← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 145

Sashe 91

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Narainarai tayi da idanu tana Kallonshi hawaye na zubowa a saman fuskarta tana cewa."Yaya Raihan wallahi ba zan iya cin wannan abinci da uban gishiri haka ba, kuma wallahi Yaya Raihan ban san ya akayi abincin yayi gishiri haka ba,amma wanda naci bai da gishiri ka tambayi Rahina tare ma mukayi girkin wallahi bamu cika gishiri ba."Furzar da iska mai karfi yayi yana Kallonta da kyau yana cewa."Kina wasting time dinki a banza idan har kinga kinbar wajen nan kin cinye abincin nan karki kuma cewa komai dan komai zaki ce ba
aga maki zanyi ba sai kin cinye shi ai haukane da rashin hankaline ta
amarki ko?to zan nuna maki ni nafika hauka sakarai da
iya marar lissafi."rintse idonta Raihana tayi hawaye masu zafi da ra
i suna bulbula daga idonta tana jin zafin zagin da yayi mata yana mata ciwo a zuciya, kallon uban abincin da ya turo mata wai ta cinye duka take ita koda abincin babu gishiri ba zata iya cin ko spoon biyar ba saboda taci abinci tayi dinner bata jin yunwa ko ka
an to ina zata saka uban abincin nan?tsawar da ya daka mata yana cewa."Na baki 30mn idan har baki cinye abincin nan ba wallahi sai na baki mamaki sai nayi maki punishment din da ba zaki iya ko magana ba you know me ai."A hankali ta fara saka abincin idanunwanta a rintse dan ko taunawa batayi ha
iyewa kawai take duka bakinta daukar zafin gishiri yayi ga harshenta da yake mata wani zafi ta rasa gane wannan wani irin gishiri ne haka?yanda take cin abincin zaka gane tana cikin mayuwacin zafi dan ci kawai take da sauri sauri kamar wanda yunwa ta kama tana ci tana kuka wiwi,ruwa ta mi
a hannu zata dauka Raihan ya matsar dashi yana balla mata harara yana cewa."Ba ruwan da zaki sha har sai kin
arasa cinye abincin nan."kamo hannunshi tayi tana kuka cikin sar
ewar murya tana cewa."Kayi man rai Yaya Raihan dan Allah kayi hakuri karka kasheni wallahi mutuwa zanyi idan ban sha ruwan nan ba."Fisge hannushi yayi daga ri
on da tayi mashi yana cewa."Da nafi kowa murna da farinciki idan kika mutu!baki san fatana kenan ba a duniya na wayi gari naga gawarki baki numfashi shine babban burina dan na tsani na bu
e ido na ganki a duniyar nan dan haka baki shan ruwan nan."Kuka kawai take tana harfa hannu kallon Daulah tayi da take zaune tana Kallonsu sai murmushi take saki cikin farinciki girgiza kai Raihana tayi tana cewa."Ke kuma wallahi kiji tsoron Allah har abada ba zan ta
a yafe maki ba sai Allah ya saka man duk abinda kike man a gidan nan kuma ba zan fasa gaya maki ba blood is thinker than water ni dai dolen Yaya Raihan ce ba yanda zaki iya dani kuma yanzun na fara zaman gidan nan."Mari Raihan ya kawo mata tana du
awa cikin Sa'a bai samaita ba,tsaki yayi yana cewa."Na toshe maki kunne wawiya, maza karasa cinye shi ko naci ubanki."cigaba da ci tayi Kallonshi tana kuka tana bashi hakuri dan ta ha
e cikinta ko ba wani waje da zata cika ba a cikin ta gashi yayi mata sa
e-sa
e motsi ji take bata iya yi mai karfi idan tayi cikin nata fashewa zaiyi,amaine ya kauce mata tana fasheshi da amai kuwa ai da sauri ya ja baya yana
ata fuska du
ewa wajen tayi tana amai tana kuka sai da ta amayar da duka abincin sannan aman ta tsaya tana maida numfashi dan har ta fidda rai da sake kwana duniya sai gashi taji sau
in abinda take ji da tayi amai din..sata kuma yayi ta hau gyaran parlon kama hannun Daulah yayi suna nufar bedroom dinsu yana cewa."Minti goma na baki ki gyara wajen nan ban san na dawo na tadda wannan
azantar taki sakara
azama anji kunya dai."Ita Raihana kuka kawai take Kallonsu ko motsi batayi ba tana daga inda take du
e a hankali ta samu ta tashi tana tafiya dakyal ta fara gyaran parlon ga ciwon kai har yanzu kuma cikinta bai daina mata ciwo ba a haka ta samu ta gyara wajen tana yi tana hutuwa tana kuka..bayan ta gama ta shige room kawai tana kuka fitowa tayi tana buga uban tagumi tana juya maganar da sukayi da Rahina dazun tabbas gaskiya Rahina ta gaya mata bata da mafita da ta wuce ta bar ma Raihan gidanshi to wai mai take kwasa a gidan Raihan da bata son barinshi? ba
in cikin da rashin mutunci sune take kwasa maiye amfanin zama da wanda yake mata fatan mutuwa?Maiyasa yake nuna mata tsana irin haka?mai tayi mashi a rayuwa mai zafi?kullum sai ta duba ta hanga taga mai tayi ma Raihan a rayuwa bata ganin komai dan a fari farkon tasowarta itace yar'gaban goshin Yaya Raihan dan bai
aukar su Rahina da Meenat da Aysha sai ita tana ganin abun a idonta,Yaya Raihan yasha sayar mata chocolate, teddy da kayan wasa iri-iri kuma baya son kukanta baya son
acin ranta amma lokaci guda bata san mai tayi mashi ba tun tana secondary school SS1 ya fara sauya mata,tun tana kuka idan yayi mata tsawa ya korota daga wajenshi idan taje har ta kai da daina kuka daga karshe ma da
yal yake ansa gaisuwarta bata yi tunanin tsanar har ta kai haka ba sai da akayi masu wannan aure na
addara,ya zatayi da rayuwarta maiyasa ba zai mata uzuri ba yasan cewa ba ita tace tana sonshi a daura masu aure ba, iyayensu ne suka ha
a bashi bane za
in ranta ba,babu shi a zuciyarta kamar yanda shima babu ita a zuciyarshi tana mashi kallon bak'ar kaddararta wannan ya zamai mata masifa duk da ya kasance Za
in Iyayenta amma ita za
in iyaye baiyi mata rana ba, za
in iyaye bai
areta da komai ba sai masifa da bala'i tabbas shawarar Rahina zata bi zata kira Rahina waya taje Okeke ta zauna da Oba ta gaya mashi duk halin da ake ciki yayi mata lamani da sausauci a raba wannan aure nata da Yaya Raihan dan ta gaji iya gajiya tayi iyakar tata biyayyar Allah ya sani tayi niyar yin rayuwa da Yaya Raihan ta har abada dan ta faranta ma iyayenta ta rungumi za
insu hannu bibbiyu tayi mashi biyayya su zauna lafiya har mutuwa ta rabasu ba kuma dan tana so ba zata zauna ne saboda biyayya wa iyaye amma bata iyawa idan har haka zatayi rayuwa da za
in iyaye watarana za'a wayi gari a tadda ta ha
iyi zuciya ta mutu,kuma ba zata bari ba
incikin
a namiji yayi ajalinta ba.
Chapter 91 · 0% Book details