Sashe 138
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Shiryawa yayi cikin yadi maikyau da tsada coffee brown tsaye yayi gaban mirror yana murza roll a bayan kunnenshi yana furzar da naunauyen numfashi mai nauyi
aukar wayoyinsh yayi yana fita daga room dinshi zuciyarsa duk ba dadi,kallon Uncle Ubaidu yayi yana zama gefenshi yana cewa."Dady zan tafi."Minti biyu Ubaidu yayi yana kallon Hamad sai kuma ya numfasa yana cewa."Son kana lafiya kuwa?maike damunka?."Murmushi Hamad ya sakar ma Dad din shi yana cewa."Bakomai Dad kawai ina jin ba dadi ne akan sakin da Usman yayi ma Umaima tun jiya ya gaya man amma har yanzu na kasa mantawa."ajiye news din hannunshi yayi yana gyara zaman glass din shi dakyau yana cewa."Saki Hamad?
Usman din?kuma Umaima?komai tayi mashi ba yayi hakuri ba saboda zumunci."Firzar da naunauyen numfashi Hamad yayi yana cewa."Nima haka nagani, anyway Allah ya rufa asiri yanzu ma wajen Umaima din zani Dad."Jinjina kai Ubaidu yayi sai kuma ya tashi yana cewa."Ya maganar campany dinku?".Dad I'll talk you letter,amma yana tafiya yanda ya dace munyi magana da Kk ya dace dai kayi ma Raihan fa
a Dad tunda kai yana jin maganar ka."Gya
a kai kawai yayi baice ma Hamad komai ba hayewa sama yayi yana neman number Raihan dan daman yana son ganinshi dan Accounter ya kawo mashi kararsa ga kuma Hamad ya sake kawo mashi wata karyar maike damun Raihan to?kuma koda yana Qatar suna waya bai fahimci wata damuwa a tare da Raihan din ba amma zasuyi maganar dai tunda Raihan baya boye masa komai...A hankali Hamad ya fito daga cikin tsadaddiyar motarsa wanda ake sarrafawa da yatsa kawai dan fingerprint gareta sai kaso zaka wahalar da kanka wajen driving sauke numfashi yayi yana
are ma compound din gidan kallon dan ya kusa three to four weeks bai zo ba tun zuwan da sukayi da Usman sukayi sallama akan tafiyarsu lagos bai sake zuwa ba,
angaren Umma ya nufa dan yasan yanda Umma take son auren Usman da Umaima kullum cikin jama Usman kunne Umma take akan ta ri
e auren Umaima dakyau Karda yayi wasa dashi dan samun mace kamar Umaima dace ne amma a banza sai da Usman ya saki Umaima ko kunya da tsoron Allah bayaji ya rasa ina zai saki Umaima sai a gaban iyayensu wannan abu bai dadi ba sam babcin da an kai zuciya nesa an saka hakuri ai da ya
ata zumunci su Baba sun
aura lefin sakin akan Umma to Allah yaso suna da fahimta mutunen arziki ne da sallama ya shiga apartment din karatun Alkur'ani mai girma yake tashi a parlon a hankali da sanyin kamshi bakowa a ciki sake sallamar yayi yana
arasa shiga fitowa daga kitchen Umma tayi tana ansa sallamar Hamad ta samu waje ta zauna saman sofa
asa Hamad ya zauna yana gaishe da Umma Kallonshi tayi tana ansawa tana cewa."Ya Mamin taku?."Tana lafiya tace a gaisheki."kiran Uwani mai aiki Umma tayi ta kawo ma Hamad ruwa da lemu godiya Hamad yayi yana gyara zamanshi yana cewa."Umma ashe tsotsayin da ya faru kenan?to Allah ya tsare gaba amma tabbas Usman bai kyauta ba amma dan Allah Umma ki yafe mashi dan kin kasance uwa ta gari mai yawan yafiya."Murmushi Umma tayi tana cewa."Hamad ai hakuri ya zama dole mu tuni ya wuce abokinka dai zaka ba hakuri akan auren dolen da akayi mashi kuma aka
aura mashi fasi
a yarshayeshaye yar-kwalta idan kun ha
u kace yayi hakuri a bisa kuskurenmu nayi mashi za
in da bata dace da rayuwarsa ba."Girgiza kai Hamad yayi yana numfasawa yace."Dan Allah Umma karda kice haka aiku iyayenmu ne kun isa damu kuma kun isa kuyi mana za
in da kuka gadama dan mun tabbatar da ba zakuyi mana za
in abinda zai cutar damu ba,Usman Uzuri da addu'a yake bukata ba kamar ke Umma da kike mahaifiya na kuma yaga ma Usman bai kyauta abinda yayi ya kuma anshi laifinshi Umma."Murmushin manya Umma tayi tana cewa."Ya anshi kuskurenshi har yanzun bai bada hakuri ba Hamad?ai idan har Usman ya anshi laifinsa yasan yayi laifi ba zai bari ayi kwana bai shigo ya nemi gafarar iyayensa ba balle yau muna kwana uku da faruwar abun tunda yasa matarsa gaba suka bar gidanan bai sake shigo shi ba ,bayan kai kasan ba haka yake ba duk safiyar duniya kafin ya tafi office sai ya biyo ya gaishe da kowa yaji lafiyar iyayensa yanzu kuwa ina lissafin kwana uku baizo ba to Allah dai ya rufa asiri ya shiryeshi kawai itama Umaima Allah ya bata nagari."Kunya ce ta kama Hamad maiyasa Usman ya chanza ya zama wani na daban?anya akwai hankali a kwakwalwar Usman?koda shayeshayen shima ya fara matarsa ta koya masa amma wannan abu babu hankali a cikin shi,ashe Usman zai iya yin kwana uku bai shigo yaga Ummarshi ba?ina son da yake fa
in yana ma Umma ina kaunar da yake ma Umma amma ya kwana ya wuni baiji lafiyarta ba?wato Usman na nufin ya za
i matarsa akan iyayensa kenan? innalillahi wa'inna alaihirajiun wannan babban kuskure Usman yake ko
arin aikatawa kuma ba zai zuba mashi ido ba yana gani Usman ya jama kanshi fushin Allah zaiyi iyakar ko
arinshi ganin ya sasanta abokinsa da family dinshi zaiyi iyakar yinshi hakuri ya
ara ba Umma sannan ya shiga sauran apartment din suma ya basu hakuri akan abinda ya faru ya wuce bangaren Dada.
Tunda ya shigo
angaren Dada kallo
aya tayi ma Hamad ta
auke kanta tana cigaba da yanke ma Umaima farce, murmushi Hamad yayi yana cewa."Allah yaja da ran tsohuwa mai ran karfe."Tsuke fuska Dada tayi tana cewa."Amin duk da ban wuce lokacin da na
ibo ba."Girgiza kai Hamad yayi yana amsa gaisuwar da Umaima take mashi yana cewa."Umaima ki tayani rokan Allah ya
ara ja da ran Dada ya kaita lokacin da zata dauki yaranku keda us...
Allah ya tsare ya kiyaye ai har abada ba Uwata ba Usman karka kara ha
a Uwata da Usman ha
asu a sun kasance jini
aya amma karka kuma ha
a Uwata da marar kirkin yaron nan dan yanda Uwata tabar cikin uwarta haka tabar Usman dan ma kaji da kyau idan har aikoka yayi kaje kace mashi yafi
arfin ha
a jiki da Yar'iska fasi
a yarbar fasi
a ta auri fasi
i daidai ita kamar yanda shima ya auri hafiza daidai shi."Firzar da iska mai zafi Hamad yayi yana cewa."Karda kice haka Dada dan baki san mai gobe zata haifar ba."Ba abinda gobe zata haifar sai alkhari in shaa Allahu amma babu Umaima babu Usman ko mutuwa nayi ban yadda Uwata ta koma ma Usman ba a barta ta auri daidai ita."Ba'a shiga tsakanin masoya fa Dada Karki ce zaki shiga tsakani kin san dai rabo yanda yake dan hausawa ma cewa suke rabo ajali."Turo baki Umaima tayi tana cewa."Wallahi da na
ara auren Yaya Usman gwanma na mutu banyi aure ba amma Wallahi na barshi har abada."Yauwa uwata gaya mai dai fadi ki
ara bake ba Usman ba zaki mutu babu aure ba zakiyi aure Uwata har ki haihu amma bada Usman ba in shaa Allah."kallon Umaima Hamad yayi yana cewa."Umaima dagaske kake har a zuciyarki ba zaki koma ma Usman ba idan ya ce ki koma?"cike da mamaki Hamad yayi mata tambayar daga mashi kai tayi tana cewa."kwarai kuwa Yaya Hamad na barshi har abada bani ba shi."Shiru Hamad yayi jikinshi yana daukar sanyi ashe daman da gaske soyayya na komawa kiyaiya sanann kiyaiya na komawa soyayya?ikon Allah daman Usman ya ta
a gaya mashi a yanzu Umaima bata sonsa bai dauki abun gaske ba sai yanzu koda yake ba zai gasgatar da maganar Umaima ba dan tana akan dokin fushi ya dace a bata good 4weeks a lokacin ta huce daga fushinta komai zaizo masu sauki kalaman da ya boye da zaiyi amfani dasu wajen ba Umaima hakuri ta koma dakinta sai ya ha
iye kayansa yana mai basu hakurin daga ita har Dada yana tashi ya taho jiki sake dan kuwa Usman ya makaro a soyayyar Umaima.