Sashe 169
Gidan Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai Musaddiq baisan sanda ya fara dariya ba shima yana fad’in “Wllhi cewa zai attack aka kawo tsaf zai arce a guje..”
Sukaci gaba da darawa kafin yace “Kice dai hankalin da saura na gaba.. Sai gashi kin fara maganan hankali sai ki koma wani abu daban..”
Ta aika masa harara tace “Wace mahaukaciya..?”
Yanda Ta zaro masa idanunsa ya sanyasa kame bakinsa yana girgiza kai “Ba dake nake ba.. Allah baki hak’uri..”
Ta tab’e baki tace “Kayi dai ka gama jibi war haka bana nan..”
“A Haba kin isa.. Kafin Uncle Ramadan ya tafi zan bada sadakinki, a d’aure min ke a nan..” Ya k’arashe yana mai kai spoon d’in abinci bakinsa.
Baki sake take dubansa kafin tace “Ni wa.. Na kaika ina Kuran tashe.. A k’ara gaba dan Allah.. ba dani ba..”
Musaddiq ya jinjina kai yana kuma kai abincin bakinsa “Zaki gani idan lokacin yai..”
Ajidde kam ta daina sauraronsa sakamakon hango Mu’azzam da tai ya fito side d’in bak’i yanda Babanta da Uncle Salman suke, da alama wajen Musaddiq d’in ya nufo.
Ai babu shiri ta mik’e tana dafe k’irji “Na shiga uku..!”
Musaddiq ya mik’e yana fad’in lafiya.?
Ajidde ta shiga nuna masa window “Kofur Zalimu.. Nasan nan zai shigo Allah bamu alkhairi kaga tafiyata.” Ta fice kaman zataci tuntub’e..
Musaddiq ya bita da kallo murmushi bai bar saman fuskarsa ba.
Aiko a hanya suka had’uda da Mu’azzam. Ya kuwa tsareta da idanun nasa. Ta kuwa k’ame tana raba idanu.
“Ke.” Ya fad’i yana dubanta.
“Na’am.!” Ta amsa daga nan yanda take tsaye sai raba idanu take.
“Baki iya gaisuwa ba.?” Ya tambaya yana dubanta a tsare.
“Ina wuni.” Ta gaishesa.
Taso basa dariya ganin harda k’ok’arin duk’awa. Ya kula yarinyar tsoronsa take har yanzu.
Ya amsa yana mai sake fuska kad’an kafin yace “Ki kira mun Sadiya.. Kice ta sameni a sashen Mamy.”
Ta amsa tana kad’a kai yawa yarsanda.
Har ta fara tafiya ya dakatar da ita.
“Kin San sunana..?” Ya tambaya yana dubanta.
Saurin jinjina masa kai tai alamun eh.
“Toh meye sunana..?” Ya kuma tambaya yana dubanta.
K’iris ya rage batace Kofur Zalimu ba ta k’unshe bakinta tana mai gyara tsayuwarta kafin tace “Ya Mu’azzam.”
Murmushi yai kad’an kafin ya jinjina kai yace “Jeki.”
Ajidde ta wuce tana sauk’e ajiyan zuciya.
Tana shigowa sashen Inne yanda suke gaba d’ayansu, Sadiya da Kiki suna kan tausan Meema da batasan duk wainar da aka tuya a gidan nasu ba sai wann lokaci. Nan Ajidde Ta shigo tana lek’e tana sauk’e ajiyan zuciya.
Sadiya data San shiriritar Ajidde bathroom ta shige abinta rage mara.
Yayinda su Meema suka fara tambayarta lafiya.
Taci gaba da dafe k’irji tana lek’a window “Tabb! Yau Allah ya ceceni ya rufa min asiri.” Nan take labarta masu yanda sukai da Ya Mu’azzam k’iris ya rage batace masa Kofur zalimu ba da ya tambayeta sunansa.
Gaba d’aya dariya suke harda Meema dake kuka.
Meema tace “Wllhi yau da sunanki sorry.. Mu da ya kaimu ma Karnuka suka kusa cinyemu.”
Ajidde tace “Wayyo ai ba sai kin bani labari ba.. Horon da ya mun har yau ban mance ba.. Ko Inna Kyallu inaga bata mun irinsa ba.. Tin daga lokacin hankali ya fara shiga kaina.”
Suka kuma darawa Kiki na fad’in “Kai kudai kuyi a hankali wllhi matarsa tana bathroom tana jinku ..”
Sadiya ta lek’o tana tsane ruwan fuskarta “Ki barni dasu Kiki.. Duk suyi su gama a kunnensa.. Zasu maimaita ne.”
Nan suka fara rok’onta tai hak’uri.
“Haba matar Babban Yaya wllhi mun tuba.. Yace ma kije yana jiranki sashen Mamy.” Ajidde ta k’arashe tana bud’e mata k’ofa harda k’amewa da sara mata “Sauk’a lafiya matar Kofur..”
Sadiya ta danna mata harara sai kuma ta kame bakinta tana fad’in “Na manta matan Yaya..”
Gaba d’aya darawa sukai kafin Sadiya Ta fice.
**
A ranan Sadiya da Mu’azzam suka tattara suka koma gidansu ba don Sadiya taso ba, dan sosai zama dasu Ajidde su Meema yake mata dad’i.. ‘Yanmatan Su had’u suyita fira gwanin dad’I kaman kar Su rabu da juna. Kowa cikin mutunta juna suke. Babu wulak’anci balle raini.
Ta gama shirinta kenan cikin nightwear mai tsantsi da bin jiki taji ya sakalo hannayensa saman wuyanta yana d’aura mata necklace mai d’aukan idanu da kyau.
Takai hannunta a hankali tana shafa necklace d’in tana duban yanda yake d’aura mata ta cikin mirror.
Saida ya ida kafin ya juyo da Ita suna fuskantar juna “Kyautar ki ce wanda ya kamata na baki since our first night.. Ban samu na baki ba.. Sabida Ina son kyauta na musamman da zan fara miki ya fito daga hannun Mamy na..” Ya d’anyi fasali yana duban yanda sark’ar mai k’aramin shape d’in heart daga tsakiya ya kwanta yai kyau saman wuyanta. Lokaci guda yaci gaba da furta “Wann sark’ar mahaifina ne ya bawa Mamy na symbol na soyayyarsa a gareta. Yau Mamy ta bani na baki wann sark’ar a matsayin symbol na soyayya Ta a gareki..” Ya kamo hannayenta cikin nasa su duka biyun suna duban juna “I love you so much Sadiya.. I love you with all my heart.. Take care of that necklace, for it is the symbol of my love for you..!” Ya k’arashe idanunsa akanta.
Hawaye suka gangaro mata kad’an bata iya furta komai ba Sai rungumesa da Tai hawaye na kuma ziraro mata “I love you too.. My Detective..” Ta k’arashe tana mai kuma shigewa jikinsa.
Suka raya daren cikin nunama juna tsantsan soyayya. Da safe ma bai bari tayi komai da kanta ba. Tana mik’ewa daga saman gado taji ana knocking.
Tasan shid’in ne Ta murmusa kad’an Ta d’an bud’e murya “Who’s there..?”
Daga yanda yake tsaye shima yace “Home service.” Ya k’arashe yana mai turo k’ofar nan Ta gansa rik’e da food tray ya nufota har yanda take saman gadon.
Ta d’an dafe bakinta da tafukan hannayenta surprisingly.
“Inspector what are you doing.. Please don’t spoil me.. I might get used to this kind of treatment..” Tai maganar kaman zatai kuka.
Jinjina kai yake yana dire tray d’in saman gado “I want you to get used to it.. Because you deserve nothing but the best.. Come taso muje kiyi brush.” Ya k’arashe yana mai mik’o mata hannayensa biyu ya kamo hannayen nata ya taimaka mata Ta sauk’o daga saman gadon sai kallon sandwiches da fruits bowl d’in da ya kawo mata take. Tsantsan k’aunarsa na d’awainiya da Ita.
Ranan ko fita bai ba haka suka yini suna faranta ran juna Sai tarairaiyarta yake tana zuba masa shagwab’a san ranta.
Washe gari ake shiga Kotun su Mommy dasu Danger hakan yasa sassafe yai sammako ya fice..
A bakin court d’in suka had’u da Assad.
SameenaAleeyou📚
*GIDAN ARO*
*83*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Kotu tai shiru ana sauraron hearing d’in, yanda aka yankewa su Jaja da Danger life sentences. Ana zuwa kan Mommy bud’an bakinta Sai cewa tai ma Alk’ali “Not guilty.”
Gaba d’ayansu wann ya dubi wancan wancan ya dubi wann, Mommy ba kunya ba tsoron Allah tai denying laifukanta. Mu’azzam ya kafeta da idanu da tsananin mamaki yanda take fad’in ita bata San komai ba kawai sharri za’a d’aura mata.. Bata kashe Abubakar Gamji ba snn bata kashe Ikram ba. Sunaji suna gani Danger ya amsa duka laifin Mommy yace shi ya aikata laifukan Mommy batada laifi.
Mommy Ta saki murmushi tana duban Mu’azzam da ya tsareta da idanu. Lauyansu da suka d’auka Sai k’ok’arin wanke Mommy yake yana nuna kishi ne kawai irin ta mata yasa Nuratu da D’anta suke neman d’aura alhakin mutuwar Abubakar Gamji da d’iyarsa Ikram a wuyanta. Yana rok’on Kotu mai alfarma da Ta wanke Hajiya Hajara bisa zargin da ake mata sakamakon amsa laifin da D’anuwanta Muattaqa yai.
Daddy dasu Uncle Salman ma da tsananin mamaki suke duban Mommy jin yanda Ta rufe idanu gaban Alk’ali tana neman K’aryata laifukanta. A cewarta basuda wani concrete evidence da zai nuna cewa ita d’in mai laifice.
Mommy sai jijjiga take jin yanda lauyanta ke wanketa babu kunya balle tsoron Allah.
“Ya mai girma mai shari’a Ina rok’on Kotun nan mai alfarma da ta wanke Hajara sakamakon amsa laifin da aka riga akayi.. Hakan yana tabbatar da cewa Hajara batada laifi.”
“Not too fast, Mr lawyer..” Mu’azzam ya katsesu yana mai mik’ewa tsaye.
Duk suka juyo suna dubansa. Lokaci guda ya nemi izinin Alk’ali kafin ya fito gaban Kotu.
K’arasowa yai gaban Mommy daketa huci tana dubansa, haka ma Danger sai huci yake yana aika masa mugun kallo.
“Kina tunanin zaki guje ma laifukanki ne Mommy.. Kina tunanin zan barki ki aikata haka cikin sauk’i ne..?” Yaci gaba da murmusawa yana mai jinjina kai, lokaci guda ya d’ago wayarsa yana murmushi “I’ve recorded everything here.. All your confessions are in here Mommy.. You can’t escape the law.. You must answer to the law.” Take ya danna recording d’in muryar Mommy ya fito b’aro b’aro sanda take zayyano laifukan da ta aikata. Kowa ya saurara a Kotu.
Mommy dai Babu wajen gudu babu wajen tsira, kowa ya saurari crimes d’in da tai committing ciki harda Alk’ali.. Babu b’ata lokaci aka yanke mata life sentence itama tareda horo mai tsanani a gidan kasu kaman yanda aka yankewa abokan alk’allarta Danger da Jaja.
Aka k’are shari’a lafiya kowa ya amsa sakamakon abinda ya aikata hannu bibbiyu.. Wann shari’a ba k’aramin nasara ya k’arawa Mu’azzam ba domin kuwa Hukumomin Jami’an tsaro sun jima suna neman gasunk’umin Drug dealer d’in nan Muttaqa(Danger) wanda ya addabi al’umman k’asa da ta’addancinsa na drug trafficking. Aka fito dasu hannayensu rufe cikin handcuffs za’a shige dasu.