← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 145

Sashe 19

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Fitowa yayi cikin shirin milk shadda da akayi ma aiki da coffee sai coffee din hula da ya saka ba
aramin kyau Usman yayi ba abunka ga farar fata kuma jinin Fulani,fulanin ma na Gombe duk da ya
an makara amma a haka ya nufi dinning yana cewa."Ina kwana Umma."murmushi Umma tayi tana cewa."Lafiya lau Usman an tashi lfy?."jinjina kai yayi yana ha
a tea yana cewa."Alhmdulh yau tea kawai zan sha Umma na makara a saka man breakfast a flask idan naje office nayi break din."Tashi Umma tayi tana shiga kitchen ta dauko mashi flask tana cewa."Idan ka dawo daga Office din ka tabbatar ka shiga
angaren Dadarku ka gaisheta Usman mai kake nufi da
auke kafafunka zuwa
angarenta Usman?tace baki
aya kabar zuwa gaisheta tun da tace a ha
aka da yar'uwarka shi
ne ai laifinta ko?to bari kaji mudun baka dawo zuwa gaisheta da duk rayuwar da kake a bangarenta ba zaka ha
u da fushina idan bakai ba to wa kake son ya auri Umaima wai Usman? maiyasa kake son kai ni bango akan auren nan naku zumuncin da ake son
ara karfafawa ta dalilin aurenku mu samu lada kake mana ba
in ciki ko?ita Umaimar da ake tunanin samun damuwa daga
angarenta baiwar Allah murna ma take za'a ha
aku aure har nan tazo tana murna tana cewa daman tana sonka kai kuma babba dakai kana rashin wayau to akan auren nan zamu sa
a wallahi Usman."Ajiye cup din hannunshi yayi dan take annurin fuskar shi ya chanza daurewa yayi tana sakin murmushi yana cewa."Kiyi hakuri Umma wallahi ba haka bane kwana biyu aiki ne yayi man yawa a office ban dawowa da wuri gidan sanda zan dawo Dada tayi bacci amma zan shiga yau na bata hakuri kuma Allah yayi ma auren albarka ya bamu zaman lafiya Umma."Amin tace tana mi
a mashi basket din breakfast din tana cewa."Allah yayi albarka."Amin yace yana dukar da kanshi
asa a gabanta tasan mai yake nufi tayi mashi addu'ar dan bai yadda ya fita ba tare da ta dafa kanshi ba tana mashi addu'a, addu'ar tayi mashi tana rakashi bakin parlo ta dawo ciki...fitowarta kenan ita da Abba zatayi mashi rakiya sai shagwaba take mashi bata da ku
i, ku
in hannunta sun kusa
arewa sanye take da half-gown mai dogon hannu sai dai mai idan ta du
a nonuwanta na iya fitowa baki
aya ma balle bata saka bra ba rigar mai gidan bra ce sai nonun suka shiga ciki suka zauna das kamar an auna da yake Umaima tana da nonuwa sosai kuma ba sosai din nan ba na fitar haiyaci moderate ta kwance kitson da akayi mata guda hudu anyi mata gyaran gashi mai bala'in kyau an baza mata shi a baya kamar attach dan sai ace
arin gashi ne tayi ba gashin ta ba ita Umaima ruwa biyu ce Abba Fulani Hajiya Sumayya kuma buzuwar nijar ce a Niamey aka aurota shiyasa Allah yayi mata baiwar gashi ga kuma kyau duk tana dasu Masha Allah,tunda ya fito ya hango su tare da Dad kuma shi bai iya wucewa bai je ya gaida Dad ba koda kuwa basu ha
u a gida ba yana kokarin biyawa office dinshi ya gaidoshi kafin ya wuce nashi office din, murmushi Abba yayi ganin Usman yana cewa."Son yau harda ku a makara din?."Murmushi Usman yayi yana maida kanshi
asa dan bai iya kallon Umaima da irin shigar dake a jikinta haramun ne tunda ba maharamarshi bace du
awa zaiyi
asa dan gaishe shi Abba yayi saurin ri
oshi yana cewa."Dan Allah Usman idan zaka gaisheni kabar du
awa na yafe maka yaron albarka Allah yayi maka albarka Allah ya jikan Yaya."Cikin natsuwa Usman yace."Abba kai ubana ne taya zan gaisheka daga tsaye ai rashin girmamawa ne,Amin ya Allah Abba."cike da jindadi kuma farinciki Abba yace."Karka damu yaron arziki ai ni nace na yafe ko?."dan Abba kaf a cikin zuri'arsu yana son Usman yana ji da Usman tun Dada bata ce ma zai auri Umaima ba yake son yaron saboda tarbiyyar shi yana son halayen Usman yaro ne da aka gina ma rayuwa cikin tarbiyya da mutunta manya duk tarin dukiyar da ya taso ya gani a gidansu hakan bai san ya biye ma rudin duniya da zamani ba kamar yanda Umaima tayi dan shi Abba bai bambanta yaran yan'uwansa da Umaima ba dukansu sakar masu ku
i yake a account suyi sabgar gabansu yanzun ne Dada ta hanashi duba da yanda Umaima ta koma sun kasa maidota hanyar gaskiya sai Dada tace ya rage sakar masu bakin aljihu amma duk da haka yana sakar masu,shiga mota Abba yayi yana cewa."Zan saka maki 50M kuma so nike tayi maki 5 month idan har kika ce na baki wasu ku
i sai zane ki duka shekaran jiya na saka maki ku
i har babu ni na rasa wani irin kashe ku
i kike haka Umaima idan kuma so kike na ha
aki da Dada to."Turo baki tayi tana cewa."Abba kasa 100M to sai nayi manage din kasan Please."Komai Abba bai ce mata ba yasa driver yayi ma mota key dan su tafi,da sauri Umaima ta kalli gabanta taga Usman ya tafi ba tare da ta damu da kayan dake jikinta ba tayi wajen motarshi da gudu tana cewa."Yaya Usman wait."
Ko ka
an Usman shi bai jita ba dan ranshi a
ace yake yana mamakin irin san da Abba yake ma Umaima dan ya zauna yayi nazari har da gudummawar Abba sosai wajen lalacewar Umaima wai kamar Umaima za'a tura ma ku
i har million Hamsin kuma ba abinda zatayi da ku
in sai shan giya da bin matan banza da mazan banza kuma tana watsa kudi a club sana'arta kenan fa bata komai da ku
i sai wannan rayuwar amma yake bata kudi haka bayan yasan kuma mai zatayi dasu wanann shine so?ga shigar da tayi ta fito da ita compound da ke cike da gardawa masu aikin compound maimakon yace ta saka hijab yasan ma bata da hijab baki
aya a rayuwarta to ta yana veil mana ta rufe tsiraicinta amma a haka ta fito suna ta kallonta yana kallon yanda shi kanshi driver din Dad yake kallon Umaima din kamar tsohon maye idan har basuyi wasa ba sai ta fara ba yan aikin kanta tunda sana'arta kenan ba dai su taya ba dan sun san tafi
arfinsu ne kawai suke ha
iye yawu..yana ko
arin bu
e mota zai shiga yaji kawai an rungume shi daga baya ana auna ma fatar wuyanshi wani irin lafiyaiyen kiss dan bai san sanda key din hannunshi ya fa
i ba take jikinshi ya fara karma dan tunda yake a rayuwarsa bai ta
a ko kama hannun mace ba balle azo runguma dasu kiss sai yau
ara ma
alewa tayi a bayan shi tana fara shafawa a hankali tana cewa."Masoyi."da
yal Usman ya aro jarumtarshi yana tureta daga bayanshi cike da ba
in ciki ya waigo da zumar mata bala'i ta
ara shigewa a kirjinshi tana cewa."Ka bari na nuna maka yanda nayi missing naka mana Yaya Usman kasan ai ina sonka."Hanka
eta yayi tana faduwa
asa biyota yayi kasan yana kama kunnanta kyau yana cewa."Dan ubanki yau a kaina zaki gwada akuyan cin naki kenan?yau kuma karuwanci a kaina ya sauka kenan?to nafi karfinki wallahi duk bunshurancinki kije can kiyi da dabbobi yan'uwanki masu najasa ba dai ni ba,duk randa kika sake ta
a man koda yatsa ne wallahi sai na cire yatsan dubarki kazamar kawai dake mai najasa ajiki karuwar banza da wofi idoit." Daga haka Usman ya
auki key din shi yayi ma motar shi key ya barta yashe
asa tana hawaye da gudu ta tashi ta nufi
angaren Dada tana kuka.
Chapter 19 · 0% Book details