← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 145

Sashe 99

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maiyasa Umaima take nuna mata ba zata amshi soyayyarta ba to idan har ta
i ansar soyayyarta wa zata so?ba dai Usman ba dan wallahi da Umaima ta za
i Usman a kanta ta gwammace a cikin biyu ayi
aya ko dai ta kashe Usman Umaima ta rasa ko kuma tasa a
auke Umaima a kai mata ita inda ba zata sake ganin kowa ba a rayuwarta sai ita
aya zata sa a kaita inda zata gina mata soyayyarta da kaunarta a cikin zuciyarta,zata saba mata zama a jikinta taji bata jindadin yin ko second biyu ba'a jikinta dan ba zata ta
a barin wai Umaima Yusuf ta zama mallakin wani ba ita ba...zama tayi gefen gado tana dauko waya ta danna ma Zully kira sauke numfashi tayi tana cewa."Zully kamar hanyar da muka bi ba zata bulle ba."Tashi zaune Zully tayi tana dafe kirji tana cewa."Ai kuwa bata isa ba dan wallahi yanda muka saka rai sai mun samu."Girgiza kai Malika tayi tana cewa."Zully kamar ba za'a samu ba,dan yanda take nunawa kawai na gane haka."Wata irin uwar ashariya Zully ta burma tana cewa."Uban kuturu yayi ka
an balle na makaho wallahi kam Umaima bata isa ba, ki
ara binta ta haka idan kuma har kika ga babu cigaba ki fito mata a mutum dan wallahi duk wayaun amarya sai ansha romanta dole ne Umaima ta bada kai bori ya hau."Numfashi Malika ta saki tana cewa."Zan gwada amma idan har naga abun wula
anci ne wallahi zan biyo mata ta bayan gida daga shi har ita Umaimar ba zan barsu ba wallahi."Haka dai zakiyi ki bata kwana biyu idan har bata bada kai ba to zamu san yanda zamu biyo mata dan idan har tasan wata bata san wata ba ai ki kwantar da hankalinki."daga haka suka kashe wayar Malika tana kewaye room dinta sai kuma ta saki murmushi dan har ta hango yanda zata yi da Umaima a saman gado idan har ta samu yanda take so zata nuna mata tsintsar kauna mai tsayawa a zuciya.

Tun da Raihana tayi fitsari daga tsaye babu tsarki Raihan ya fara kiyayarta yana takawa a sannu dan ya lura da gaske yarinyar take zata iya yi mashi wani abu da zai sadaukar mai da rayuwa a banza,tunda Raihana tabar yin girki dasu a gidan yake fama da yunwa hakuri kawai yake ga kuma parlon da yayi watsawatsa kamar ba mutune a gidan bayan shi Raihan baya son kazanta a rayuwarsa yafi son komai tas amma har kamshi parlon ya daina shi dai ga gidan nan kamar ba nashi ba..yau weekend ba inda zai fita dan yana gida yana bukatar hutawa da so yayi ma yaje Okeke sai kuma yaji Oba yayi tafiya baya kasar shiyasa ya fasa baki
aya komai yayi mashi tsaye ya rasa tudun dafawa dan duk yanda ya biyo ma Raihana babu wata tsoro dake shigarta yayi mata bazara iri-iri amma a banza dan shi abinda yafi damunsa yanda ta daina yin girki dasu gashi itama kuma Daulah idan yace taje tayi sai ta langwabe mashi ta kawo wani uzuri wanda zai sa dole a hakura sai dai ayi ordering kuma shi bakinshi ya saba da testing din abincin Raihana ko wane yaci sai yaji babu dadi idan ba nata bane...zaune yake saman sofa yana karanta news ga kuma kamshin kwain da Raihana take soyawa sai cika mashi ciki yake karatun kawai yake amma ba wani fahimtar ma labaran da ke cikin news din ba karantawa dai kawai yake,fitowa tayi da plate
aya da yake sha
are da soyeyen dankalin turawa da kwai gefe sai mayosine da ha
in salad ta ajiye gefen dinning ta fara ha
a tea,ajiye news din yayi yana zuwa ya dauki plate din yana cewa."Wannan break din ba zaki ci shi ba a gidan nan tunda ni ke yin provision din kuma babu ku
inki a ciki."Wani kallo tayi mashi tana dauke kanta tana cewa."Idan babu ku
i na a ciki ai kuma ya zama dole a ciyar dani tinda ha
in ciyar dani yana kanka,dan haka bawan Allah ka ajiye man abincina."Idan ban ajiye ba fa mai zakiyi?".Jinjina kai tayi tana sakin numfashi tana cewa."Ai kasan abinda zanyi ba sai na fadi ba."To ba zan ajiye ba kiyi abunda zakiyi kuma daga yau ya zamai maki dole kiyi abinci da kowa a gidan nan dan na lura ke baki san a saka maki ido ba, ba yanda za'ayi na dunga ciyar da
atuwar banza a gidan nan bata man amfanin komai."Dariya Raihana tayi tana cewa."Idan ka gaji da ciyar da
atuwar banza ai sai ka kawo karshen komai Yaya Raihan you have a choice sai ka sakeni na bar maka gidanka kaga daga nan ba zaka sake ciyar da
atuwar banza ba marar amfani amma girki dai ba zanyi ma gardawa ba sai dai yi kulikuli dani."Ajiye plate din yayi yana cewa."su waye gardawan?"Ta
e baki tayi tana cewa."To ai gardawan sun san kansu."Take mata
afa yayi unexpected da kuma karfi har sai da tayi
ara tana harfa hannu saboda zafin da taji,cikin tsiwar da ta
aura ma kanta ta karfi da yaji take cewa."Wallahi ban yafe ba takeni da kayi kuma sai Allah ya sakaman girki kuma banyi ba, ba zanyi da kowa ba tunda kowa a cikin gidan nan yana da hannu idan yaji haushi sai ya girka ma kan shi."Mari ya kawo mata tana yin baya tana cewa."Wallahi ba ka isa ka mareni ba kuma nace girki banyi banji zanyi ba maganin abun a sakeni na koma gidan iyayena."ke baki isa ki sakani na sakeki ba yanda kika nace sai da akayi auren ban ke zaki koma kice a raba dan wallahi ba zaki ta
a zaman lafiya a gidan nan ba,dan haka ko yanzu ga hanya nan zaki iya zuwa ki gaya ma wanda kika sa ya ha
a baki so kiga da yace na sakeki sacond biyu baki
arawa a gidan nan,dan ban sanki ban bukatarki a tare dani."Girgiza kai tayi tana cewa.'Yaya Raihan kenan wai kai a tunaninka ni Raihana ina sonka?to wannan mumunan tunani ne kake Allah ya tsareni na soka Allah ya rufan asiri da na soka gwanma na dauwama na
are rayuwata ba aure Allah ya tsare."Shiru kawai Raihan yayi dan ganin idan har yace zai ringa ma biye ma yarinyar nan suna maida ma juna magana sai ta raina mashi hankali shiyasa kawai yabar wajen yana nufar room din Daulah duk yau bata shigo parlo ba ita bata jin yunwa ne?ya kamata ta fito tasan mai zatayi masu breakfast dan shi ya gaji da kwana da yunwa sai kace marar mata ya wuni da yunwa ya kuma kwana da yunwa bayan kuma yana da mace kamar Daulah,tura dakin yayi ya shiga cire waya tayi a kunne tana kashewa ta kalleshi
arasawa yayi yana zama bayan stool yana cewa."Bae yunwa fa nike ji ya dace kizo ki samu abinda kikayi mana ko?."Furzar da numfashi Daulah tayi dan ita gaskiya bata iyawa ba zata
are a kitchen ba dan na dan ta shiga kitchen ta aureshi ba dan a tsarin aurenta dashi babu shiga kitchen koda
auko ruwa sai dai housemaid suyi mata a matsayinta na matar Raihan Umar Fatah Nahiyata to maiyasa yake son turata kitchen bayan ita ko girkin ma bata iya ba kunna gas ma bata iya ba balle har a kai ga wani girki, murmushi tayi tana kama hannushi tana cewa."Bae kaga tunda Raihana tace bata sake yi mai zai hana yan'aikin da Ammie ta kawo a kirasu tunda daman akwai address dinsu a cikin file su cigaba da abinda ya dace sai naga kamar haka zaifi Bae gaskiya."Girgiza mata kai yayi yana cewa."A'a Darling ni bani cin abincin yar'aiki koda ina gida bani
aya ba dukanmu bamu ci su dai suke girka ma kansu amma daman ina tunanin maido masu moping dan parlon yayi datti sosai kamar ba parlonmu ba,kuma Darling ya dace ace kema kin fara gyarawa idan har taga kina yi zata fito tayi itama."Hawayen karya Daulah ta fara tana cewa."Haka ne kuma Bae amma ina gyara wa ko zaka tambayeta tana sane take watsa shi da taji zaka shigo,to ya zanyi Bae? hakuri ya zama dole amma wallahi Raihana tana man wula
ancin da ta gama a gidan nan ba irin zagin cin mutuncin da batayi man, laifina ne dan kawai ka za
e ni ka barta wallahi duk randa hakuri ya kai karshe sai nabar gidan nan koda babu takardar saki ne dan na fara gajiya da duk abunda take man."Share mata hawaye yake yana cewa."Nasan kina hakuri da iskancin Raihana nima hakurin nike Darling amma believe me komai ya kusa zuwa karshe akwai abinda nike shiryawa shiyasa kika ga komai take ina Kyaleta ba dan ina tsoronta bane ko kuma tafi karfina ba ko
aya ni nasan plan din da nike kuma zanyi surprising dinki,yanzun daina kuka ki daure ko noodles ce kiyi mana dan sosai nike jin yunwa."
aga mashi kai tayi tana tashi bata sake cewa komai ba ta fita duk da kuwa bata san ya zata kunna gas din ba amma zata gwada taga idan zai kunnu tayi masu noodles din dan itama yunwar take ji kuma ya gaji da su snack din da take masu ordering dan su kawai Raihan yake daurewa yaci shiyasa take yinsu tunda ya sama kanshi karya bai cin abincin waje ai shi kuma zai kayan yunwa.
Chapter 99 · 0% Book details