← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 145

Sashe 76

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Tunda Usman ya fita bai dawo gida ba sai cikin dare dan daga campanyn ba inda yace Hamad ya sauke shi sai gidansu ya dade suna magana da Baba akan aurenshi da Malika dan da Baba cewa yayi karda ya ha
a Umaima da Malika gida
aya yazo nan cikin gida apartment din shi ya saka Malika daman abinda yasa suka yarda ya zauna waje ba a cikin main house ba dan Umaima ce zai aura kuma sun yi haka dan tayi masu nisa bata ganin idanunsu yanda zai taimaka wajen maido da kanwar tasa a hanya kuma alhmdulh an samu ci gaba dan haka a yanzu ita amarya ta zauna a main house za'a zuba mata komai a bar Umaima wancan gidan ita
aya,sai da ya gana saurarar Baba sannan ya gyara zama yana cewa."Hakane Baba nima inason na zauna anan gidan duba da ba wanda ya fita waje ya zauna sai ni daya,amma inason na ha
a Umaima da Malika waje
aya dan kansu ya hadu waje
aya sannan kuma Baba kaga ita Umaima ba zata iya kwana gidan can ita
aya ba duba da girman gidan zata iya jin tsoro amma in shaa Allah kansu na haduwa suka zama tsintsiya dukansu zasu dawo nan da zama baki
aya dan yanzu itama Umaima din Alhmdulh ana ganin cigaba da sosai gskya."gya
a kai Baba yayi yana kallon Abba da shigowarshi kenan yana cewa."To kai Yusuf kaji abinda Usman yace kuma ya kawo maganar da zamu duba yana da kyau matan nasa su ha
e su zama tamkar yan'uwa muna maka fatan nasara Usman kuma ina maka fatan Allah yasa su ha
e kai din kamar yanda kake mafarki da fata kuma ai yarinyar nan da zaka auro yarinyar kirki ce har gidan arziki ba za'a ta
a samunta da wata matsala ba muma Umaima muna mata wannan fatan dan daman itama Umaima koda aka haifeta ba mace bace mai fitina ba gaskiya."Jinjina kai Usman yayi yana cewa.'hakne gaskiya Umaima bata da matsala dan baka sanin wacece ita ma sai ka zauna da ita."Sosai Abba yaji dadin yanda ake yabon Umaima dan shi ba yabon yafi mashi dadi ba yanda Usman yake gaya masu cigaban da aka samu na sauya rayuwar Umaima tabar shayeshaye tabar raye-raye kamar mazari yana jin dadin haka har a zuciyarshi dan rabon da jininshi ya hau har ya manta tun auren Umaima da Usman a kullum sai yayi godiya ga Allah da ya ha
a auren Umaima da Usman dan suma kansu banyin kansu bane Allah ne ya ha
a nasu ne zartarwa kuma yana
ara godema Allah da su Dada basu biye mashi ba suka hana auren Usman da Umaima kamar yanda yaso ganin dare nayi yasa Usman tafiya koda ya shigo gida bata a
asa sama kawai ya haye yana watsa ruwan ya kwanta koda gari ya waye bai yarda suka ha
a ido da Umaima ba dan abinda ya faru a tsakaninsu ya dawo mashi sabo jin Kunyar kanshi yake,amma abinda ya bashi mamaki
aya ne yanda Umaima take rayuwarta kuma bata fasa shigar da tayi niya ba girgiza kai Usman yayi inbanda an sama daman ya za'ayi har yayi mata wannan abun amma bata ko kunyar Kallonshi...haka dai suka cigaba da rayuwa kowa yana sabgar gabanshi kuma bai fasa yi mata karatu ba,yau suna gama karatu zata tashi yace ta koma ta zauna,zama tayi badai tace mashi komai ba shima furzar da naunauyen numfashi yayi yana cewa."Umaima."
agowa tayi ta kalleshi tana maida kanta
asa ta ansa ciki dan motsi ma bakinta baiyi ba, sauke numfashi yayi yana cewa."Kinga aurena ya matso saura kwana biyu ya rage in shaa Allah abinda nike so dake
aya ne ki zaune da amarya lafiya ki dauketa tamkar yar'uwa itama a haka take maki kallo sannan wannan shigar da kike a gidan nan kina yawo tsirara ina son kizo ki dainata tunda na dai danko maki suturar kirki banga amfanin kin sakawa ba kina shiga anyhow yanda kika gama bayan bake
aya bace a gidan."Kallonshi tayi tana cewa."Nida matarka zamu zauna lafiya to daman akan mai ma zan wani
in zaman lafiya da ita bayan ba miji muka ha
a ba,ai ko miji muka ha
a ba zan
i zaman lafiya da ita ba,kuma batun shiga da kake maganar ina yawo zindir gaya man inda aka ce haramun ne mace tayi duk shigar da ta gadama a gidan mijinta Yaya Usman?."Girgiza kai yayi yana cewa."Ba haramun bane sai dai ina son tunatar dake mijin da kike ta kumfar baki wajen fadi temporary miji ne,miji ne na wani dan lokaci kuma shi bai maki kallon mata sai kanwarsa kuma nan da kwana biyu gidan zai kasance ba naki bane ke
aya asalin mai gidan ce wanda zata bugi kirji tace gidanta ne zata shigo."
a kai tayi tana cewa."Hakana kuma ba mantawa nayi ba nan gidan temporary miji ne amma inada ikon nayi duk shigar da naso na gadama daga ranar da kace Umaima na sakeki ba zan sake ba tunda ka tashi daga miji ka koma Yaya dan haka dan Allah Yaya Usman ka barni haka kayi rayuwarka a gidan nan nima nayi tawa batun matarka kuwa ba ruwana da ita idan tace aiyi mutunci za'ayi kuma nida ita kowa da wajenshi taje tayi zamanta sama ni
asa nan ya isheni nayi rayuwata dan haka ni ban iya rayuwar takura ba saka kaya masu nauyi irinsu atamfa banma iya ba dan haka dan Allah ka shafaman lafiya nima bakaga na shafa maka lafiya ba bani shiga sabgarka ba."Jinjina kai yayi yana cewa.'Naji Umaima ban hanaki shigar ki ba tunda ita kika za
ar ma kanki amma ina son idan zakiyi kisan irin shigar da yadace ace kina yi ko a musulunci haramun ne Malika taga surar jikinki ya dace ki kiyaye hakan tun da ai bani na fada ba ai ko."Naji Yaya Usman zan kiyaye amma dan Allah ina mai
ara rokonka da ka gyaleni nayi rayuwata dan Allah."Ha
a kayan shi yayi yana hayewa sama yana jan tsaki yana cewa."Zanyi maganinki ne yarinya zan gyara maki zama dole kafin kibar gidan nan na koya maki yanda zaki yi ma manya magana."ita kuwa Umaima da kallo ta bishi tana ta
e baki tana cewa."Sai kace shi yafi kowa tsoron Allah komai mutun yayi sai yace ga yanda za'ayi kamar bashi ya kusa cire man nipples ba."Tsaki tana tashi itama ta shige ciki tana gunguninta.
*BAYAN KWANA BIYU*
Zaune Momy take tana nuna ma Laraba yanda take son ayi mata su dubulen da donut da milky Chincin sai kuma dambun nama mai rai da lafiya kallon Labara Momy tayi tana cewa."Dambun yayi warawara Labara kuma yaji maggi sosai kuma karda yayi yawa koda yake ba sai na gaya maki ai yanda zakiyi ba kin san irin testing din da Umaima take so."Murmushi Labara tayi yana cewa cewa."Hkne kam Momy za'ayi shi yanda ya dace in shaa Allah."Jinjina kai Momy tayi tana cigaba da latsa wayarta shigowa Dada tayi da sallama tana cewa."Ai da yake bake Yusuf zaiyi ma kishiya ba shiyasa kike zaune hankalinki kwance ana can ana
aura ma mijin yarki aure da wata,anya kuwa Sumayya?."Ajiye wayar hannunta Momy tayi tana sakin murmushi tana cewa."Barka da zuwa Dada ina kwana."Zama Dada tayi tana mai cigaba cewa."Daga bangaren Nafisa nike na biya na Zainab sannan nazo nan Sumayya baki
aya bakuyi ma Uwata adalci da
ara ba dan haka ni zanje na zauna da Uwata har a kawo kishiyar agama sai na dawo, yarinyar karama za'ayi ma kishiya tun fara neman auren nace zanje aka hanani yanzu gashi yau din nan ba sai gobe ba za'a
aura auren kuma ba wanda zai je sai kace bata a kowa?ko kuma babu zuciya ajikinta ita bata san kishi ba?bayan mun san yanda take son Mijinta rashin godiya irin tashi ne kawai zaiyi mata kishiya."Numfasawa Momy tayi tana cewa."Ayi hakuri Dada daman za'a je yanzu laraba na gama yi mata snacks sai aje ai ba kishiya za'a yi mata ba yar'uwa ce."girgiza kai Dada tayi tana cewa."A'a Sumayya maganar gaskiya a'a kishiya kishiya ce ko ta tabarya ce ba wata yar'uwa ni ban yarda da na saki jiki da kishiya ba nesa nesa dai ba dai fada kuma ba zagi babu tsokanar fada amma ba zan yadda da kishiya ba to irin haka zan gaya ma Uwata zasuyi zaman lafiya amma ban yarda ta saki jiki da kishiya ba ta bata amana a'a ban yarda da wannan ba karda ku sake ki
aurata a haka za'a samu Matsala dani."
Murmushi Momy tayi tana cewa."To ai mudai daman fatanmu su zauna lafiya
in a kuma yi hakuri Dada in shaa Allah komai zai wuce zai zama kamar ba'a yi ba haka rayuwa take karda azo ace za'a ha
e ma yarinya kai dan ba ta gida bace a'a mu dauketa tamkar
a mu jata a jiki mu nuna mata duk
aya suke a tsakaninta da Umaima hakan da zamuyi zai bada gudunmawa sosai wajen zamansu lafiya Dada."Ta
e baki Dada tayi tana tashi tace."Idan taso ayi haka ai za'ayi hakan idan kuma tazo da iskanci shi kanshi mijin da aurota bai isa ba dan ubansa balle kuma ita a banza."Girgiza kai Momy tayi tana mamakin Dada indai akan Umaima ne to kowa bai da gaskiya sai Umaima tabbas ba dadi kishiya amma tunda baka isa ka hana ba sai kayi hakuri a zauna lafiya,le
a laraba tayi tana kara gaya mata akan tayi sauri su gama kadda su
ata lokaci...shiri ake ta ko wane bangare dan kuwa suma su Malika shiri suke duk da ba wani abu ake ba wa'azi kawai ake estate din cike yake da mutune ana ta karatun Alqur'ani mai girma duba da akwai sauran lokaci kafin a
aura auren,ana gama sallar azhar aka hadu aka daura auren Malika Omar da Usman Abdullahi akan sadaki duhu
ari biyu raba goro da dabino akayi sannan akayi addua da fatan zaman lafiya ga amare kowa ya kama gabanshi angwaye suka shiga cikin gida suka gaida iyayen amarya sannan suka tafi bayan anyi hotona sai washe baki ango Usman yake mijin Malika dan har sai da hawayen farinciki yayi yana
ara godiya ga Allah da ya nuna mashi rana mai albarka da daraja irin wannan ba zai ta
a daina godema Allah ba da ya bashi mace kamar Malika kamila hafiza ga tarbiya gata haddaciyar Alqur'ani mai girma to shi mai zaiyi a wajen Allah inba godiya a gareshi ba dan ba wayaunshi ko dubararshi ya bashi kamilar mace ba yasan addu'a ce Allah ya ansa, Allah ya bashi mace ta gari lokacin da ya fidda rai ga zai samu lokacin da yake ganin baida yanda zaiyi ta ina zai samo mace kamila hafiza koda bata da kyau ba dan shi ba
sai dan goben yaranshi sai gashi Allah ya bashi kyakkyawar mace mai farar zuciya mai tsoron Allah ba tare da yayi tsammani ba dole yake kuka farinciki dan da
yal Hamad ya bashi hakuri daga gidansu Malika reception suka wuce da abokansa dan aci a sha kuma za'a wa'azi maza zallah akan zamantakewar aure bayan sallar la'asar wanda suka gayyato Sheikh guruntum shine zai yi wa'azi da sheik Abubakar Gana sune zasu yi wa'azi akan maiye aure maiye ma zamantakewar aure bayan la'asar za'ayi wa'azin...Tunda su Dada suka zo Umaima take tsalle da murna ta rasa ina zata ajiye su daga taje wajen Mama(matar Baba)sai taje wajen Dada ta rasa mai zatayi dan dadi suma dadin suke ji da suka ga Umaima ba yanda suke tunanin ba sanye take cikin wani dakeken pink laces tasha daurin dankwali mai masifar kyau kayan garar da Momy ta aiko mata takai kitchen dinta ta zubo masu suka ha
u suna ci suna labari,abun ya tsaya ma Dada a zuciya dan tasa zata zo ta tadda Umaima tana suma tana dawowa saboda Usman zai yi auren da tasan yanda yarinyar take son Usman,ba iyakar Dada ba itama Mama haka tayi tunanin tadda Umaima sai ma suka tadda tana karatun Alqur'ani mai girma cikin murya mai dadi ko shigowarsu bai dakatar da ita ba sai da ta gama tayi addu'a ta shafa sannan ta Rungumosu tana tsallen zuwansu kasa hakuri Dada tayi sai da ta tabo Umaima tana cewa."Uwata anya kin san halin da ake ciki kuwa?ko kuwa dai yaron nan bai gaya maki komai ba?."Kallon Dada Umaima tayi tana cewa."Dada Lafiya dai ko?wani abu yake faruwa ban sani ba?."kallon Mama Dada tayi tana kallon Umaima tana tafa hannu tana cewa....
Chapter 76 · 0% Book details