Sashe 43
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau tun da sukayi asuba bai yarda ta koma bacci ba sai da ta biya mashi duk karatun da yayi mata ya tabbatar da ta iya sannan ya
ara mata ya koya mata yanda zata gane ba
e sannan kuma sukayi azkar wajajen 7 ta koma ta kwanta shi ba kwanciya yayi ba cigaba da karatu yayi duk da yaso ya hanata komawa baki daya amma kuma sai ya barta da yayi la'akari da ita bata saba ba kuma ba za'a ce dole za'a tusa ma mutun abu a zuciya rana
aya a hankali a hankali dai har ta saba kuma yana sane da damuwar dake kan fuskarta kuma yasan ba komai bane ya kawo damuwar sai abu ukku da hanata fita da yayi da rashin waya sai kuma shayeshaye dan rabon da tasha wani abu tun randa tasha giya Abba ya duketa bata sake ba,dan bata da inda zata ga kayan shayeshayen balle kuma tasha kuma bata wayar da zata kira shashasun kawayenta suzo su kawo mata, dan ba dan TikTok kawai ya ashe mata waya ba har da kawayenta da ta ha
u dasu rana tsaka suka sauya mata tunani dan shi a yanda yasan Umaima yarinya ce mai hankali da tarbiyya duk da kasancewarta mace
aya tilo kaf family dinsu hakan bai hana anbata tarbiyya ba kuma harda laifinsu akan lalacewar tarbiyyar tata da suka zuba mata ido suka sakar ma Abba da Momy tarbiyyar Umaima bayan ita
aya suka haifa son da suke mata yasa basu iya yi mata fa
a akan komai zatayi dan bai san Umaima ta sauya kawaye ba sai da ya dawo daga ingila ya tarar da yarinya ta zama karuwa yar'iska yarshayeshaye abun ya daure mashi kai kuma ya bincika su Raihana basuyin abubuwan da take sai anan ya gane new friends tayi shine yayi mata jan ido har ta rage shayeshaye dan daman can tana jin maganarshi kuma bata son ta
ata mashi rai komai take da ya nuna mata ranshi ya
aci zata daina tana cewa karda yayi fushi da ita.
Girgiza kai yayi yana sakin murmushi dan tun shigowar motar Dada ya gani ta camera sauke ajiyar zuciya yana jinjina girman son da Dada take ma Umaima dan shekaran jiya da ya shiga apartment din Dada yasha fa
a akan komai yake ya tabbatar da ya kawo mata Uwarta sun gaisa tun suna su biyu kafin ta tara mashi jama'a to bai sake ma shiga wajen nata ba koda ya shiga gidan,tasowa yayi yana saukowa suka ha
e a parlon
asa kallon banza tayi mashi tana cewa."Dallah can ni bani waje ba wajenka nazo ba."kamo hannunta yayi yana cewa."Haba Dadata ai ni dake bamu yar haka fa,Kinga tun da naga shigowarki na bu
e maki kofa fa karda kiyi nocking na kuma taso tararki amma abinda zaki yi man kenan?."Cikin lailashi take cewa."To ai kaima Usman dole tasa nayi maka fissabillilahi ace tunda aka kawo maka Uwata ko yar wayar nan baka bari munyi ba balle naji a wani hali take,wannan shine yake nuna man cutar ta kake shiyasa ka datse duk wata hanya da za'a ji halin da ake ciki to ai idan ka anshe wayar ai gani na taso ko?."Zaunar da ita yayi yana cewa."Ba haka bane Dada kuma ki tambayeta ba abinda nike mata wallahi kawai dai ina da nawa dalilin nayin haka kuma ai zan kawota gida ban isa na hanata zuwa gida ba amma kuyi man uzuri mana."Jinjina kai tayi sai kuma tace."Adai ringa saka Allah a zuciya ina ita Uwar tawa take?naga tunda na shigo ban ganta ba."Tana sama tana bacci."Kama baki Dada tayi tana cewa."Tana lalaci dai wani bacci? ko dai baccin asara."Murmushi kawai yayi yana cewa."To ai tana sama."Girgiza kai tayi tana cewa."Kasan ban ha
a hanya da wannan hawahawan ba nidai je ka taho man da ita ban iya hawa na taso ciwon
afana na jama kaina bala'i da kaina."Murmushi kawai yayi yana hawa bacci ya tadda tana yi ta shige cikin bargo, tsaye yayi yana kallonta kusan minti ukku sannan ya matsa ka
an yana tadata kin tashi tayi sai da ya zauna gefen gadon yana dan ta
a ta ka
an yana cewa."Umaima tashi nace ko?."Juyi tayi har tana hayewa saman shi tana gyara kwanciyarta wani numfashi ya sauke mai karfi dan yanda ta haushi wani irin abu yaji ya fara yi mashi yawo a jiki shi har mamaki yake duk yanda Umaima zata ta
a shi to sai yaji a jikinshi,matsar da ita yayi daga jikinshi yana sauka saman gadon yana cewa."Ba nace ki tashi ba."A hankali ta bu
e idonta tana turo baki tace."Wayyo Allah Yaya Usman duka duka yaushe na kwanta Wayyo Allah kaina ciwo idona ciwo."kanki ciwo idonki ciwo duk baccin da kika yi bai isheke ki ba?Okay to koma ki ta bacci daman Dada ce tazo bari naje na fa
a mata kince ke baki tashi,ta fita ta bar maki gida tun da bake kika gayyaceta ba."da sauri ta rigo hannunshi tana sakar mashi kukan shagwaba tana cewa."Ni ai ban ce ba ko?kuma ai baka ce man Dada ce tazo ba Yaya Usman."Sauke ajiyar zuciya yayi yana cewa."Umaima bakyajin magana ta wallahi ba nace maki kibar ta
ani ba?."sakar mashi hannu tayi tana cewa."Bakya so ina ta
aka Yaya Usman?."
aga mata kai yayi yana cewa."Eh bana so ki bari."Jinjina kai tayi tana saukowa saman gado tana cewa."In shaa Allah nayi maka alkawarin daga yau ban sake ta
aka ba idan har yin haka zai yi maka dadi."Jinjina kai yayi yana cewa."Da kin kyauta yanzu dai Dada na jira bari naje karda kuma tace mun barta ko?."gya
a kai tayi tana mai shiga toilet ta watsa ruwa kawai tana saka wani dark pink laces tana shiryawa zuciyarta tana mata ba dadi tana mamakin yanda Usman bai son tana ta
a shi to mai yake nufi?ita dai bata ga aibun ta
awa ba kuma ai tasa idan ta ta
ashi babu laifi tunda Yayantane kuma ai mijinta ne yanzu amma tunda har yace mata baya so itama bata sake ta
ashi,daman ita
aya take cemai ilove You ita bai ce mata maiyasa Yaya Usman ba romantic bane?gashi handsome ga gayu amma kuma bai wayewa ba bai son soyyaya bai iya soyayya ba shi ace ma za'a nuna mashi soyayya yace ma mutun karuwa tana jin zafin kalmar dan kawai ta nuna mashi so yake mata?just dan kiss bai iya ba ita kafin tayi aure a rana friends dinta daga mazan har matan tana samun kiss daga wajensu yafi sau nawa ga iya soyayya amma shi bai iya ba ita bata saba yin rayuwa babu soyayya ba,amma tunda ta tazo gidan Yaya Usman ba soyayya ba tiktok yar win din da take sha a kai a kai ma babu wanann rayuwa tana da wahala ba dan tana sonshi ba da tuni ta gudu dan ita rayuwar batayi mata da
i,fitowa tayi da gudu tana yin kan Dada tana sakin kukan murna tana cewa."Ai na
ata dake kuma nayi fushi tun da aka kawoni baki zo kika ganni ba."Rumgumota Dada tayi tana cewa."Haba Uwata idan kikayi fushi dani ya kike son nayi Uwata guda tana fushi dani,ba laifi na bane laifin iyayenki ne kullum sai nace a kawoni sai su hana yau
in ma sai da Abubakar yaga ina neman zaginshi sannan ya barni na taho ga wayar taki a kulle ake cewa kuma kullum sai na gwada kira wannan ai cutarwa ce a raba uwa da
arta."Turo baki tayi tana cewa."Ba Yaya Usman bane ya anshe wayar."Tashi Usman yayi yana cewa."Nidai zan tafi islamiyya lokaci yayi karda na biye maku na makara."Dole ai kace zaka tafi islamiyya tunda baka da gaskiya zan hadu daku ne kai da iyayen naka."Komai bai ce ma Dada ba ya haye sama yayi wanka ya shirya cikin white shadda harda babbar riga ya
aura rawani saman hular sannan ya sauko yana cewa."To Dada ni zan tafi idan kuma ban dawo ba to sai nazo gida."Harararshi tayi tana cewa."Nan zan kwana na dawo nan kenan."Dariya yayi yana cewa."Muna maki maraba ai mu bamu gudun ba
in mu."daga haka ya fita da sauri dan ya makara sosai.