← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 145

Sashe 14

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Hankali kwance Umaima take tu
a motar ta tana jin wakar marhaba sai kace ba ita bace ta mari wani ba ko kuma nace sai kace bata kalli agogo ba karfe biyu saura na dare take neman hanyar komawa gida,babu tsoro babu komai akan fuskatarta bata gudun kada ayi mata fa
a wakarta ma take bi cikin nisha
i da annashuwa koda ta iso gidansu wani remote ta danna gate ya bu
e ta kutsa hancin motarta babban parking a lot ne a gidan wanda waje na musamman yake a compound din ba abun da ke yawo a gidan dai
awisu gasu nan birjik sai baza gashi suke baka cewa darene yanda fitilu suka haske gidan bayan ta fito ri
e da handbag dinta ta nufi cikin gida a compound din suka ha
a da Usman yana shi kuma zaune yana karatun Alqur'ani cike da natsuwa da yake duk a cikin gida
aya suke zaune kowa dai da apartment dinsu dan dakatawa tayi ka
an tana cewa."Hi Yaya Usman."kallonta yayi daga sama har
asa take yaji zuciyarshi tayi mashi ba dadi lokaci ya kalla yaga biyu na dare sannan Umaima take dawowa gida wannan wace irin kazamar rayuwa ce haka?kuma ya tabbata tun wajen 7 na dare ta fita amma a haka ake son li
a mashi ita dan kawai anga yana maraya marar uba kuma mahaifiyarsa da yake ganin zata tsaya mashi ya guje ma auren bata ma bayan shi ita...fitowa yayi room din shi ya taho parlo tsaye ya tadda Hajia Sumayya sai zagaye take ga hawaye na zuba daga idonta ko ba'a gaya maka ba kallon matar zaka yi kasan tana cikin damuwa da tashin hankali dan fuskatarta kawai zata gaya maka haka turo kofa Umaima tayi ta shigo ba sallama sai dai waka cikin fushi da zafin nama Hajia Sumayya ta janyo Umaima ta hau auna mata maruka ihu Umaima ta saki dan unexpected haka taji saukar maruka a fuskarta da sauri Alhaji Yusuf ya shiga tsakaninsu yana bata hakuri kuka Hajia Sumayya ta fashe da shi tana cewa...

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Kuka Hajia Sumayya ta fashe dashi tana cewa."Alhaji dan Allah ka matsa ka barni na kashe wannan yarinyar uban kowa ya huta da ba
incikinta,na gaji da wannan rayuwar na gaji na gaji gwanma na kasheta inyaso nima a kasheni daman duniyar ta isheni."Kama hannayenta Alhaji Yusuf yayi yana murzawa a hankali ganin ta
i barin kuka ya Rumgumota jikinshi yana cewa."Haba Hajia Sumayya karda ki fa
i daga jarabawar Allah yake mana,kefa musulmace kuma ance baka ta
a zama cikakken musulmi har sai kayi imani da
addara mai kyau da marar kyau!bugu ko zagi ko hantara ba zai ta
a chanza mana Umaima ba sai dai addu'a Hajiya addu'a itace maganin komai a rayuwar nan ba wannan abun ba,keda baki lafiya ko sai jininki ya hau kuma azo aita kuka."Cikin kuka take cewa."Alhaji bakaji yanda zuciyata take man zafi ba,ina nadamar haihuwar Umaima a rayuwata ina yin nadamar kin yin
arin cikinta tun tana ciki ta mutu sai....ya isa haka Hajia Sumayya dan Allah ya kamata ki ringa ba zuciyarki hakuri kamar yanda na gaya maki Umaima addu'a take bukata a matsayinki na uwa ai sai ki tashi tsaye wajen mata addu'a ba wannan koke koken ba."ita dai Umaima tana duke
asa tana kuka tana jinsu tana mamakin marin da Momynta tayi mata ba tare da tasan laifi ta ba maiye laifinta dan taje club ko kuwa mai?maiyasa Momy bata sonta kullum cikin mata fa
a da bugu take anya kuwa Momy ce ta haifeta?tsawar da Dad ya buga mata yasa ta
ago a firgice cikin fa
a yace."Yi mana shiru ko na takaki."Turo baki tayi tana yin shiru ba tare da tace komai ba,cikin ba
incikin Hajia Sumayya take nuna Umaima tana cewa."Jiba dan Allah Alhaji dubi kaga irin shigar da ke jikin Umaima sai kace ba yar'musulmai ba wa zai kalli Umaima yace ta ta
a salla Alhaji wannan wace irin masifa ce innalillahi wa'innalaihirajiun ni Sumayya ya Allah ya Allah mun tuba ya Allah ka duba rayuwar yarinyar nan."daga sama har
asa Umaima ta kalli shigar tata tana cewa."Haba Momy maiysa kike man haka yanzun dan Allah mai shigata tayi da ina saka mini-sikart nazo na daina saboda fadanki yanzun ma anan ban kyauta ba?ni komai zanyi a wajenki sai ya zama laifi Mom?."Mari Hajiya Sumayya ta kawo mata ta boye bayan Alhaji Yusuf tana kurma ihu tana azo a taimaka mata Momy zata kasheta da gudu Usman ya shigo apartment din nasu dan bada hakuri duk da rabon da yaji iyayen nata sun hukunta ta akan irin bak'ar rayuwar da take shi har ya manta sai yau,koda ya shigo taddawa yayi Alhaji Yusuf yana fa
a akan sakata kuka da Momy take dan shi bai so ko ka
an ayi mata addu'a kawai dan shi ya zauna ya duba yaga duk wannan ba zai chanza Umaima ba inba Allah yaso ba ya shiryata dan shi yake shirya duk wanda yaso to mai zai hana su hadu wajen yi mata addu'ar shiryar da wanna dokedoke cikin kuka Hajiya Sumayya ke cewa."Naji Alhaji naji nabar bugun nata kamar yanda ka bu
ata Allah kuma ya shiryeta,amma ni a tawa gaskiyar karda ku ha
a Umaima Aure da Usman dan anan wajen akwai son kai da kuma cutarwa."Tsawa Alhaji Yusuf ya buga mata yana cewa."Ai wannan auren idan kinga abinda zai sa a fasashi to ita Umaima ko Usman ne
aya daga cikinsu ya mutu to wannan bamu da ja amma mudun suna duniya ba abinda zai fasa auren nan sai kuma ikon Allah."Tashi Umaima tayi tana nuna kanta tana nuna Usman tana cewa."Dad aure kuma?kuma auren da Yaya Usman?."Kwarai kuwa Umaima kuma ba ZA
INKI muke bukata ba."Kallon Usman tayi sai kuma ta numfasa tana cewa."Dad duk yanda kace ai haka za'ayi."daga haka ta shige room dinta kawai dan ita ko a jikinta dan za'a ha
ata aure da Yaya Usman dan bata ga aibunshi ba yana da kyau yana da ilimi both size damuwarshi
aya rashin wayewa kuma idan ta aureshi zata wayar dashi,maido Kallonshi wajen Usman Alhaji Yusuf yayi yana cewa."Son."Kallonshi Usman yayi ba tare da ya ansa ba,dan ranshi a
ace yake matu
a ji yake idan ma ya bu
e baki zai yi magana to zuciyarshi na iya fitowa,cike da damuwa Abba ya dafa Usman yana cewa."Kayi hakuri banda kalmar da zan iya fa
a maka dan zuciyarka tayi sanyi Usman tabbas nasan baku dace da juna ba,amma kayi hakuri kayi jahadi wajen maida da rayuwar kanwarka hanya madaidaiciya ba dan bata da wanda suke son aurenta ba a'a kawai kaine dai kafi dacewa da aurenta dan natsuwarka da hankalinka sune suka jamu ga son ha
aku kuma ba dan bamu sonka ba ko
aya Usman kai na daban ne a cikin yara."Jinjina kai Usman yayi yana sakin murmushin ya
e yana cewa."Allah ya
ara girma Abba,Allah ya bani iko da damar sauya mata tunani kamar yanda kuke so."da Amin suka amsa su duka sannan ya tashi ya fita daga apartment yana komawa nasu ba kwanciya yayi na alwalah ya dauro ya fara sallah dan kaima Allah kukanshi yayi mashi za
in Alkhari.

A hankali ta bu
e idonta ta sauke akan fuskar Mr president murmushi ta sakar mashi tana cewa."Welcome back Abbie I really missing you."Shafa kanta yayi yana cewa."Thank you Raihana ya karfin jikin?."Tashi tayi zaune tana cewa."Naji sauki Abbie amma nasha wuya sosai."cikin shagwabe ta ida maganar kamar zata sakar mashi kuka,langwabar da kai yayi yana cewa."Ayyah wanna ciwon kai bai kyauta man ba ya wahalar man da My Angle."Murmushi ta saki sai kuma tace."Abbie muma yaushe zamu Okeke?."Dan shiru Abbie yayi sai kuma yace."Bayan bikinku Raihana."cike da mamaki take kallon Abbie sai kuma ta kalli Rahina ta maida kallonta wajen Ammie,to auren wa Abbie yake fadi?tambayar da tayi kenan a zuciyarta furzar da naunauyen numfashi tayi kanta
asa tana wasa da yatsun hannunta ba tare da ta kalli kowa ba tace."Has gotten married Abbie?

And who is going to marry Abbie?."dan jam Mr president yayi sai kuma ya tashi yana cewa."Get up and take a bath, then have dinner, Raihana once your body feels fully relaxed, we
ll talk, okay?
Chapter 14 · 0% Book details