Sashe 78
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Kallonsu Dada tayi tana cewa."Sannunku."zama suka yi suna cewa."Yauwa gaskiya alamu ya nuna mutunen nan mutanen arziki ne ga sakin fuska."gya
a kai Umaima tayi tana cewa."Msha Allah Allah ya bada zaman lafiya ya kawo zuri'a dayyaba."Amin suka amsa sai kuma ta tashi tana cewa."Muma ya dace mu samu wani abu muci ko?dan gaskiya yunwa nike ji."Kallonta suke amma zuciyarsu cike take da tausayin Umaima sun san zafin da ra
in da take ji a cikin zuciyarta duba da irin son da take ma Usman kowa yasan son Usman ya taka babbar rawa a rayuwar Umaima tana dannewa ne dan karda ta tadama Usman hankali kuma kowa yasan Umaima bata son fushin Usman ko
acin ran shi shiyasa ta hakura ta sanye duk wani kishinta, murmushi Dada tayi tana cewa."To Uwata mai kike son na zubo maki Uwata?"To ku baku ci ne?."Zamu ci mana."To duk abinda aka samu nidai yunwar dai nike ji."Tashi Momy tayi tana zubo Masa din da roman kai sai ruwa da lemu sosai kuwa Umaima taci abincin ta koshi sannan tasha lemu tana cewa."Alhmdulh ko mufa amma mu zauna da yunwa sai kace anyi mana mutuwa."Murmushi kawai suka yi sai Dada ke cewa."Ai sun sauko amaryar
asa ko?"Girgiza kai Umaima tayi tana cewa."A'a dan Allah Dada barsu su huta dai."Kallonta Dada tayi sai kuma tayi shiru tana mai kallon lokaci tana cewa."Aikuwa kawota za'ayi dan nidai mun kusa tafiya har an kusa kiran isha'i."Rufe bakin Dada suna saukowa
asa da amarya tsakiyarsu tashi Momy tayi tana cewa."Har kun gama kenan?."Ansawa da Eh Mubina tayi suna
arasa saukowa tashi Umaima tayi tana ha
a flask da yake a tsakiyar parlon suka ci abincin ta kai a saman dinning tana masu sannu murmushi sukayi suna ansawa da yauwa zaunar da Malika akayi suna cewa."To ga amarya nan mun kawo ma uwargida."Duk zama sukayi sai daga baya Umaima tazo ta zauna gefen Dada tana kallon dattijen dake zaune tana saukowa
asa tana cewa."Ina wuninku?."Murmushi sukayi suna ansawa suna cewa."Itace Uwargidan kenan?."Murmushi Dada tayi tana cewa."Eh sunanta Umaima ni nan kakarta ce ni na haifi Babanta da kuma Baban Usman din,wannan kuma Mamarsu ce ita ce babbar suruka a zuri'armu wato matar babban
ana Abubakar."kallon Dada Umaima tayi tana dan turo baki gaba tana kauda kai dan ita matsalarta da Dada kenan fadi ba'a tambayeta ba, numfasawa Hajia Hauwa tayi tana cewa."Msha Allah ai ga kamar jinin nan to Allah dai ya bada zaman lafiya ni nan yayar mamar amarya ce."Haka ta gama nuna masu kowa na wajen da matsayinsu a wajen amarya sannan aka ha
asu suka yi masu wa'azi akan zaman lafiya addu'a sukayi sannan suka maida amarya sama sannan suka sauko suka tafi duk da su Dada sun so su tsaya ango yazo sannan su tafi ko kuma suma kwana amma suka ce a'a har ba
in mota Dada ta rakasu sannan ta dawo tana cewa."Muma Nafisa muyi sallah mu yafi ko?tunda an gama komai Allah dai ya bada zaman lafiya."Kallonsu Umaima tayi tana cewa."Ai nasa kwana zakuyi."komai Dada bata ce ba sai ma tashi da tayi tana cewa."Sallar ma mun fasa yi nan sai munje gida."Kuka Umaima ta nemi saki akan tafiyar su Dada din lailashinta sukayi suna nuna mata idan ita tayi kuka amarya tayi hauka kenan?
Hakuri tayi tana yi masu sallama bata fita ba dan Usman bai bata izini ba,bayan sun tafi dawowa tayi tana buga tagumi sai kuma ta furzar da naunauyen numfashi tana kashe Tvn parlo ta shige ciki tana fa
awa wanka...kallonsu yayi yana cewa."Wai mai kuke nufi ne?"Dariya Kk yayi yana cewa."Kaga malam abinda idonka ya gane maka."Furzar da numfashi Usman yayi yana cewa."Dan Allah kuyi man sharar hanya wallahi tsoron shiga gidan nike haka kawai naji ina jin tsoron shiga."Dariya Hamad yayi yana cewa."Kodai kana tsoron shiga ka ha
u da Uwargida ba,amma dai amarya na can na jira ai ba'a jin tsoron zuwa wajen amarya ba balle yanda kake wannan rawar kafar."Harararshi Usman yayi yana cewa."Ashe tsoron uwargida to wace uwargidan da zanji tsoronta?kai dai wallahi ka cika abun dariya da mamaki."Daga haka ya bu
e marfin motar yana fitowa ri
oshi KK yayi yana cewa."Tofah duk zanzarin ne haka Ango?saurin mai kake haka da har ka manta da tsarabar amarya da Uwargida."dafe kai Usman yayi yana cewa."Kash!kaga na tafi ban
auka ba?."karka raina man wayau mana Usman kai da kayi gaba da ban riko ka ba ai da ka shiga baka dauka ba kam."Dariya suka hau yi mashi,shima murmushin yayi dan da gaske kuma ya manta da wata kaza da fruit ansa kawai yayi yana masu sai da safe sannan ya nufo gida a hankali ya tura kofar ya shiga da sallama lumshe idonshi yayi yana sha
ar kamshin parlon dan yana masifar son kamshin sosai, kallon Tv yayi yaganta kashe ya gane Umaima ta shiga ciki kenan numfashi ya furzar yana janyo table ya ajiye ledojin hannushi sannan ya nufi room din Umaima yana turawa ya shiga tsaye ya ganta daga ita sai pant a gaban mirror tana kokarin saka rigar bacci ga dukan alamu fitowarta wanka kenan dan akwai lema a jikinta yanda ya hango manya-manyan nonuwanta a cikin mirror sai kyali suke maida kanshi
asa yayi yana sauke numfashi dan wani irin abu yake ji duk sanda yaga nonon Umaima yana jin kamar yaje yaita tsotsarsu haka yake ji, itama da sauri ta karasa saka rigar tana turo baki tana cewa."Haba Yaya Usman ya zaka shigo man daki babu excuse babu sallama."Tsaki yaja yana cewa."Anje an shigo babu sallamar maima zan gani a jikinki da zai sa nayi sallamar?kinga ni gama shiryawa ki fito magana zanyi dake."Turo
aramin bakinta tayi tana gunguni kallon yanda take cinno dan
aramin bakin yayi sosai abun ma yayi mata kyau fauzewa yayi yana cewa."Kin rainani ko Umaima?zanyi maganinki ne maza ki fito."da kallo ta bishi har ya fita sannan ta
arasa shafa duk turaren da take shafawa kafin ta kwanta tana dauko hijab din sallarta har
asa ta zura tana fitowa.