Sashe 89
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar yanda Usman yace bayan ya fito daga gidansu wajen su Dada ba inda ya wuce sai office amma bai shiga ba tunda yana hutun amarci waya kawai ya kira Hamad ya gaya mashi yana waje..ajiye wayar yayi yana yin shiru baida damuwar komai a yanzu tunda ya auri za
inshi kuma mai hankali da natsuwa da tarbiyya damuwar shi daya a yanzu Umaima, dan ya lura kamar barazana zata zamai mashi a gida kuma shi ba zai
auki rashin kunyar da ta bijiro da ita ba da yan fisge fisge ba idan har tace zata yi mashi haka tabbas zai karya mata
afar gaba ne,kallon Hamad yayi yana cewa."Shigo mu tafi ko Malan kai da baka gajiya da zolaya sai kace ni ka
ai ne ango ba."Dariya Hamad yayi yana shiga yana cewa."Ango kasha kamshi kam ga goshinka nan yana kyalin angonci."Murmushi kawai yayi yana yi ma mota key bai ce komai ba,bayan sun
auki hanya Hamad yayi gyaran murya yana cewa."Usman."Ansawa Usman yayi ba tare da ya kalleshi ba, numfasawa Hamad yayi yana cewa."Maike damunka Usman kodai da matsala gidan naka?."Furzar da numfashi yayi yana cewa."Idan ma akwai matsala ai kasan bata wuce Umaima Ko Hamad?ni har na rasa ya zanyi wallahi Umaima ta fara kaine bango Hamad karda na han
are yarinya azo ana wallahi wallahi bayan kuma ita ta janyo komai ya faru."Tura hannunshi Hamad yayi a sumar kanshi yana murzawa ka
an yana girgiza kai yana cewa."Kai Umaima yaushe ta zama marar ji haka?tukun nan dai mai tayi ko hanaka angonci dai tayi tace sai an bata hak
inta."Harararshi yayi yana cewa."Ban sani ba kai matsalarka kenan sai za'ayi maka serious magana sai ka kawo wasa wallahi Hamad."Cikin dariya Hamad yace."Ko kuma ka kawo matsalar ba,to maike faruwa?."Maike faruwa banda rainin hankalin da Umaima take man Hamad na lura idan har banyi dagaske ba to zata ma iya zagina watarana."Girgiza kai Hamad yayi yana cewa."A barshi dai a rashin kunyar amma na tabbata ko ciwon hauka Umaima take ba zata ta
a iya zaginka ba Usman,har yanzu ka kasa natsuwa ka gane irin son da Umaima take maka Usman."
Girgiza kai Usman yayi yana cewa."Ko kuma kai kasa gane Umaima bata sona ba Hamad."Taya zakace Umaima bata sonka Usman bayan gangar jikinta da zuciyarta da fuskarta basu iya boye son da take maka Usman ya dace ace a yanzu kayi nazari da dogon tunani ka kawo karshen komai a tsakaninka da Umaima, karshen ina nufin ka maida cikakkiyar mace daga ranar zaka gane maganata gaskiya ne wato Umaima tana sonka."Kallon Hamad Usman yayi yana cewa."Wallahi bata sona ita da bakinta take fadin bata sona kuma take neman saki a wajena to daman ni banda damuwa ta soni karda ta soni ba damuwata bane tunda Allah ya bani wanda ta fita komai to sai mai dan tace bata sona Hamad?ina da Malika fa saliha hafiza to wacece Umaima dan Allah yar-kwalta yarshayeshaye sauran gardawa yan'iska."Cikin fa
a Hamad yace."Idan har kasan zaka kira Umaima yar'kwalta yarshayeshaye to kabar yin maganarta gabana dan wallahi Usman ina masifar jin zafin kalamanka har cikin zuciyata dan inama Umaima kallon kanwa tunda har ta kasance jininka saboda jininka jinina ne,Kuma Umaima ba kai tayi ma laifi ba da tayi kwalta din da shayeshaye, Allah tayi mawa kuma ta tuba kaga kuwa kai baka humurun da zaka dinga jefarta da sunayen tunda ta tuban ma Allah haba Usman kaita abu kamar marar sani."Cike da mamaki Usman yake cewa."Hamad ni kake kira da marar sani akan Umaima?."Zan fa
a maka fiye da haka ma Usman ya dace ace a yanzun kasan matsayi da mahimmancin Umaima a wajenka kanka aka fara auren karuwa Usman ba kanka aka fara ba kuma ba za'a gama a kanka ba wallahi,wasu ma haka kawai sunga karuwa basu ha
a komai da ita ba sunyi jahadi sun aureta sun sauya mata rayuwarta wata kila ma har da ciki balle kai da Umaima take yar'uwarka jininka kake ma haka,Umaimarnan fa bata ta
a dauko maku da cikin shege ba haka kawai kai kullum cikin jefarta da munanan kalamai tunda baka sonta ba kuma ka iya zama da ita to ai sai ka saketa din kamar yadda kace na tabbata idan yau ka saki Umaima akwai maza da yawa da zasuyi rububi wajen daukarta."Kana nufin ni banyi jahadi ba daukarta da najasa ko?"Wannan kuma damuwarka Usman idan ma kayi gori ai kai ka zu
e ladarka."Usman zai yi magana Hamad y dakatar dashi yana cewa."Kaga Usman na gaji da maganar Umaima idan har ba za ta kare ba ka sauke ni kawai na fita na bar maka motarka."Gya
a kai Usman yayi bai sake cewa komai ba dan ya lura da Hamad ya dauki zafi ba tare da yayi bincike ba,amma zai sake ta kamar yanda yace kowa sai ya huta.
Kwance take a saman sofa tana latsa waya,shigowa akayi da sallama a cikin dakin wurgi tayi da wayar hannunta tana fadawa saman Rahina tana fasa ihun dadi itama Rahina ihun take sun rungume juna can kuma Raihana ta hau yi mata hawaye tana cewa."Fissabillilahi Ukkty sai ki manta dani daman haka rayuwa take?"Share mata hawayen Rahina tayi tana girgiza kai tana cewa."Sorry Ukkty nasan nayi laifi amma har da laifin Abbie shi yake hanani zuwa wai karda na takura maku."Zama suka yi Raihana na cewa."Ai jiya kiranshi nayi ina ta yi mashi kuka kun manta dani yace zaki shigo amma ban san yau ne ba."Freeze Rahina ta bu
e tana dauko ruwa tana sha suna labari cike da kewar juna video call sukayi Rayyan da yake daman kullum suna waya dashi amma ta yau yafi sun da
e suna yin waya rabin wayar suna tsara yanda bakinshi zai kasance Rahina bayan sun gama Raihana ta kalli Rahina tana cewa."Kin gaisa da matar gidan?".
Girgiza kai tayi tana cewa."A'a ai da na shigo ban ganta ba,amma ai ba'a makara ba zamu gaisa."Okay yaushe zamu je katsina gidan granny?"Ai ke za'a tambaya idan Yaya Raihan ya bar ki na kosa naje Katsina Abuja ta isheni."ta
ota Rahina tayi tana cewa."Ukkty wai yaya zamanku da Yaya Raihan ne?ya hakura ya sauko ko kuwa dai har yanzu dan kullum dake nike kwana a cikin raina."Murzar da numfashi mai zafi Raihana tayi tana."Bai sauya ba zan cigaba da zaman gidan nan Ukkty?ai kinsan da kafafuna zan gudo lafiya muke zaune dasu daga shi har matar tashi.'kallonta Rahina tayi tana cewa."Ukkty yaushe kika fara karya?ko rufa ma Yaya Raihan asiri zakiyi bayan kuma yana gasa maki aya a hannu?haba Ukktyna ban sanki da haka ba ai nasa ko kina boye ma kowa halin da kike ciki ni ba zaki boye man ba."shiru Raihana tayi tana maida kanta
asa dan kunya ce ta gama ta bayan tasan Rahina tasanta sosai tana gane magana idan gaskiya ce da tayi ta ko akasin haka,amma gaya ma Rahina halin da take ci sai taga kamar ba mafita bace tunda bata iya yin maganin abun, ta
ota Rahina tayi tana cewa."Haba Ukktyna ba hali bane karya kuma nasa matsayina ya kai da mu ha
u muba juna shawara muyi maganin matsalarmu ba tare da mun sako iyaye ba, nasan dalilin da yasa kika
i gaya man Ukkty saboda karda na gaya ma Abbie kuma kin manta da nayi maki al
awarin ba zan ta
a gaya ma Abbie halin da kike ciki ba saboda na tabbata idan har kika ji wuya da kanki zaki kirashi ki gaya mashi ni nawa baki shawara Ukkuty mafita na wajenki."dafa hannunta tayi tana cewa."Ukktyna to ya za'ayi hakuri shine gaba amma ban mai nayi ma Yaya Raihan ba a rayuwa wata irin bak'ar tsana yake nunaman,ko ka
an Yaya Raihan baya sona kuma ba zai ta
a sona ba kullum da irin tsanar da yake nuna man ga matarshi da itace babbar matsalata Ukkty dan na lura komai yake man ita ke izashi Ukkty ko ka
an Daulah bata da imani kinga sun maidani yar'aikinsu nice girki nice komai dan housemaid din Ammie ta turo ku
i ya basu ya sallamaisu."
Gyara zamanta Rahina tayi tana cewa."Kika zauna kika zama yar'aiki Ukkty?tabb maiyasa baki kurje bakin yar'iska ba ki gudo gida Kinga yanda wasan zai kasance."Girgiza kai Raihana tayi tana cewa."Ban san ya samu matsala da Abbie ta dalilina amma Ukkty mafita kawai zan samarma kaina da kaina dan na gaji da wannan bakar rayuwar na gaji dan wahalar tayi yawa ko baiwar marar yanci bata bautar da nike a gidan nan kuma ba'a gani zagin yau daban na gobe daban Ukkty."Shiru Rahina tayi sai kuma ta furzar da naunauyen numfashi tana cewa."Mafitarki
aya ce kashe wannan auren dan kin san waye Yaya Raihan kamar yanda nasan shi tunda ya nuna baya so Ukkuty kiyi ma Abbie magana kice kece kawai baki son auren dan Allah asa Yaya Raihan ya sakeki shikenan angama kin san dai yanda Yaya Rilwan yake sonki bawan Allah har ciwo yayi da akayi maki aure shida yazo kasar nan dan yayi attending din bakinki wallahi ceman yayi kasa zuwa yayi dan zuciyarsa bata iya
aukar yana masifar sonki yanda ya gaya man irin son da yake bai jin zai iya auren ko wace mace nan kusa sai dai ya gama rayuwarsa kawai a haka,kina da wanda yake sonki mai class dangayu kamar Yaya Rilwan zaki zauna ana maki wula
ancin irin wannan Ukkty ya dace kisan yanda zakiyi kibar mashi gidan shi,kuma batun aiki yazo karshe karki kuma yi kice a raba tunda bake
aya bace matarshi idan kinyi yau itama tayi gobe,idan har ya taba maki lafiyar jiki ki gayama Abbie ai akan aiki ne babu laifi dan kin kai kararsa a gyara amma babbar mafita a gareki kashe wannan auren naki da Yaya Raihan tun ba
incikin shi bai yi ajalinki ba Kamar yanda yake cewa."Murmushi tayi tana cewa."Ukkty kenan nima inason kashe auren dan daman bani so kuma baya raina baya gabana!