Sashe 71
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
afa ya saka yana harba kofar dakin da karfi yana shiga yana cewa."Ke kina ina dan ubanki?zaman uban mai kike da har yanzu bakiyi lunch ba?."Tun da ya banko kofar Raihana take Kallonshi daman tasan shine shiyasa bata motsa daga inda take kwance ba ta shirya daukar duk abinda zai yi mata tunda ba kirki gare shi ba kuma ba tausayi ne da shi ba dan koda yana da tausayi ta tabbata Raihan ba zai ta
a tausaya mata ba a rayuwa, tsaye yayi a gabanta yana buga mata wata uwar tsawa yana cewa."Dan ubanki ba dake nike magana na?nace uban mai yasa baki yi mana lunch ba har yanzun?ko uban wani kika ajiye da har zai maki lunch din?"bayan hannu tasa ta share hawayen da suka zubo mata tana cewa."Yaya Raihan dan Allah kayi hakuri nima ba da san raina hakan ta faru ba wallahi kaina ne yake masifar ciwo shiyasa."Dogon tsaki yaja yana cewa."Ni ina ruwana da wani ciwon kanki?koda mutuwa zakiyi ina ruwana ni lunch kawai na sani dan haka ko ki tashi kije kiyi man lunch ko naci ubanki yanzu nan ke har wani yanci da matsayi gareki a gidan nan da zaki ce baki lafiya?ke a wa?ai ke ko housemaid tafiki yanci da gata a gidan nan."Girgiza kai tayi a hankali take cewa."Yaya Raihan ai duk wannan matsayin na yar'aiki tafini a gidan nan tuni na haddace su nima bani bukatar yin matsayi a gidan nan,ni abinda nike nuna maka a yanzu ban lafiya kaina ke ciwo ba zan iya yin girki ba amma tunda bani
aya bace a gidan ai matarka sai tayi maka yau ka
ai."Girgiza kai yayi yana cewa."Kadda ki sake na sake yin argue dake a cikin gidan nan shine last time da zan fa
a kina maido man ansa baki isa ba kuma ba'a haifeki ba na maimaita maki magana dan haka tun muna biyu ki tashi kiyi man lunch idan kuma har kika saka na makara komawa wajen aiki sai nayi kasakasa dake sakara."Hawaye ne suka zubo mata tana samu da
yal ta tashi sake yin luuu tayi zata fa
a ta dafe Sofa tana girgiza kai tana cewa."Yaya Raihan kayi hakuri dgske nike maka bana iya ko tafiya faduwa zanyi."Gaba yayi yana cewa."koda kwance ne sai Kinyi man lunch idan har kuma kika sake na sake maki magana sai nayi pieces dake."da kallo kawai ta bishi sai ta rushe da kuka tana cewa."Innalillahi wa'innalaihirajiun Allah kana gani wannan wani irin rashin imani ne har haka daman har rashin imanin Yaya Raihan ya kai haka."kamar daga sama taji yana cewa."Yama wuce haka ba zaki gane ya wuce haka ba sai na zo maki ne zaki gane haka idan har baki tashi ba,zakiyi kuka mai dalili ne."cikin kuka ta tashi tana daddafawa a hankali ta samu ta fito parlon..fitowar Daulah kenan ga dukan alamu itama lunch din fito yi ganin Raihan tayi yana ta surfa ma Raihana ruwan bala'i yana cewa."Wallahi duk randa na sake dawowa yin lunch na tadda wai bakiyi ba saboda wani ciwon ki na banza sai na baki ruwan mamaki tunda baki da hankali ciwonki na banza da wofi ai baki da uzurin da zai hanaki duk activities din da kike a gidan nan babu shi gwanma ma kiji ki saka a kwalkwarki.A hankali Daulah ta Rungumoshi tana mashi kiss a kumatu tana shafa cikinshi tana cewa."Sorry Bae bari na kawo maka emergency ban san yunwa ya kama man Babyna hauka zanyi."Murmushi yayi yana shafa kanta yana kissing din bakinta yana cewa."I love you Darling ban san kema ai yunwa ya kamaki maiye emergency din?kin san ba komai nike ci ba."Murmushi ta saki tana jan gemunshi a hankali tana cewa."Zaka ci wannan ma Bae Cake ne da milky Chincin ordering dinsu nayi suna da dadi sosai harda Milky donot."Sauke nunfashi yayi yana zama kawai baice mata komai ba zuwa tayi ta dauko su a cikin freeze din dakinta tana baje mashi tana kawo mashi chivita mai sanyi ta fara bashi da yake yana jin yunwa sosai shiyasa kawai ya hau ci ba dan da
in ya kai mashi ba dan shi bai son cin abun waje koda yake tashi tsaye akan abincin Raihana yana jin testing din abincin Ammie ne dan idan Raihana tayi abinci sai ka rantse kace Ammie ce tayi abincin shiyasa yake ci sosai ya dan ci snacks din amma ba sosai ba..itama Raihana da
yal ta samu ta iya sulala jalop din taliya dan ita kawai zata iya yi a irin halin da take ciki yanzu kuma yasan shi Raihan baya son taliya shiyasa ta saka ma taliyar enough hanta da tsokar kaza dan duk matsawa sai ka hadu dasu sannan ta
auko man shanu ta narka ta ha
a masu ta zubo a babban tire yanda zai sha iska Banana da oat da gya
a da zuma kawai ta blende masu ta kawo duk ta ajiye itama ta dauki nata ta shige ciki,da kallo yabi taliyar sai kuma yaja tsaki yana cewa."Kinga irin iskanci yarinyar nan ko Darling?Ta rasa mai zatayi mana sai abincin yara?bari naje mata."Ri
oshi Daulah tayi tana cewa."Kyaleta Bae kaga kace man Kana da meeting 3 kuma lokaci ya kusa kayi manage da taliya din Please ban san kayi late."Gya
a kai kawai yayi ya fara cin taliyar sai kuma tayi mashi mugun dadi duba da kayan ha
in da taliyar tasha sai ga Raihan da Daulah suna cin taliya suna lumshe ido dan dadi sai da yaci sosai ya tabbatar da ya koshi ya ajiye spoon din shi ya danne da smooth din da tayo mashi kissing din Daulah yayi yana tashi ya tafi cikin sauri dan bai son ya sa
a alkawarin da ya daukar ma yan campanyn detergent da suke son yin meeting dashi dan suna son su zuba hannun jari a campanynsu.
Byebye kawai Daulah tayi mashi tana mai gyara zama ta cinye taliyar nan tas har da lashe tire tana mamakin yanda Raihana ta iya abinci haka sai ace a motel? smoothly din tasha shima tana kai sauran a freeze din dakinta dan zuwa dinner ta
arasa sha kwanciyarta kawai tayi tana mai lumshe ido dan yanzun hankalinta a kwance yake tunda har yankar wu
a yace zai lalata tsafin Raihana tabbas kuwa zai lalata dan ba'a banza yake ansa sunan yankan wu
a ba...ajiye taliyar tayi a saman mini-dinning tana mai zama saman sofa ta buga tagumi tana mamakin irin cin mutuncin da Raihan yake mata wula
anci daga wannan sai wannan ba tausayi ya maidata baiwa marar yanci dan kawai yana aurenta ai yanda yake ta
ama da hura hancin baya sonta ai itama bata sonshi bata kaunarshi daidai da muryarshi bata son ji ba zata zauna ta maida kanta sakara ba,ba zata yarda ta koma banza ba duk akan biyayyar iyaye?tabbas biyayyar iyaye ba karya bane numfasawa tayi tana share hawayen da suka zubo mata tana cewa."Maiye laifine dan nayi biyayya ga iyayena, biyayya ce fa nayi ma iyayena kuma ba hanyar banza ce suka ce nabi ba to dan nabi iyayena sai ya zama laifi."Tashi tayi tana zagaye bedroom din dan ciwon kan da take masifar Raihan yasa ta rage kaso hamsin sama
ari girgiza kai tayi tana furzar da naunauyen numfashi tana cewa."Wallahi na gaji na gaji da duk wannan bautar wahalar da nike a gidan nan ba housemaid aka kawo maka ba da zaka maidani housemaid,housemaid din ma wanda bata da yanci kamar wata baiwa na gaji na gaji komai zai faru sai dai ya faru."Kuka kawai ta rushe dashi tana du
awa
asa tana girgiza kai kuka take mai zafi da
aci zuciyarta tafasa take akan abinda yake mata ta gaji iya gajiya ita dai ba baiwa bace kuka ta kama yi sai da taji kan nata zai
ara ciwo fiye da na farko ta ba kanka hakuri da kanta sannan ta shiga wanka ta samu ta fito ta zauna ta dan ci abincin ka
an tasha smooth din tana shan magani,ta dan ji sau
in ciwon kai sannan ta zunbula hijab ta fito zaune ta tadda Daulah tana kallo bata kalleta ba ta shige kitchen ta dauko flask din masu aikin waje ta tura masu sannan ta dawo ta wanke komai ta daura dinner ta sinasir take son yi da biyar kan sa da ganda duk da har a lokacin tana jin ciwon kai amam ba sosai ba.