← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 145

Sashe 133

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Ko sallama Usman bai yi ba suna shigowa yayi kan Umaima dake zaune tana kallon wa'azi ya hau duka tashi Umaima tayi tana ture Usman tana fasa wata uwar
ara da gudu Dada ta fito tana cewa."Mai zan gani haka?kai Usman kai Usman maiye haka?."Sake yin kan Umaima yayi Dada ta shiga tsakani ya ture ta ta fa
asa cikin
acin rai yake sake kaima Umaima mari Sadiq ya ri
e hannunshi yana cewa."Haba mana Yaya Usman anya kana cikin hankalinka?baka ga mai kayi ba Dada ce ka ture
asa fa bayan kasan tana da ciwon
afa ko?"Cikin masifa Usman yake cewa."Sake ni kaima wallahi Sadiq na ha
a da kai barni yau na kawo karshen duk iskancin da Umaima take takama dashi har iskancin nata ya kai ta nemi matata da lalata dan taki bata ha
in kai ta kuma yi mata dukan mutuwa to ban ga wanda ya isa ya hanani cin ubanta a gidan nan yar'iskar banza da wofi fasi
a mazinaciya."Wallahi ni ba fasi
a bace ga dai fasi
a nan bayanka matarka itace babbar yar'iska karuwa dan kana tare dai da fasi
a."Cewar Umaima tana ri
e kuhu tana cigaba da cewa."Sakar shi ya matsoni shima nayi mashi abinda ko akuyar matarshi ban yi mawa ba."Kukan kura yayi kanta Umma da ta dakatar dashi da shigowarta kenan tana cewa."hannunka na kuskuren sauka jikin Umaima sai na tsine maka albarka sakarai lusarin namiji."dakatawa Usman yayi yana kallon Umma yana cewa."Amma Umma baki san mai tayi ba shiyasa Malika fa ta nema da lasbian."Ko kuma ita Malikar ta nemi Umaima da lesbian din ba."Cewar Umma cike da jin haushinshi girgiza kai yayi yana cewa."Wallahi Malika ba zata ta
a aikata zina ba balle kuma lesbian dan ni nan nas....Marin da Umma ta wanka masa yasa yayi shiru cikin fa
a Umma ke cewa."Ita Malikar wacece da ba zata nemi Umaima ba?har ka isa kace karya ake to wa zai yi mata karyar?"Shigowarsu Baba yasa suka yi shiru duk zama kowa yayi sai Malika da Umaima da suke zaune a tsakiyar parlon wajen shiru yayi ana sauraren Baba numfasawa Baba yayi yana kallon Malika yana cewa
share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Kallon Malika Baba yayi yana cewa."Malika."Kallonshi tayi tana ansawa,tana maida kanta
asa numfasawa Baba yayi yana cewa."Kiji tsoron Allah Malika ki fadi gaskiyar abinda ya faru karki
age balle sheri."Jinjina kai Malika tayi tana sake gaya masu abinda ta gaya ma Usman na Umaima ke nemanta, murmushi Baba yayi yana cewa."Kin tabbata."Daga kai tayi tana kuka, itama Umaima tambayarta akayi tace Malika ce ta nemanta itama tace ta tabbata,tashi Dada tayi tana cewa."Dakata haka dan Allah Abubakar ka fito fili kayi magana ba wata hanya hanya ba, yarinyar nan Malika neman uwata take da lalata kuma mu duka musan nan Uwata ba zata yi mata karya ba,kaga ba amfanin doguwar magana kawai Usman ya saketa kawai dan bamu zama da irin tsiya."Girgiza kai Usman yayi yana cewa."Gaskiya Dada kema kin san wacece Umaima kin san halin Umaima daman can sana'arta kenan kafin ayi mana aure dan kawai tana ta gida sai a li
ama Malika ga bugu ga kuma tsinka jikka nidai gaskiya a duba lamarin nan aba mai gaskiya gaskiyarshi kawai."Nunashi Baba yayi yana cewa."Usman kana cikin hankalinka kuwa?
Chapter 133 · 0% Book details