Sashe 32
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda Raihana ta shiga cikin kitchen ta nema ta ajiye fruit din ta saka kazar a cikin microwave ta shige room da tasan nata ne dan idan ba mantawa tayi ba nan Abba ya ajiyeta da ya kawota tana shiga ta saka ma dakin key ta fa
a toilet cikin bathtub ta shiga ta gasa jikinta sosai da ruwan zafi dan ta dade a cikin sannan tayi wanka ta wanke baki ta fito,zama tayi a saman stool tana kallon kanta a cikin mirror kallon room din tayi tana kallon yanda ya tsaru yaji dukiya murmushi ta saki da fav.color dinta ne a room din sauke numfashi tayi tana tashi ta samu doguwar riga marar nauyi sosai ta saka tana maida room din dum ta haye gado tayi addu'a ta kwanta tana kwanciya ko second biyar batayi ba bacci yayi gaba da ita daman already a gajiye take baccin ne fal a idanunta tana bu
atar hutawa iya hutawa...koda Raihan ya shigo bai yarda ya kalli ko inda room dinta yake ba wata yar hanya yabi ta sadashi da room din shi yana shiga yayi wurgi da wayar hannunshi yana zama gefen gado ya buga tagumi dan shi gashi nan dai amma bai san ina matsayar aurenshi da Daulah yake ba gashi har dare yayi bai ga cikin su Dad wani yayi mashi maganar auren ba kodai har yanzun basu shawo kan Abbie ba? tambayar da take mashi yawo a zuciya kenan dan yasan halin Umar Fatah Umar nahiyata yasan waye ubansa yasan Abbie bai daukar shirme kuma bai daukar wauta kuma shi yayi shirme kamar yanda KK ya gaya mashi da nuna ma Abbie bai son Raihana yafi son Daulah bayan kuma yasan yanda Raihana take da babban matsayi a wajen Abbie,fuzar da naunauyen numfashi mai zafi yayi yana dafe kanshi tabbas ba zai ta
a iya yin bacci ba har sai yasan ina aka kwana a maganarshi da Daulah idan har kuwa Abbie bai yarda ba akan batun auren sai yasan wayout da ya dace yabi dan ganin ya mallaki Daulah ko Abbie yana so ko baya so,dan shirye yake da ya rabu da kowa a family nashi idan har zai samu Daulah wayarshi ya dauko yana danna ma Uncle Ubaidu kira bai damu da daren da yayi ba dan 12 har ya wuce sosai shi dai yana son yaji matsayar zance dan yasan su Dad sunyi ma Abbie maganar auren ba zasu ki yi mashi magana ba, numfasawa yayi yana cewa."Uncle." Daga
angaren Ubaidu yace."Lafiya cikin daren nan ina Raihana din ko wani abu ya samaita?."Ta
e baki yayi yana jin zafin yanda Uncle Ubaidu ya tambayi Raihana ko shi bai tambayi tashi lafiyar ba,cikin son barin maganar Rahina yace."lafiya lau ta shiga toilet ne."dan jim yayi ka
an sai kuma ya langwabe murya yana cewa."Uncle dan Allah ya kukayi da Abbie akan maganar Daulah."cike da mamaki Ubaidu yake cewa."A ranar aurenka kake maganar wata Raihan anya kuwa are you in your sense?."shiru yayi sai kuma yace.'Yeah Uncle sorry but I need to know something about issue that why a call you in this night sorry uncle please understood me you know I love Daulah much."girgiza kai Ubaidu yayi yana cewa."I see,to an kai ku
i yau next two weeks za'a yi auren ita Daulah din bata gaya maka ba.?" Numfashi ya sauke yana cewa."Ai wannan hidimar ban samu enough time mukayi magana ba let me call her now."wait." Ubaidu ya dakatar dashi yana cewa."You forget kana da amarya ko Raihan?a gaban matarka zaka kira budurwa this is not good Raihan ka bari ma gobe goben ma idan Raihana bata kusa ko?."Jinjina kai yayi yana cewa.'Okay Uncle zan kirata gobe bye ta fito daga toilet din." Daga haka ya datse wayar yana kiran Daulah.
Kukan shagwabe ya sakar mata yana cewa."why are you not tell me good news Cute?
I angry with you."daga
angaren Daulah ta fara lailashinshi tana cewa.I
m sorry, my love.
I saw that you were busy, and I shouldn
t have disturbed you, especially on a joyful day like this.
That
s why I didn
t tell you.
Please forgive me, my husband, the other half of my soul."cikin masifa yace."Yaushe nace maki ina cikin hidima Babe?Har akwai ranar farinciki da ta wuce ranar da zaki zamo mallaka kina matata?If you know how my heart feels,full of pain and sorrow,being married to someone I don
t love and who doesn
t love me, you wouldn
t call this day a happy one to me."Numfasawa Daulah tayi tana cewa."Ranka shi da
e ba zan sake ba yanzun dai nan da two weeks kamar yanzun ina zaune da a gabanka mijina,honestly, I
m happy with love, and my dream will come true to marry someone like Raihan Umar Fatah my world, I love you so much, my life."Murmushi ya saki yana cewa."You know ai baki laifi can't wait ina jiran wannan rana mai albarka ina kaunarki sosai ina fatan na rayu dake har abada ban da mata bayanke kuma ba wata mace da zan iya mallaka ma zuciyata a duniyar nan inba ke ba Daulah much love."Murmushi ta saki cikin zallar soyayya suka cigaba da wayarsu dan basu ajiye waya ba sai
ayan dare shima ba dan sun gaji ba sai dan shi Raihan din kanshi yake mashi ciwo kuma wayar da yayi da Daulah ya ji sau
in abinda ya tokare mashi
ahon zuciya muryar Daulah kawai da yaji ta yaye mashi tabbas a rayuwa yana son Daulah har bai san irin son da yake ma Daulah ba kuma zai iya barci cikin farinciki tunda har kudi ankai kuma anyi engege hankalinshi ya kwanta ya dawo jikinshi kuma auren Raihana kuma baya kan shi yarinyar da kanta zata gudu tabar mashi gidanshi shi da matarshi abar sonshi da kaunar shi.
Tsaye take gaban madubi tana duba kanta ba
aramin kyau tayi ba dan wani mini-shoot ne ta saka wanda bai rufe mata ko cinyarta ba sannan ta saka riga wata half robber ce rigar mai breast cup daman ita Umaima bata saka breziya a rayuwata domin duk kayan da take sakawa masu tafe da rigar nono suke zuwa yanda tasa rigar nonuwanta suka fito sosai gasu nan a fili dan ko rabin su duk a waje suke gyara gashin ta tayi, tayi make-up mai sauki ta dauko wayarta ta sai ta,ta fara rawa sosai tasha rawarta ba inda baya motsawa a surar jikinta Umaima ko wa ya kalli wannan videon dole Umaima ta burgeka ta kuma baka sha'awa duba da yanda Allah yayi mata hallata ba abinda ya rage ta da shi tun daga kan breast din har zuwa hips din ga kuma gashi ga kuma kyau,bayan ta gama rawa ta
aura video a page dinta na TikTok da Instagram har da X ta kuma rubuta a jikin videon *Alhamdulillah, the first day in my Habibi house I have become a married woman, the wife of my beloved* abinda ta rubuta kenan tayi posting abun ta in 20sec har videon Umaima ya zama viral har da bloggers ake ta watsawa ana shahararriyar yar'tiktok Umaima Yusuf Usman tayi aure kowa da abunda take cewa da masu Allah dai ya shirya da irin shigar da tayi ga aure a kanta sai masu jin haushin auren duba da ba wanda ya sani wato auren sirri ma tayi kenan kowa da abinda dai yake cewa, duniyar social media ta dauka akan auren Umaima ita kuwa sai jindadi take yanda in less than 2hrs ta samu comments sama da 10k abinda bata ta
a samu ba kenan..fita tayi daga TikTok din ta fito parlo sai sakin murmushi take kitchen ta shiga dan yunwa take ji indomie ta samu ta ha
a da tea mai kauri ta fito parlo music ta kunna ta kai Volume karshe ta kuma dauko earpod ta saka a kunne tana jin wa
a tana cin abinci ba tare da tayi bissimillah ba cin kawai take tana wakarta cikin farinciki da annashuwa dan ita a yanzun ba abinda ke damunta ta auri Yaya Usman duk da ta lura kamar yana fushi da ita duba da yanda ya datsa mata baka
en maganganu tasan zai sauko kuma duk rashin wayewa ne ke dawainiya dashi zata samu ta wayar dashi da ace Yaya Usman ya waye yanda yake da kyau handsome ai da tare zasu yi videon da tayi yau ta tura dan nuna ma masoyanta mijin da ta aura kyakkyawan
arshe kuma dangayu to ba zai yarda ba amma tasan watarana idan har ya fara wayewa da kanshi ma zaice tazo suyi dream dinta kenan tana fatan Allah kuma ya cika mata shi Yaya Usman ya waye one and only Babynta da take so a rayuwarta,bata jin motsin komai dan ta do
e kunne da ki
a ga kuma tv da ta kure volume yanda kasan anan club haka parlon ya koma dayar wayarta dake famar ring bama ji take ba kya
a kai kawai take tana breakfast dinta..Saukar mari kawai Umaima taji wurgi tayi da plate din tana sakin wayar daga tsaye tana fasa ihu tana neman ruguwa dan tasa aljanune a cikin gidan janyo yar shalaular rigar jikinta yayi ya maidota baya yana wurgi da ita tsakiyar parlon dan bai jin zai iya ta
a jikin Umaima a rayuwarsa bala'in
yamar Umaima yake kuka ta saki tana cewa.