokaci guda yake ci gaba da furta “Assad I couldn’t protect my own Family.. My Father.. Mu mother and my sister..!” Hawaye mai zafi ya gangaro masa jijiyoyin jikinsa sunyi rud’u rud’u yake ci gaba da furta “Do you know D’antaddan dana b’ata lokaci inata nema yana cikin ahalina..!”
Assad yai tsaye cak yana dubansa.
Mu’azzam yaci gaba da jinjina kai hawaye na fitowa cikin idanunsa “Yes Assad.. D’an ta’addan yana tare dani tsawon lokacin nan.. you know.. I call those people family Assad.. I call them Family.. Mutane da nake kira ahali ba komai bane face Bunch of criminals Assad..! So you tell me, meye amfanin aikina.. Ahalin da babu komai cikinsa face full of lies, betrayal, secrets and Mysteries.. Assad wann shine ahalina.. Ahalina kenan.. Binciken da na d’auki lokaci inayi ba akan kowa bane face ahalina Assad..!” Ya k’arashe wasu hawayen na fitowa daga idanunsa.
Assad yaji jiri na neman kaisa k’asa, ya shafa kansa kad’an yana mai matse bakinsa da tafukan hannayensa. Innalillahi wa inna’ ilaihi raji’un kawai zuciyarsa ke nanatawa. Wayarsa ce dake aljihunsa ya soma ruri.. Yai saurin ciro wayar yana k’arawa a kunnensa.
Koda gani zaka fahimci cewa maganar da ake masa daga d’aya b’angaren magana ce mai mahimmanci.
Cikin sauri ya shiga jinjina kai yana fad’in gasu nan tafe. Juyowar da zai yaga babu Mu’azzam kenan har ya shige cikin ofishin.
A guje Assad ya nufi ofishin yana furta “O shit no Mu’azzam.!”
Mu’azzam yasa k’afa zai shiga babban d’akin taron kenan Assad ya k’araso ya damk’o hannunsa.
Ya juyo yana duban Assad dake huci alamun yaci gudu, lokaci guda yake girgiza masa kai “Na samu kira daga Prison.. Yusuf finally decided to talk Mu’azzam.. You can’t resign.. We must catch Danger and his accomplices.. Let’s go now.. Muje Mu’azzam.. Muje muji mai Yusuf zai sanar damu gameda Danger.!”
Cikin sassarfa suka fito daga ofishin, motar Mu’azzam suka shige su duka biyun kafin suka d’auki hanyar prison.
Suna isa aka fito masu da Yusuf nan wajen ganawa da mutane.
Yusuf ya kuma dubansu yana jin rauni can k’asar zuciyarsa yana tuna abotansu da amintakansu, a hankali ya soma furta “Nasan bazan iya dubanku cikin ido ba bayan duk abubuwan da na aikata maku.. Kuma bazan iya rok’onku gafara ba sabida ban cancanci yafiya ba.”
Katsesa Mu’azzam yai da fad’in “Ba wann mukazo ji ba.. Ka sanar damu abinda kake son sanar damu gameda Danger.”