Sashe 134
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Umaimar kake nufin kace ita ta nemi matarka?"maida kanshi
asa yayi yana cewa."Baba kowa anan yasan wacece Umaima ba sai na fito fili na fadi ba amma Umaima waye bai san tana karu....maruka kawai yaji a fuskarshi sake wanka mashi wani marin Baba yayi yana cewa."Mutumin banza mutumin wofi kaban Kunya kaban mamaki ya ana son a nuna maka wacece matarka kana kawo mana shirme a wajen nan,to bari kaji yanzun ba sai anjima ba zaka saki Malika saki uku zakayi mata dan wallahi billahi tunda har kaji na rantse Umaima ba zatayi mata sharri ba."Tashi tsaye Usman yayi hawaye na zubar mashi a fuska yana cewa."Kayi hakuri Baba."Dan jim yayi yana bin kowa da kallo sannan ya numfasa yana kallon Umma yana cewa."Kiyi hakuri Umma ki yafe man."sake shurun yayi yana share hawayenshi yana cewa."Ba zan saki matata ba dan nasan wacece matata nasan tarbiyyarta,Malika macece mai ilimin addini ga hankali ga tarbiyya ga ta kuma hafizar Alkur'ani mai girma na tabbata Malika ba zata ta
a yin abinda ake cewa ba,dan ita ba yar gida bace daga waje aka aurota sai a ha
e mata kai tana da gaskiya a tauye mata gaskiyarta,to ni ba zan ta
a goya ma karya baya ba,dan wallahi da ace Umaima ce keda gaskiya zan goya mata baya na kware ma Malika,balle kuma Umaima maiyene batayi ba wasu irin mazane da shayeshaye batayi ba ai nasa ko nan aka duba za'a yarda da maganar Malika,amma ya za'ayi hafizar Alkur'ani ace zata aikata haka nidai gaskiya ku gafarceni amma ba zan saki matata ba."Sai a lokacin Abba yayi magana yana cewa."Ba zaka sake ta ba kace Usman?kana tunanin zamuyi goya ma karya baya akan son zuciyarmu a matsayinmu na iyayenka?."shiru Usman yayi baice komai ba,Baba ne ya gyara zamanshi yana cewa."Usman ni Abubakar Usman Abubakar nace ka saki matarka Malika a yanzu."Girgiza kai Usman yayi yana cewa."Wallahi Baba ba zan saki matata kamila ba na zauna da yar'iska karuwa dan haka Ni Usman Abdullahi Usman na saki Matata Umaima Yusuf Usman saki
aya a bisa dalilin neman matata da tayi da lesbian idan ta samu miji tayi aure."Kuka Umma ta fashe dashi tana cewa."Innalillahi wa'inna alaihirajiun Usman?ka saki Umaima fa kace Usman,Ya Allah ka tsine....Zainab."Baba ya dakatar da Umma yana cewa."Komai
anki zai maki karki tsine mashi ki barshi duniya zata laddatar dashi karku damu da sakin da Usman yayi ma Kakata Allah yasa haka shi yafi alkhari ya ha
a ta da miji na gari shi kuma Usman Allah ya
ara bada zaman lafiya shi da matarsa."
Murmushi Umaima ta saki tana cewa."Alhmdulh Allah na gode maka da ka nuna man ranar da kaddareren auren nan na Yaya Usman ya sauka daga kaina daman auren da ba'a san darajata ba auren da ake man kallon karuwa fasi
a yarshayeshaye yar'iska marar mutunci to na gode ma Allah da ya kawo
arshen wannan auren Yaya Usman."numfasawa tayi tana mai cigaba da cewa."kuma yanda ka sake ni a gaban iyayena domin ka wula
antani ka tozartani kana man kallon karuwa yarshayeshaye yar-kwalta,in shaa Allahu rabbi sai kayi kuka da idanunka ba dai kan wannan yar'iskar matar taka ka sake ni ba?har kake man kallon nice yar'iska?to in shaa Allahu rabbi da idanunka Allah sai ya nuna maka gaskiya kuma da idanunka zaka ga ni Umaima ba yar'iska bace ni Umaima ba karuwa bace kuma ni Umaima ba fasi
a bace kamar yanda kake man kallo,kuma Nagode ma Allah ba kai kake ansar tuba ba Yaya Usman da ace kai ke ansar tuba Yaya Usman nayi imani ga Allah ba zaka ta
a gafarta man ba,to nagode ma Allah da Allah shine gafurin rahim Allah shi ke ansar tuban bawa ba dan'adam ba,kuma Allah ya anshi tubana kuma ni ba fasi
a bace ba yar'iska bace,dan haka daga yau Yaya Usman bani ba ka yanda ka sake ni a gaban iyayena karka sake aibantani ko muzantani da wannan kalaman naka mararsa da
in ji da sauraro, dan wallahi matu
ar ka
ara kirana da sunan Karuwa ko kace man fasi
a yarshayeshaye ni kuma in shaa Allah sai na nuna maka
arshen karuwanci da shayeshaye."Maida Kallonta wajen iyayenta tayi tana matsawa gaban Baba ka
an tana cewa."Baba,Dada,Abba,Momy,Umma da kuma Mama har da kai Yaya Sadiq karda sakin da Yaya Usman yayi man ya
aga maku hankali,ba wani abu bane a guna ina fatan Allah ya ha
ani da wanda yafi shi alkhari, Allah ya ha
a kowa da rabonsa daman auren nasa ba wani dadi naji ba zaman hakuri nayi dashi na shekara biyu ba irin wulakancin da baya man a gidansa yana kirana karuwa fasi
a yarshayeshaye yar'iska yar-kwalta ba tun yau ba har na saba jinsu a bakinshi dan haka sakin aurenshi ba abinda zai sa ku shiga damuwa bane asali ma murna zakuyi man sannan kuyi man addu'ar za
in Allah na gari mai kaunata dan Allah."Numfasawa Usman yayi ba tare da damuwar komai a kan fuskarsa ba yake cewa."Sai mai Umaima?sai mai?Dan kin ce Allah ya ha
a kowa da nashi rabon ai ni tuni Allah ya ha
ani da rabona,tunda Allah ya ha
ani da Kamila hafizar Alkur'ani mai girma mai riko da addini mai ilimi da tarbiyya wanda tasan ciwon kanta Malika,duk wanda Allah yaba mace kamar Malika to mai ya rage mashi a rayuwa Umaima?Ai sai dai yayi fatan cikawa da imani Allah ya bani mace ta gari kamila amma da yake ke yar'akuyace kike neman watsa man mata kuma tana neman
atar kanka kika yi mata dukan mutuwa?"Shiru Usman yayi yana nuna Umaima da yatsa yana cewa."To dan haka saurara kiji indai nine Usman da jini uwata ta haifeni to bani bake ki kama harkarki na kama harkata kuma hakane Allah shine mai ansar tuba amma ni ba zan ta
a iya zaman aure dake ba,daman can da na ansheki na ansheki ne a bisa
addara kuma na ansheki dan kin zaman man dole kuma ni yanzu kin isheni kin fitineni kuma ina maki addu'ar Allah ya ha
aki da wani amma ni Allah ya ha
ani da rabona mafi alkhari a rayuwa dan haka daga yau karki
ara cewa zaki gayaman magana dan ko ba komai ni Yayanki ne idan kika sake ko
arin gayaman magana ranki zai mugun
aci ne."Tsawa Umma ta buga mashi tana cewa."Kai dakata Usman kai har kana da bakin da zaka fadi wanna maganganun?ashe baka da kunya ban sani ba,ina tarbiyyar da muka yi maka?daman baka da tarbiyya Usman?ashe ilimin da kake magana kana dashi ashe kai jahili ne Usman?yau na yarda da cewa nonona da kasha sai da kayi tunbu
i yau na tabbatar da cewa kai baka yi halin mahaifinka ba,wallahi Usman baka da kirki ba dan karda nayi maka baki ka lalace ba wallahi Usman ba abinda zai hana ban maka baki yau din nan ba."Share hawayenta Umma tayi tana cigaba da cewa."Amma bakomai duniya ce gaka ga tanan ai,yanda kake ganin ka wula
anta Umaima harda mu iyayenka akan mace dama ce Usman gaka ga kuma Malika nan Usman kaje ta zamai maka uwa ta zamai maka uba sannan ta zamar maka dangi tunda za
in ranka ce ita mai ilimi da tarbiyya ga kuma hankali amma ni a matsiyana na uwarka na sallamama Malika kai kaje gaka ga Malika tayi maka abinda ni uwarka banyi maka ba,tai maka abinda danginka basuyi maka ba tai maka abinda Umaima da kake kallon fasi
a batayi maka ba gaka ga Malika nan Usman."Murmushi Baba yayi yana girgiza kai yana cewa."A'a Zainab karda kice yanzu duk abinda Usman yayi ayi mashi uzuri na bai cikin haiyacinshi dan zahiri wannan yaron bai cikin haiyacinshi,amma yaje
in tunda ya za
i Malika akan yar'uwarsa yaga yar'uwarsa ba mutuniyar kirki bace domin a matsayina na mahaifi ga
an nan a matsayina na babba a gidan nan ina da ya
inin Umaima ba zata aikata abinda Usman yake zargin ta ba dan mun ba Umaima tarbiyya musan tarbiyyar da mukaima
armu koda yake ta
amar
armu na shiga marar kyau a baya tana shayeshaye,amma Umaima bata bin mata Umaima ba karuwa bace da Umaima tana bin mata da munga ni,amma Allah da ya halarci duniya da abinda ke cikinta yasan dalilin da yasa wannan abun ya wanzu mu barma Allah nashi ikon dan nasan gaskiya zatayi halinta idan Umaima ce taci amanar Usman ta nemi matarsa Allah zai baiyana ta zamu saka ma Umaima ido,idan kuma matar Usman ita taci amanar Usman ta nemi Umaima to da idanunka Allah zai nuna maka gaskiya ba zaka mutu ba sai kaga gaskiya in shaa Allah,dan haka kaje gaka ga Malika ba zamuyi maka baki ba Allah ya baka sa'a ya baka zaman lafiya da Malika,dan haka mu zamu zauna da
armu dan Umaima dolenmu ce ba zamu rabu da ita ba komai ta koma tunda kai Umaima ba dolenka bace har ka saketa akan idanunmu ko kunya baka ji ba,to Allah ya shiryeka Usman dan haka ni na kashe wannan maganar Dada Yusuf da ma kowa duk ku manta da wannan maganar ta shafe a zukatanku ku manta da cewa Umaima da Usman sun ta
a auren juna har na tsawon shekaru biyu,Allah ya ba Umaima mijin da zai share mata hawaye kuma Allah ya baiyana gaskiyarshi ko muna raye ko bayama raye ya baiyana gaskiyarshi a tsakanin Umaima da Malika dan wannan sar
iyar wannan jirguli wannan chakwakiya ba zamu iya warwareta kai tsaye ba,Allah wanda ya hallici duniya da abinda ke cikinta kuma ya haramta mace ta nemi mace ko namiji ya nemi namiji Allah ya kawo wannan case din a haka to shi zai bayyana gaskiya ya faiyace gaskiya lokacin da ya dawo na gama magana kai Usman ba zaka gane abinda ake son ka fahimta ba dan haka tashi ka tafi kai da matarka mun sallamaika Allah ya bada zaman lafiya."
Tashi Usman yayi yana kallon Malika dake du
e tana kuka yace."Malika tashi muje."Tashi Malika tayi tana kallonsu tana cewa."Kamar yanda kace Baba,nima ina fatan Allah ya bayyana gaskiya komin daren da
ewa."To ai daman mun san Allah shi ke bayyana gaskiya tunda mu ba jahilai bane muna da sani kuma muna amfani da sanin Allah ya kuma bayyanar gaskiya idan kece da gaskiya Allah zai bayyana idan kuma Uwata ke da gaskiya Allah zai bayyana kuma in shaa Allah duk wanda bai da gaskiya a wannan shari'ar Allah ba zai ta
a barin shi ba tun a duniya zai fara ganin bala'i kafin yaje ma Allah kuma yaci ubansa za'ayi ma mutum azaba da ruwan zafi cikin mutunen Annabi lub idan ma mutun zai tuba tun wuri ya daina damuwarsa idan ba zai daina ba Allah yasan yanda zai yi da mutum."cewar Dada,wani kallo Usman yayi ma Dada yana fisgar hannun Malika suka bar parlon komai bai ce ma kowa ba da kallo su duka suka bisu salati Dada ta
auka tana rushewa da kuka tana cewa."Innalillahi wa'inna alaihirajiun na shiga uku ni Khadija anya kuwa Usman dina ne wannan wanda na sani Zainab akwai hankali da lafiya a jikin Usman?"Abba ne yayi magana yana cewa."Duk ayi hakuri kuma komai ya wuce mu maida kamar ba'ayi ba kamar yanda Yaya yace Allah ya rufa asiri kuma mubi shi da addu'a kawai."Tashi Umaima tayi tana barin parlon kawai ta shige room dinta da ke apartment din Dada tana kwanciya...tashi Sadiq yayi yana cewa."Maganar gaskiya kuyi hakuri amma Yaya Usman abinda yayi bai kyauta ba ko kadan ai ko bai ha
a komai da Umaima ba bai dace yayi mata haka ba balle kuma yar'uwarsa ce jini
aya ahali
aya fa suke ta wuce komai a wajenshi nasa ai Yaya Usman ko Umaima ce da laifi ba zaibi ta haka wajen yi mata hukunci ba,amma kamar ba yar'uwarsa ba to in shaa Allahu Umaima ba zata ta
a kuka ba a duniya ba zamu bari akan sakin da Yaya Usman yayi mata ta shiga damuwa kuma shima zamu bishi da addu'ar Allah ya ganar dashi gaskiya."
ara basu hakuri dai Abba yayi akan abinda ya faru sannan Baba yace Momy Nafisa ta shirya taje ta kwaso ma Umaima kayan sakawarta kawai amma banda kayan daki da na kitchen tunda daman ita Malika ba'a kawota da komai ba,daga haka kowa ya tashi ya kama gabanshi zukatansu babu dadi ba sam.