Sashe 100
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shiga kitchen Daulah tayi yana yin tsaye tana bin shi da kallo dan ita bata san ma ta ina zata fara ba,bata san ya zata yi ba dan bata san ina ma Raihana take ajiye foodstuffs din ba innalillahi Daulah tayi tana girgiza kai dan ita bata san wani irin abu zatayi ma Raihana ba dan yanzu take waya da Haulat ta kuma gaya mata albishir maidadi Yankar wu
a ya lalata duk wani tsafi na Raihana yanzun zai fara aiki kuma so take kafin ta turata duniya tayi mata abu
aya wanda zai zama tabo a zuciyarta yanda koda tana a halin hauka abun ba zai ta
a gogewa a cikin zuciyar Raihana ba abinda take so kenan tayi dan komai zatayi ma Raihana bata huce daga abinda tayi mata ba,ta da
e tsaye a kitchen ganin zata bata lokaci yasa tayi shigadar gwada kunna gas da
yal da karatu ta samu ta kunna dan da ace Daulah batayi karatu ba taga inda aka rubuta ON to da haka zata
araci tsayuwarta ta fito ta gaya ma Raihan ita ta
asa dan hausawa na cewa ranar wanka ba'a boyen cibi,ruwa ta samu abinda ta ke ta anballa a cikin tukunya tana daurawa a gas ta hau saka kayan barkono kamar za'ayi ma maiya Farfesu haka dai ta gama gwame-gwamenta sannan ta saka noodles bata sauketa ba sai da ta dafe tas sannan ta juyota a plate ta dauko ta fito ta ajiye a dinning tana
arasawa kusa dashi tana cewa."Bae angama."shafa mata fuska yayi yana sakin murmushi yana tashi yace."Sannu luv kin sha aiki."Murmushi kawai tayi tana kama hannunsa suka nufi dinning tana bashi labarin wahalar da tasha wajen dafa mashi noodles shi kuma sai sannu yake mata yana jinjina ma kokarin da tayi zama yayi yana kallon noodles din yanda take kwance tsamomo cikin ruwa kamar wani swimming pool,gashi ta cha
e ko dan attracted din nan babu balle har kaji ka kosa Kaci, ganin yanda take ta murna tayi noodles yasa shi kawai sakin murmushi yana zama dan ita tace ma zata bashi da kanta, bu
e baki yayi tana zuba mashi Indomien a baki rintse ido kawai yayi yana dukar ds kanshi kasa sai zufa ta fara keto mashi duk da sanyin acn dake aiki a wajen amma haka bai hana Raihan
igar zufa ba tsabar masifar barkonon da bakinshi yake mashi...a rayuwa Raihan baya son barkono a cikin abinci dan ko Ammie saboda Raihan suke abinci ba barkono a ciki suna zuba ka
an dan kamshi ba dan testing ba ko ya aka saka barkono a cikin abinci Raihan yaci yana shan wahala sosai dan bakinshi daukar zinga da ra
i yake jajir idanunshi sukayi ga jijiyar kanshi da tayi mashi rudu rudu abunka ga farar fata kuma fatar hutu ko ya taji bakon yanayi sai ya nuna..gigicewa Daulah tayi tana neman sakar mashi kuka tana tambayar shi maike damunshi lafiya yanda ta ro
ene yasa ya
ago kan shi yana nuna mata noodles din yana cewa."Ba Komai dauko veil dinki muje eatry muci abinci iknow kina jin yunwa ko Darling."Sauke numfashi tayi tana cewa."To Bae Noodles din fa muyi ya da ita?"komai baice mata ba da yaje room dinta ta dauko veil din yana kama hannunta suka fita yana bata labari sai murmushi take,shi kuwa Raihan damuwa ce babba a zuciyarshi ya zai yi da Daulah bata iya girki ba? bayanshi bai san rayuwar zuwa eatry Mutun da iyalanshi dole su zauna idan sun dawo ya nemi catering school ya sakata ta koya different recipe.
_littafin kudi ne akan naira singld 700 Vip 1500 zaki turo kudinki ta wannan account din 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay or 3105870847 Jamila Abubakar Bello Polaris bank evidence of payment via 08160508316_
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Dariya Raihana tayi tana sakin catton din window tana cewa."Ai wallahi Yaya Raihan baka ga komai ba, yanzun ma ka fara fita eatry kai da banzar matarka dani kake yi yanda baka tausaya man a rayuwa nima ba zan ta
a tausaya maka ba,kuma saki karda Allah yasa ayi saki zamu dauwama a haka ne yanda baka iya kallon idon Abbie ka ce mashi ka gaji da zama aure da ni,to nima Raihana ba zan ta
a zuwa nace na gaji ba mu zauna haka wanda ya gaji shi zai daina na gama kyaleka wallahi."Fitowa parlo tayi tana bin parlon da kallo tana mamakin yanda ya koma a cikin sati biyu kawai da ta daina yin komai amma parlo ya zama kamar na mahaukata bayan kuma su suke zama ba wani ba amma Daulah ta gaza daukar tsintsiya da moper ta gyara parlon ko dan su ji dadin zama,to mai ake da kur
azama irin Daulah sai wani cika baki yake da ta
ama da wani za
in ranshi to abinda Za
in ran nashi da yake ji da gani bata iya komai ba komai Zero komai bata iya ba common kwaliya Daulah bata iya ba girki zero ita dai gata nan abu daya ta iya
ari bisa
ari shine munafunci da karya ta iya wannan ba na biyunta amma ba daga nan ba bata tunanin ma ta iya karatun Alkur'ani mai girma dan tunda aka kawo Daulah cikin gidan nan bata ta
a jin sautin karatun ta ba sai dai wa
a kamar jikar davido komai dai nata ba na kirki...kallon indomien da Daulah tayi a saman dinning tayi ta fara dariya har du
ewa take dan tunda take bata ta
a ganin jagwal din indomie irin ta Daulah ba wato rashin iya girkin nata ma ya wuce tunaninta kenan wanda bata iya dafa noodles ba to mai zata kuma iya dafawa a wannan duniyar dan noodles tafi komai sau
in dafawa sai da ta gama dariyarta ta shiga kitchen ta dauko ruwa tana komawa har tayi bacci ita bata ji dawowarsu ba....basu dawo gida ba sai after 1 suna dawowa suka shiga wanka tare bayan sun fito suka saka kayan bacci suna kwanciya ma
ale da juna dan a gajiye suke sosai yar soyayya suka fara da tsotse tsotse kuma bacci yayi gaba dasu ahaka bai farka ba sai wajejen asuba dan an fara kiran sallah ma wasu massallatan da sauri ya tashi ko addu'ar tashi daga bacci baiyi ba ya fa
a toilet yayo wanka da alwallah ya fito ganin ya makara sosai yasa ya dakata da fita masallacin yana zama gefen gadon yana murzar goshin Daulah ka
an yana cewa."Darling."a hankali yake kiran Darling din daidai saitin kunnenta yana kuma murza mata goshi a hankali bu
e idonta a hankali tana sakar mashi murmushi tana daura kant
a a saman hannun zata koma baccinta, murmushi ya sakar mata yana cewa."Wakeup time for pray Darling."Mi
a tayi tana juyawa tana cewa."Nayi sallah Bae ban da
e da kwanciya ba."Girgiza mata kai yayi yana cewa."Yau dai kinyi nauyin bacci Darling cewa nayi ki tashi sallah nima banyi ba na makara ki tashi kiyo alwala sai muyi tare dan ban san yin sallah ni
aya."Cikin Daulah ne ya harguna take taji wani fitsari ya kamata yana ma niyar zubowa ta shiga uku ita Daulah wannan wata mafita ce take son hawa kanta ba tare da ta shirya ba?anya kuwa ba tsafin Raihana bane yake son lalata mata duk aikin da tayi kan Raihan?shekara da shekaru aikinta na aiki kan Raihan amma duk randa tayi sallah ko maiye tayi ma Raihan sai ya kare haka Yankar wu
a ya gaya mata ita ya zatayi ta tabbata yanda yace da ita zai yi sallah tunda bai samu jam'i tabbas da ita din zai yi ganin yana ta tadata yasa ta tashi zaune tana cewa."Tom amma karka tsaya jirana dan zan jima a toilet din."Gya
a kai yayi yana cewa."No karki damu I'm waiting you let me help you Darling."Ma
alewa tayi tana cewa."A'a kai da har alwala kayi bari to nayi dai sauri Babe."Tashi yayi yana bu
e wathdrode dinta yana fiddo mata da kayan sallah yana jiran ta fito suyi sallah...koda Daulah ta shiga toilet rasa yanda zatayi tayi dan duk idea dinta ma ita ta kwance mata, numfasawa tayi tana kunna famfo ta samu ta wanke baki tayi wanka tana fitowa ko alwalah batayi ba ta fito tana goge jikinta cikin sauri ta saka rigar da ya fiddo mata tana zunbula hijab, turare ya dauka ya fesa mata yana tada sallar ita dai bata da ba tana dai tsaye tana motsi kamar ta duka idan ya duka haka dai ta samu aka gama sallar bayan ya sallamai sukayi addu'a tare suka shafa har zata tashi ya dakatar da ita yana cewa."Darling I want to talk with you."komawa tayi ta zauna tana kallon shi duk da gabanta faduwa yake sosai tana gudun karda ya gane ba sallah tayi ba, idan har ya gane mai zata ce mashi dan tasan halin Raihan bai kyalewa idan har ya gani sai yayi magana amma bari dai taji mai zai ce sai ta nemi ansar da zata bashi na rashin yin sallar da batayi ba.