Sashe 109
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ta
e baki tayi tana cewa."Allah ya rufa asiri."daga haka ta cigaba da yin karatun Alkur'ani mai girma dan ita a yanzun zata maida hankali kan karatu dan sosai tayi waya da Momynta(mahaifar Raihana Sarauniya Ummusalma matar oba) kuma ta gaya mata mahimmancin riko da ibada dan addu'a takobin mumini.
Kallonshi Abbie yayi yana cewa."Raihan."
agowa yayi tana ansawa kanshi
asa, furzar da numfashi Abbie yayi yana cewa."Mai ya hanaka zuwa office kwana biyu a matsayinka na wanda aka ba MD?."Ba tare da ya
ago ya kalli Abbie ba yace."Sorry Abbie ban lafiya ne shiyasa."Cikin fa
a Abbie yace."Idan kuma baka lafiya sai aka ce ba zaka aiko ka fadi baka lafiya ba?ko baka san dokar office din nan ba?kuma duk akan rashin lafiyar ne ka kashe duka wayoyinka ko an kiraka ba'a samu."Numfasawa yayi yana cewa."Nayi kuskure Abbie ayi hakuri."Nuna shi da yatsa Abbie yayi yana cewa."You are very stupid Raihan ka kiyaye tun ban
ata maka rai ba karba ganin campanyn nan wai nawa ne kace zaka yi man wasa da dukiya ina iya cireka na koreka daga aikin nan baki
aya kaje ka ba mu waje,dan bamu
aukar shirme da sasancin banza a wajen kowa ba,da Kameel bai yi aikin da ya dace kayi ba da ai ka dakatar mana da Komai na kwana biyu ai wannan shirme ne."hakuri Raihan ya ba Abbie kawai tashi Abbie yayi dan tafiya office daman wanda ya saka suna kular mashi da yanda suke gudanar da campanyn ya gaya mashi kwanan Raihan biyu baizo office ba sai Khameel kawai yake zuwa a haka yana mashi shirme bai kanshi babban campany ba ina ga ya kaishi babban campany...bayan tafiyar Abbie jinginar da kanshi jikin kujerar office din shi Raihan yayi yana tunanin yanda zaiyi da Abbie a rayuwarsa idan har ya saki Raihana yana tsoron Allah yana tsoron fadan Abbie dan shi Abbie haka kawai yayi fa
a balle kuma anyi mashi laifi tabbas ya tabbata zasu samu babbar matsala da Abbie akan Raihana amma a shirye yake da fuskanci ko wane irin hukunci ne a wajen Abbie idan har ya ban
are aurenshi da Raihana ba zai ta
a jin sanyin dadi 100% ba idan yana ganin Raihana a kusa da shi bai son Raihana bai kaunar ganin Raihana a kusa dashi,
agowa yayi yana kallon Kk yana cewa."Sannu da cinno man Abbie."zama Kk yayi yana cewa."Amma kasan ko ina shan giya ba zan ta
a gaya ma Abbie baka zo office kwana biyu ba ko?dan nasan haduwarku ba kyau zatayi ba."Numfashi ya furzar yana cewa."To Kk wa zai gaya ma Abbie banzo ba kaf office din nan inba kai ba har ce man Abbie yake da baka yi man aikin da ya dace nayi ba da aiki ya tsaya a campany."Tsaki Kk yayi yana cewa."To tunda baka yarda ba naje na fadi ya ka cancanci daman ayi maka fa
a maiyasa kaki zuwa office bayan kasan mahimmancin zuwa office din?ka wani biye ma soyayya kai uban yan soyayya wallahi ka gode ma Allah da Abbie ya tambayeni ce mashi nayi baka lafiya shiyasa baka zo ba dama na sani na gaya mashi actually din abinda ya naka zuwa ai da mun sha kallo."
Dan shiru Raihan yayi sai kuma ya kalli Kk yana cewa."Ni duk ba wannan ba Kk."dan shiru yayi yana kallon Kk sai kuma ya furzar da numfashi yana cewa."So nike na saki Raihana gaskiya Kk na gaji da zama da Raihana na gaji da zama da wance bani so Kk."Zaro ido waje Kk yayi yana kallon Raihan tashi yayi yana jinjina Raihan yana kuma tsukular kanshi yana cewa."Dagaske dai ba mafarki nike ba?anya kuwa baka fara shayeshaye ba Raihan?."Tsaki Raihan yayi yana cewa."Ba wani shayeshaye kuma ba wani mafarkin da kake Kk,cewa nayi sakin Raihana zanyi."Girgiza kai KK yayi yana cewa."Banga alamun hankali a jikinka ba Raihan tabbas baka fara shayeshaye ba amma babu hankali a tare da kai ka rasa wa zaka saki sai *ZA
IN IYAYENKA* Raihan?anya kuwa ba shafar maka
walwa Aljanu sukayi ba."Ihu da tsawa Raihan yayi yana cewa."Sai mai dan na saki za
in iyayena bani sonta bani bukatarta cikin rayuwata shiyasa zan saketa."Shima Kk cikin bala'in yake cewa."Raihan kalamanka kawai suna nuna cewa baka cikin hankalinka ka rasa wa zaka ce zaka saka sai Raihana matar da babu kamarta a wajen komai ma,mai ita *ZA
IN RANKA* take dashi da Raihana bata dashi Raihan?
Raihana tafi Daulah komai tun daga kan tarbiyya kyau ilimi dama komai,tun wuri ka dawo a cikin natsuwarka ka gaine iyayenmu basu yi maka za
in banza ba,dan iyayenmu sunyi maka gatan da kaf family namu ba'ayi ma shi ba da suka ha
aka da Raihana,ba dan kafimu ba Raihan Allah ne ya ha
aku dan Raihana ba iyakar *ZA
IN IYAYE* take a wajenka ba ita Raihana *ZA
IN ALLAH* ce wallahi Raihan a wajenka."Girgiza kai Raihan yayi yana cewa."Komai zaka ce Kk ba zan cigaba da zama da Raihana ba na gaji da zama ita ZA
IN RAINA ta isheni rayuwa Kk."Saukowa Kk yayi yana cewa."To naji Raihan baka bukatar Raihana to ya zaka yi da iyayenmu idan har ka saki Raihana?kasan ba iyakar Abbie ba dukansu ba zasu
auki wannan abun ba wai ka saki Raihana uwa uba ga Oba ga kuma Rayyan duk ya zaka yi dasu?."Ta
e baki yay
i yana cewa."So what da duk abinda zai faru nasan na dan lokaci ne da kuma sun huce shikenan komai zai wuce shine kawai."What! tsaya Raihan kana nufin ba zaka damu da fushin iyayenka ba?wai baka iya sadaukar da soyayya saboda farinckin iyayenka?"Cewar Kk cike da mamaki yana kallon Raihan da yake cike wasu file,ajiye pen din hannunshi Raihan yayi yana cewa."Gashi kaga alamu ba'a sadaukarwa a soyayya Kk duk wanda yace maka ana sadaukarwa a soyayya karya yake soyayya soyayya ce kuma ba'a wasa da soyayya akan soyayya a shirye nike da daukar duk wani hukunci a wajen su Abbie nasan na wani lokaci ne mai wuce ne kuma zan rayu har abada da za
in raina Kk."Tashi Kk yayi yana cewa."Tun yanzu ina maka jaje na sakin hannu da kake kokarin yi Raihan idonka ya kulle giyar soyayya na kai maka a yanzu ko an gaya maka wacece Daulah ba yadda za kayi ba Raihan dan kayi nisa da soyayyar kyalkyali na rariya."Tsaki kawai Raihan yayi yana mamakin yanda mutane suke wasa da so shi bai dauki so wasa ba bai yarda da yin wasa da so ba dan yin haka gangancine shi zai nuna masu maiye soyayya zai kuma nuna masu girman soyayya a zuciya da gangar jiki...koda Kk ya koma office kasa zaune da tsaye yayi dan yasan wacece Daulah yasan Daulah ba mutuniyar arziki bace mamakinshi da tunaninshi a kullum yaushe suka ha
u har yaushe suka fara soyayyar da Raihan yayi mugun kamuwa da bai jin kira,wai yau Raihan yake kallon idonshi yana cewa zai iya daukar duk hukuncin da iyayensu zasuyi mashi babu tsoro ko nadama a cikin kwayar idonshi tabbas soyayyar da Raihan yake ma Daulah tayi yawan da idan ba a hankali da lailashi aka bi ana mashi wa'azi ba sai ta kai Raihan ga halaka.