Sashe 149
Gidan Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sadiya dake zaune parlorn sanye da pajamas Cotton mai laushin gaske wanda ya tsaya daidai k’wanjijta, k’afafunta sake cikin indoor shoes mai Laushi irin mai sukuf d’in nan kalan peach kaman yanda rigar baccin nata yake mai hoton cartoon na dora daga fuskan rigar. Kanta kuwa yane da ‘yar siririyar mayafi wanda bai Rufe sumarta gaba d’aya ba, kana iya ganin jelar manyan kition kalaba dake kan nata. Ai bata San sanda ta mik’e zaune daga kishingid’en da take tana dariyar kallon da take a tv. Cak Ta tsaya da abinda take sanda ta sinkayo sallamarsa, Aunty Larai na gaba yana biye da ita.
Sadiya ta kasa rufe baki sabida mamaki sai sinkayo muryar Aunty Larai da tai tana masu sallama alamun zata shiga ta kwanta, lokaci guda take sanar da Sadiya ta riga ta shirya abinci a kitchen tai serving mijinta.
Rufe k’ofar da ya raba corridor d’in da parlorn da Aunty Larai tai ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi.
Ta d’ago idanu tana dubansa daga can gefe yanda yake tsaye. Yana sanye cikin black shirt v neck maras nauyi sai sweatpants ruwan toka. Batasan ko d’an kwanaki biyu ne da sukai basuga juna ba yasa ta hango wani abu tattare dashi mai kaman rama. Dikda tayi kewarsa sosai hakan baisa ta fasa janye idanunta daga barin dubansa ba Wanda shid’inma ita yake duba irin duban nan nayi kewarki sosai..
SameenaAleeyou📚
*GIDAN ARO*
*75*
*©️Sameena Aleeyou...✍🏽*
Tana jin sanda ya soma takowa a hankali still bata dubi yanda yake ba fuskarta na duban wani b’angaren daban.
Ya k’araso ya zauna a gefenta had’ida tsareta da idanu ko zatai masa magana amma still shiru bata ko juyo ba balle ta dubi yanda yake.
Ya murmusa a hankali yana mai girgiza kai kad’an “Rankidad’e ba gaisuwa ne.” Ya fad’i murmushin bai bar saman fuskarsa ba.
Shiru kaman bazata tankasa ba dan har ya cire ran bazatai maganar ba. Sanin matsayin girmansa a wajenta yasa Ta gaishesa a hankali, murya can k’asa.
Ya amsa yana murmushi ganin har lokacin bata juyo Ta dube koda yanda yake ba. Ya matso zuwa kusanta da shike kujeran L shape ne. Zata janye jikinta taji ya kamota ta baya ya rik’eta tsam cikin nasa jikin wanda hakan ya hanata janye jikinta, k’wallan da taketa k’ok’arin dannewa suka shiga gangaro mata jin yanda ya kifa kansa saman wuyanta, ya lumshe idanunsa yana shak’an k’amshinta da yai kewa “I’ve missed you so much Beautiful.. You’ve no idea how badly I need you right now.” Idanunsa a lumshe kansa saman wuyanta yake maganganun cikin wane irin siga mai kama da rad’a.
Takaici ya kuma cikata Wato buk’atarta yake shine zai kwaso k’afafu ya nemi yanda take, tai k’ok’arin tattaro k’arfinta zata turasa amma sai ta kasa, hawaye sukaci gaba da zarya kan fuskarta “Ni ka sakeni.. Kuma dan Allah ka tashi ka tafi ka koma yanda ka fito.” Tai maganar cikin rawar murya irinta mai kuka.
Bud’e lumsassun idanunsa yai tsaf ya d’orasu a kanta “Har yanzu fush ake dani..? Dikda na baki space ki sauk’o.” Yai maganar yana k’ok’arin janyo yatsun hannayenta.
Tai saurin janyewa tana dubansa kad’an Sai kuma ta girgiza kai tace “Ni koda bakazo ba bazan damu ba..”
Ya d’an girgiza kai kad’an yana mai murmusawa k’asa k’asa kafin yace “Yau naga fad’an k’arfin hali.. Ni wai mai na aikata ne aketa punishing d’ina haka.. I thought da na baki space zaki sauk’o and you’d miss me.. Wai dan Allah mai nayi ne..?”
Ta galla masa harara kad’an kafin tace “Aw idan Kamin laifi space ya kamata ka bani..?”
Yanda tai maganar bakinta a ture cikeda shagwab’a sai taso basa dariya, yai k’ok’arin danne dariyarsa kafin ya kuma matsowa kusanta had’ida shigar da ita cikin jikinsa, saitin kunnenta murya a hankali ya furta “I thought you needed it Beautiful.. I mean the space... Did you miss me..?” Ya fad’i cikin wane irin siga tana jin fitar numfashinsa yana ratsa kunnenta har zuwa k’wak’walwarta. Tai saurin tattaro k’arfinta tai k’ok’arin turesa amma sai taji ya saki k’ara kad’an ya dafe gefen kafad’arsa guda yana tamke idanu. Sai kuma ta soma dubansa cikeda tsoro ganin yanda ya rik’e wajen yana sak’in k’ara a hankali alamun yana cikin pain.
A d’an tsorace take dubansa tana fad’in “Na shiga uku.. Meke faruwa.. Are you alright..?” Hankalinta duk a tashe.
D’aga tafin hannunsa da zai ta hangi alamun jini saman tafin hannun nasa.
Ta dafe bakinta da tafukan hannayenta, sai taji kuka na gaske na zuwa mata. Tai k’ok’arin kai hannunta dake rawa tana rik’o hannun nasa tana kuma ganin Jinin take fad’in “You are bleeding.. Mai ya sameka.. Ina kaji ciwo..? Mu gani.. When did this happen..?!” Yanda duk ta birkice yasa Mu’azzam yai still yana duban fuskarta ga hawaye na zubo mata lokaci guda take ci gaba da furta “Maiyasa baka sanar dani ba.. That.. That you’re wounded..!”
Saurin tallafo hab’arta yai da hannu guda kafin yace “Beautiful ba komai.. It’s nothing, okay.. Just a small scratch.. Kinji koh..”
Tai shiru tana dubansa tana kuma duban kafad’an nasa dashike ma bak’in riga ne kuma jinin bai fito sosai ba. Lokaci guda yaci gaba da furta “I got shot amma da sauk’i..”
Ta kuma dafe baki tana zaro idanu waje “Harbi fah kace.. Shine kake cewa babu komai.. Muje asibti a sake dubaka..” Tai maganar tana k’ok’arin mik’ewa tsaye.
Kamota yai ya zaunar da ita kusansa, lokaci guda yake furta “Relax Beautiful, a aiki irin nawa na saba da hakan ki daina damuwa kinji..”
Tai masa K’uri tana dubansa da idanunta wanda har lokacin akwai hawaye ciki. Tai saurin girgiza kai tana fad’in “Ba’a Sabo da bindiga.. Nidai gaskiya to be honest, ina tsoron aikin nan naka sosai, always surrounded by danger..!” Tai maganar kaman zata saki wani kukan.
Har cikin ransa yaji dad’in yanda ta nuna damuwarta akansa. Ya d’an janyota zuwa b’angaren jikinsa kad’an yana intertwining fingers d’insu, a hankali yake furta “I’ll be more careful next time.. Kar ki damu Allah zai ci gaba da karewa kinji koh..”
Ta d’an d’ago ta dubesa sai kuma ta sadda kanta kad’an.
Ya manna mata light peck a cheek d’inta yace “Ehen ina sauraronki, let’s talk about ourselves..” Ya d’anyi still kafin ya k’arada “I’m sorry... Dikda ban San laifin da na aikata ba aketa fushi dani.”
Ta d’an d’ago kanta kad’an tana jifa masa wani kallo kafin tace “Ba dole ma kace baka sani ba tinda ni baka saura kaji daga b’angarena ba, magana kawai matarka ta fad’a maka ka hau kai ka zauna.. kuma ko shari’a za’ai ai sai anji daga ko wane b’angare kai ai jami’in tsaro ne kasan hakan..” Muryarta ya soma rawa “Kuma wllhi Allah shine shaidana wllhi ni babu abinda na mata ni ban mata komai ba ita tazo tace ai mata kirana..” Kuka ya hanata ci gaba da magana.
Ya kwanto da ita cikin jikinsa yana lallashi sai lokacin ya fahimci dik ga genesis d’in fushin. Yaci gaba da shafa kanta a hankali yana furta “Dama kan wann ne.. Kiyi hak’uri toh it won’t happen again, I should have listened to you na sani.. But lokacin I thought Safeenah was in pain shiyasa na kula da ita sabida high risk pregnancy da take d’auke dashi..”
Ta katsesa da fad’in “Amma ai tin kafin ranan ka fice babu wani bayani da ka dawo ma baka dubani ba sai kaje kai kwanciyar ka. Kuma da safe ma kai ficewarka abinka... And that’s not fair..”
Ya murmusa kad’an yace “Ashe haka aka damu dani.”
Ta mak’e kafad’a kad’an ba tareda tace komai ba.
Ya kuma murmusawa yana kuma sanya yatsun hannunta cikin nasa “Kaina bisa wuyana amin afuwa.. Rankidad’e da na dawo na tadda Kinyi bacci sai na k’yaleki cos I didn’t wann wake you up.. And I was busy with work da safe ma kafin ki tashi na fice.”
Ta kuma katsesa da fad’in “Amma na kiraka Sai kaita rejecting a daren.”
Ya d’agota yana dubanta wann karon, sai kuma ya girgiza kai yace “Banga kiranki ba kuma kema kinsan bazan tab’a rejecting kiranki ba.. Amma wait na fice na bar wayata a mota tareda Safeenah sann koda na dawo a k’asan Seat na tsinci wayar..” Ya d’an dafe kansa kad’an yana girgizawa yasan Bazai wuce aikin Safeenah ba. Ya d’an furzar da fuci kad’an kafin ya janyota cikin jikinsa yana fad’in “Yanzu dai komai ya wuce, let bygones be bygones.. Ya kike ya Babyna..” Ya k’arashe yana kai hannunsa saman flat tummy d’inta.
Ta rufe fuskanta da tafukan hannaye cikeda kunya kafin tace “We are good.. Ya Safeenah da nata jikin..?”
Fuskansa ne taga ya canza lokaci guda, sai taji jikinta yayi sanyi.. Bata sani ba ko bai kamata ta tambaya bane.
Ya d’anyi shiru kafin yace “Nida Safeenah bama tare, and batada ciki a halin yanzu..”
Jikin Sadiya yai sanyi, sai taji babu dad’i. Ta girgiza kai kad’an tace “I thought she was pregnant.. Mai ya faru..?”
Yai shiru yana mai daidaita zamansa “She was kafin Mommy ta cire cikin..”
K’irjinta ya buga, ta girgiza kai cikin rashin fahimta tana dubansa.
Lokaci guda yaci gaba da jinjina kai yana fad’in “Mommy ta bata abortion pills right in front of me.. A cewarta fansar duk abubuwan da nai masu ne itada Safeenah musamman ga Safeenah.. Aurenki da nai ba tareda saninsu ba tarewar da kikai a gidan Safeenah kafin ita da kuma sakin da nai mata a gaba Mommy.. Shiyasa ta zab’i ta kashe mun d’ana akan idona..”
K’walla suka ciko idanun Sadiya, duban mijin nata take cikeda tausayawa, lokaci guda Ta shiga girgiza kai tana furta “I’m sorry.. Dan Allah kai hak’uri bansan duk ka fuskanci wad’ann abubuwan ba.. Laifina ne da ka rasa D’anka.. Sabida shiga rayuwarka da nai shiyasa Mommy duk tai maka wann abun..”