Sashe 148
Gidan Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ameer ya kuma jinjina masa kai kafin yace “Toh Detective, ni zan wuce Sai mun sake magana.”
Assad ya kuma masa godiya had’ida yi masa rakiya har wajen motarsa kafin suka kuma yin sallama dan harda exchanging phone numbers sukai.
Koda Assad ya dawo cikin ofishin nasu tsare Jaja yai da idanu kafin yai gyaran murya yace “Kafin a tafi da kai prison zaifi kyau ka sanar damu yanda zamu samu Danger da kuma Boss d’inku da kuke ma aiki kaga sai a had’a tare gaba d’aya ku tafi kana bonk d’in sama suna daga k’asan ka.. Ina sauraronka Jaja, start talking..”
Jaja yai masa k’uri Sai kuma ya murmusa yace “Ina Abokin Naka yake..? Kodai ya d’auki shawarina ne ya tafi domin ya huta.?” Ya k’arashe yana mai darawa kad’an.
Assad ya tsime sosai wann karon ya matso da fuskarsa kusan na Jaja “Enough with your games Jaja.. Ya kamata ka fahimci cewa the game is over now.. Is either kai exposing abokan alk’allarka ku tafi prison tare ko kuma dai ka tafi prison kai kad’anka.”
Jaja ya katsesa da fad’in “Those are baseless acquisitions Mr Detective.. You don’t have any solid evidence that can prove cewa nida Danger muna da connection.. And with the help of good lawyer bazan kwashe shekaru mai tsawo a gidan yari ba.. So ka daina b’ata ma kanka lokaci kabi sahun abokinka kaje ka huta.” Ya k’arashe muguwar murmushi saman fuskarsa.
Assad da ya tsaresa da idanu hannu ya mik’awa Jabeer abokin aikinsu dake tsaye kansa rik’e da recordings d’in.. Babu musu Jabir ya mik’a masa. Assad yaci gaba da fad’in “Don’t think you’re that clever and conny.” Yai maganan yana murmushi kad’an kafin yaci gaba da fad’in “Koda na maka playing wann kaji..? Shin zaka sake denying cewa kaida Danger kuna aiki tare.” Ya k’arashe yana mai danna recordings d’in lokaci guda Muryar Maleeka ya bayyana. Taryan taryan take karanto komai had’ida kama sunan Danger da kuma Jaja.
D’if Assad ya kashe bayan sun gama saurara, lokaci guda ya kuma gyara zama yana duban Jaja, ya d’an lak’wasa kansa kad’an yana duban yanda gumi ya tsartsafowa Jaja, lokaci guda yake jinjina kai yana furta “Gobe ake gudanar da zama akanka Jaja.. Idan kanada wayo kar ka bari ayi declaring d’inka kai kad’ai matsayin mai laifi dan sanin kanka ne a matsayinka na jami’in tsaro hukuncinka sai yafi nasu.. Toh akan mai zaka ci gaba da kare su bayan mun riga da mun gama had’a duk wata shaida akanka.. Kar ka mance akwai Yusuf and shima zai bada shaida akanka.. Jaja bakada sauran hope.. You are well and fully entrapped in this case.. So for once in your life do what’s right.!” Ya k’arashe idanunsa k’ur aka Jajan.
Jaja ya soma jinjina kai a hankali yana sakin huci lokaci guda yake furta “Fine naji.. Zanyi magana..”
Assad yai murmushi cin nasara yana mai jinjina kai lokaci guda yake furta “Ina sauraronka.. Ka fara magana ka sanar dani waye Boss d’inku Ina nufin BAT.. Sann la sanar dani yanda zamu sami Danger.”
Jaja ya dubesa sai kuma ya girgiza kai yace “Danger kaman walk’iya yake.. Idan yanzu ka ganshi a nan anjima zaka nemesa ka rasa.. Ni kaina ban isa nace maka ya hideout d’in Danger ba.. Zai matuk’ar wuya ka kama Danger da bayanin fatan baki.. Kaman dai yanda sunansa yake He is very Dangerous..!”
Assad ya jinjina kai kad’an kafin yace “Waye Boss d’inku.. Wa kuke ma aiki..?”
Murmushi wann karon ma Jaja yai kafin yace “Banida wani Boss da ya wuce Danger BAT da kukeji Ina fad’i ba kowa bane face Danger.. BAT and Danger are one in the same.. BAT shine Danger dan duk wayan da nakeyi da Danger nakeyi.. Kuma ma Danger nake aiki.. Idan Danger yanada wani Boss a sama toh zan iya maka rantsuwa bansan wann Boss d’in ba.. Danger shine Boss d’ina kuma shine BAT d’in da nake referring.. Dan mu b’atar da kamanni dani dashi ya bani suna na kirasa da BAT.. Danger shine BAT.. Babu wani Boss da na sani bayan Danger.. Duk wasu ayyuka ma Danger nake.”
Shiru Assad yai yana mai furzar da fuci kad’an, lokaci guda yake jinjina kai yana duban Jaja “Kanaso kace mun duk neman BAT da muke Danger shine BAT..?”
Jaja ya jinina kai a hankali “Idan Danger yanada wani Boss toh zan iya maka rantsuwa ban sanshi ba.. I only work for Danger and no one else.. Danger shine Boss d’ina.. Are you satisfied now Detective..?”
Assad ya kuma yin shiru yana furzar da huci lokaci guda yake d’an tapping yatsunsa saman table d’in “I hope iyakacin gaskiyarka kenan.” Lokaci guda ya mik’e yana mai bada umarnin a maida Jaja cikin cell.. Shi ya ma mance Musaddiq yana tsare a nan headquarters d’in hakan yasa bai bi takan kowa ba ya fice yana neman layin Mu’azzam dan ya damu yasan halinda yake ciki. Saidai sam wayar Mu’azzam d’in bata shiga.
**
A b’angaren Mu’azzam kaw bai zarce ko Ina ba sai Ibrahim Babangida way, Wuse. yanda ya sauk’a a Al-Noor Masjid. Sanda ya isa ana kiraye kirayen sallar la’asar hakan yasa Shima ya gudanar da nasa alwalan yabi sahun masu bin jam’i. Suka sallaci sallar la’asar. Koda aka ida sallan ma bai fice daga masallacin ba Alk’ur’ani mai tsarki ya d’auka ya koma can wani angle daga cikin masallacin yana karanta littafin Allah mai Girma da d’aukaka. Take yaji wane irin natsuwa had’ida Salama suna ziyartar zuciyarsa. Tabbas babu maganin cuta na zuciya da ya wuce Alk’ur’ani.. Kai Shi Alk’ur’ani waraka ne ga ko wacce irin cuta sann zuciya tana samun natsuwa ne da ambaton Allah.. Sosai ya jima yana karanta maganganun mahaliccinsa lokaci guda yana jin natsuwa da salama yana ziyartar zuciyarsa.. Yayinda tsananin k’unci damuwa had’ida tashin hankalin da yake ciki suke gushewa sannu a hankali. Bayan da ya rufe Alk’ur’anin ma bai fice daga masallacin ba zikiri ya dingayi yana tsarkake Allah tareda yima annabinsa salati. (S.A.W). A haka har aka soma kiraye kirayen sallar Magrib. Suka gabatar da sallar magrib daga bisani Imam ya gudanar da karatu tsakanin sallar Magrib zuwa isha.. Komai tareda Mu’azzam akai har sai bayan sallar isha kafin ya mik’e ya fito daga masallacin yana jin zuciyarsa ya masa wasai. Nan ya ciro wayarsa dake aljihu wanda ya kasheta gaba d’aya tin sanda ya shiga masallacin. Kunna wayar yai ya nemo layin Aunty Larai.
**
Misalin k’arfe 10:pm Umma tai masu sallama Ta shige Ta kwanta dan bata fiye wuce k’arfe goma batai bacci ba sabida akasarin lokuta takan tashi cikin dare tai nafilfili. Su Asheer ma tuni sunyi bacci saidai mamaki ya cika Sadiya ganin Aunty Larai Ta kaisu nata d’akin Sun kwanta can sann nasu d’akin sai masa gyara na musamman take, d’akin nasu kaman guest ne dama , yana gefen parlorn ne baya cikin corridor yanda D’akin Umma da Aunty Larai suke.
Ita dai Sadiya sai duban Aunty Larai take tana kaiwa da komowa, harta bedsheet Sabo Ta d’auko ta shimfid’a. Ko da tace ta bari tai mata gyaran cewa tai a’a tai zamanta dan tinda tazo gidan ba wani aiki take barinta tai ba har sai Umma ta saka baki kafin ta sakar mata aikin shima d’in saidai k’anan aiki.
Sadiya dake kallo a parlorn tagumi ta rapka tana duban Aunty Larai dake ci gaba da kaiwa da komowa. Ta saka turaren quna cikin burner ta taltale d’akin tas Dikda dama da gyaransa saidai abinka da yaro kana gyara ne suna b’atawa. A gurguje tai ma d’akin gyara na musamman. Sadiya nata dubanta tana mamaki, k’arshe ta bud’e murya tace “Aunty ya naga kin kai Su Asheer d’akinmu, mud’in Ina zamu kwana..? Sann su waye zasu kwana a nasu d’akin.?”
Aunty Larai tace “Kece zaki kwana a nasu d’akin ni kuma Umma zan taya kwana, Su Asheer kuma zasu kwana a namu d’akin..”
Sadiya ta saki baki tana dubanta ganin da gaske take maganar. Tai rau rau da idanu tace “Tabb Aunty ni ce zan kwana a wann d’akin ni kad’ai d’akinda kaman a parlor yake.. Ai gwara kawai na kwana a parlor ma da na kwana a wann d’akin dan wllhi tsoro nake, saidai na biku d’akin Umma mu kwana gaba d’aya.”
Aunty Larai tace “Mu bamu gayyaceki ba, bamu kwana d’aki d’aya da masu tumbi..”
Sadiya ta kuma yin rau rau da idanu dan ita har mancewa take wai tanada ciki dan cikin bai wani bata wahala kaman ba cikin fari ba, babu amai babu k’anan ciwo babu komai sai cin abinci da take akai akai dan sosai cin abincinta ya k’aru har cikin dare neman abinci take. Aunty Larai kaw taita zolayarta da fad’in manomi zata haifo masu Mu’azzam yasan D’ansa acici ne shiyasa ya cikasu da kayan mak’ulashe. Sadiya dai bata cewa komai ko sunansa aka ambata dan mugun fushi take dashi bayan abinda yai mata bai kuma bi takanta ba baiji waiwayeta ba, ya tare can wajen Safeenah ya mance ta.. K’ila ma Safeenah Ta koma gidan ne ita kuma ya barta a nan kaman dai yanda Safeenah tace Gidanta tamkar GIDAN ARO ne a wajenta zata tabbata ta fice ta bar mata gidan. Saurin kauda tunanin tai tana kuma mamakin Aunty Larai dake cewa ita kad’ai zata kwana d’akin su Habeeb.. Ta kuma yin rau rau da idanu zatai magana kenan suka jiyo knocking.
Sadiya ta dubi Aunty Larai fuskarta da alamun tsoro “Aunty bak’in dare.. Waye ke knocking.? Kinga time fah to 11..”
Aunty Larai batace da ita komai ba ta nufi k’ofa, dashike sai ka d’an fita wani k’ofan kafin ya sadaka da main k’ofar parlorn.
Tana isa Mu’azzam ya gaisheta yana sanne kai kad’an.
Aunty Larai ta amsa tana murmushi “Ince dai ka shirya ansa query dan mutumiyar taka ta shak’a da yawa..” Ta fad’i tana kuma murmusawa.
Ya d’an murmusa kad’an kafin yace “Ai inada backup nasan zaki min cover Aunty.”
Aunty Larai ta murmusa kad’an kafin tace “Aah sosai ma zan maka cover.. Mu ai ‘yan Abuja style ne babu ruwanmu.. Ka saki jikinka sirkarka Ta jima da yin bacci ma..”
Murmushin ya kuma yana mata godiya kafin tai masa iso zuwa cikin parlorn.